As-salaam Alaykum everyone
Hey guys, sorry for the extremely long wait. I know it's been months , since I've last updated but to be completely honest, yanayin rayuwa ne yake juyi da ni lately ,
Amma insha Allah! insha Allah! insha Allah! The next chapter won't be out too long from now, 😍 ❤💗💖💕
Duk na gaishe ku baki daya, kuma nayi kewar ku, lol 😂
Yakaka, yagana, Falmata, sun ce suna gaisuwa.Nagode
#sonso
#fikrh
#umm'muaz
YOU ARE READING
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)
Non-FictionMAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin ka...