Waya gaji da jiran update?
Toh ayi hakuri kuma a kasa kunne zuwa gobe za'ayi update insha Allah
Godiya nake
Muyita Addu'a wa kasar muJazakallahu khairan
Mrs umar💍
YOU ARE READING
Fuhutulkhairi
Short Story"Jiddah kin san Allah tafiya zanyi na barki a nan gurin"a yanda tayi maganar zaka fahimci cewa akwai gajiya a jikinta "Ki bari nazo mana report din mu fah nake submitting kin san cewa idan ba muyi ba wlh zai iya bamu carry over ba imani ne dashi ba"...