chapter 3- fatima

70 9 0
                                    

Monday morning , Fatima tayi wanka tashirya kitchen tashiga tana shirya ma su pappy breakfast, jitayi ana knocking kofar kitchen budewa tayi nanny nagani rungume ta nayi nanny I miss nafasa , I miss u to my baby one , shigowa mukayi dakinta da ke downstairs ta Shiga ta aje kayanta kasam ce war maaikatan gidan Nan nada uniform , tundaga kan masu gadi , Mai Mana wanki , me yin guga da Kuma Mai share Mana gida da Mai mopping din gidan , da masu gyara Mana flowers kowa da uniform kayansu iri daya maxo jeans da polo shirt wando ligth blue da Kuma riga white abaya an rubuta aikin ka agidn, nanny Kuma skirt blue da polo shirt for White abaya an rubuta NANNY sai ta daura dankwali , xuwa tayi ta Taya Ida Taya ni hada breakfast , dafaffar dayo ce da miyar kwai sai Kuma kunun gyada wadda Pappy yake Sha ko yaushe , nanny ce ta tayi no jerawa a parlor sannan na dibi abincina na tafindashi dakin nanny wanda dama iyaye na basa Bari na xauna cin abinci dasu Wai baxai yuyu su xauna guri nima na xauna ba Wai mace Bata da darajar xama da iyayenta , I always wonder miyasa mama take hk Hala ita ba mace bace Anya mammy itace mamata hk dae muka xauna dakin nanny inaci tana bani lbr , bayadda banyi ba taxo muci abinci tace ta koshi ni dai naci , hk muka dingayi tana bani lbr , dariya da nakeyi ce yasa banji Kiran da mammy take kin ba , sai gani nayi tashigo tana min masifa , tashi nayi na ce mammy Ina kwana tace lpia !!! Kina ji Ina Kiranki kinyi banxa Dani Koh , mammy wlh ............. Bansamu idasa mgnr ba sbd tsawar da ta daka min keeee yimin shiru Mara amfani kawae da ace da na Miji muka Haifa da yanxu ya fara aiki Amma ke kullum kina hanyar xuwa mkrnta Baki gama ba, shiru nayi bance komai ba , ni Banga dalilin da xai sa mammy da Pappy su tsane ni but insha Allah komai xai xo karshe watarana. Mammy kiyi hkr Dan Allah banjiki bane , xaki fita kije ki kwashe kayan da muka ci abinci ko sae na mare ki , to mammy fita nayi Ina xuwa nafara kwashe kayan ba tsammani sai baji hannu na na rawa kafin na lura plates din da nadauko da cups duk sun Fadi sun fashe , Pappy da yake xaune yace Maryam !!!! Naam gani yace Kinga Abunda kikayi kin haifo min mace macen ma Mara amfani Mai rauni sosae , wadda banasan ran xata gyaru sbd rashin amfani ta , duba yadda tamana asara , mammy ce taxo gabana nikuma Ina durkushe hawaye na xuba afuskata da ace wani wanannan abun dake fuskantar yake faru da shi to da Idan aka fadami baxan taba yadda ba no matter how sai gashi Dani yake faruwa , jinayi mammy ta dagoni ta min wani mahaukacin Mari , Fatima nayi nadamar xuwanki duniya dana San mace can Haifa da na xubar da cikin tunkafin kuxo duniya dagowa nayi Ina kallon ta nace mammy miye laifina na xama mace this is my first time dana fara yin mgn idan tanayi , Fatima tambaya kikeyi miye laifin ki , Laifinki shine u are disable , i and ur Pappy always see ur disability , u are not suppose to be in this world this is not the best place for you Fatima , ohk mammy ki kashe ni na huta Mana , baxan iya kasheki ba Dana Dade da kashe ki,. Shari'a Bata halarta hakan ba , kwashe abunda na fasa nayi sannan na gyara gurin Ina kallon Pappy yShirya ya fita sbd suna da meeting Pappy shararren Dan kasuwa ne , Bai dogara da aikin gwamnati kadae ba , mammy suna da shari'a a kotu dan hk na xauna parlor nanny ce take ta lallashina , Fatima u are differently able , I always see ur ability , Kar ki taba jindaban dake macece , xaki iyayin abunda suke so , me suke so nanny , xaki iya yin Abu da yafi hk Fatima yanxu dai kisamu ki gama school sannan xan fada Miki me suke so , kallon ta nayi irin promise? , Tace yes believe me baby. Murmushi nayi sannan na tashi nashirya cikin wando da riga tayi kyau Masha , xaunawa tayi tana tunanin rufe idonta tayi

Fatima stop feeling bored am here with u ,yumna ta dad tana kokarin  rungume ne Rungume ni tayi nace yumna I miss u 2 daes Ina Kika Shiga , wlh all fine kinsan na fada Miki xan xo tunjiya Allah ne beyi ba feenerh indai babanta Bai xo ba Bata barin...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Fatima stop feeling bored am here with u ,yumna ta dad tana kokarin rungume ne Rungume ni tayi nace yumna I miss u 2 daes Ina Kika Shiga , wlh all fine kinsan na fada Miki xan xo tunjiya Allah ne beyi ba feenerh indai babanta Bai xo ba Bata barina naje ko Ina yanxuma Yana xuwa na samu na ta ho , eyya yumna auntyn feenerh nikam watarana xan.shirya naje gidan ku lkcn da feenerh Bata school na ganta , tace karki damu an kusa hutu , nace yauwa yumna kirata mu gaisa wayar mama ta Kira Bata Shiga kawae ta yanke hukuncin Kiran blood waya sukayi da feenerh nace feenerh ki gaida mama xt ji Amma Baki ce na gaida baba ba , oh Lord see this girl miye hadina da babanta da xan gaida shi nace araina Amma a fili nace ohhh feenerh am sorry ki gaida daddy ki , bayan mungama waya be nace yumna kinji dai feenerh tace ke kike sakata latti Dan Allah adaina hmmmm ke dai Kika sani yumna ta fada , nace hmmmm, yumna tace Fatima lkcn da na shigo Naga kamar ranki bace minene , murmushin yake na qaqalo garin cewa bakomai hawaye suka xubo min a fuska , hannu ta saka tashare min Fatima plssss tell me what's going on , please she pleaded , yumna kinsani basai nafada ba mammy da Pappy ne , me Kuma suka sake Miki yumna tafada dauke da damuwa da tausayawa a fuskarta , na Bata lbrn duk abunda yafaru , tace Fatima there's no need to mind , in every hardship they is relief, ki kwantar da hankalinki, Allah has a greater plan for u , I don't what it is but he surely has , never loose faith in Allah , Kar ki damu watarana sai lbr , nandai tasamu ta dinga lallashina , Bata bar gidan mu ba sai 8:30 pm , ni na rakata har mota ta tafi
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
I dedicated this page xainab ( Jeenerh)
love u all
tnx for reading

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now