chapter:53

45 6 0
                                    

Hello baba ,Ina wuni , lpia qlau Bilal ya iyali , alhmdllh baba mun gode Allah dama nakira ne na fada mk Fatima ta haihu ta haifi yan uku , Dan Allah fah Bilal fada min gaskiya , wlh baba , to Allah ya raya baba yafada , baba dan Allah katayani sanar da Mama Bilal pleaded , ohk no problem I will inshallah , they hang up d call.
Nafeesah !! Naam baban Bilal , kishirya xamuje assibiti su Bilal , subahanallah me yafaru mama tambaya , Fatima ce ta haihu baba yafada Yana kokarin miqewa , toh shikenan ta fada sannan ta wuce dakinta ta canxa kaya xuwa abaya black rolling gyalentayi dayake babbane har hannunta ya rufe mata , mota suka Shiga , mama na xumudin ganin jikalle , nikam baban Bilal BK fada min me aka Haifa ba Miji Koh kishiya , duk idan kinje xaki gani , assibiti suka Shiga daidai lkcn raqeeb na shirin fitowa xaije kano gobe sai yaxo da matarsa , durkusawa yayi har kasa baba Ina wuni  , lpia qlau Bilal Ina kashiga ne kwana biyu mama ta tambaya , wlh mama naje London ne wani aiki daganan na wuce Dubai , ohk raqeeb Allah ya Taimaka , wucewa yayi , baba yace Allah sarki yaron kirki har Yanxu amintarsu na Nan , wlh Koh Alhaji ka dai gani , hk suka dinga yabon sa har suka Isa cikin asibitin , tambayar masu aje file din marasa lpia da numbern daki sukayi , Fatima amad xaid , wani likita ne yace wacce ta haifi yan uku ?, Mama tace Yan uku Kuma , babane yace eh suka ce room 109 , wucewa sukayi dakin suka Shiga , mama farinciki fal cikinta an haife Yan uku , xuwa tayi ta tsaya gaban yaran , oh Allah me iko Yanxu mutum daya ya haife su , baba ne yace Allah sarki Fatima barci ma takeyi , eh baba c. s aka mata , ta kasa haihuwa da kanta , kwanan mu uku tana labor , what shine BK fada Mana ba mama ta fada tana hararar shi , to ai mama ita tace kada atada muku hankali , Allah sarki wato ita tana da karfin hali baba ya fada , yaran Kam sai barci sukeyi hankalinsu kwance cikin wani gado ma dai-dai ci na yara, fuskar su baba yashafa daya Bayan daya , mama tace to yaran sun ci abinci , aa mama har Madara nida raqeeb muka Basu Amma suka qi Sha , sai hkr mukayi , ohk toh Amma basuyi kuka ba Koh baba ya tambaya , eh basuyi ba tuna Wanda sukayi da aka ciro su daga cikin mummin su Basu sakeyiba Bilal ya bada amsa ,baba yace  ohk Allah ya raya su, Ameen baba an musu hudu ba da Aman ,Amad da Mustapha ,ohk toh Amma Ina jira Fatima ta tashi sai mu masu inkiyya ,aa Kar kuwani Fara canxa musu suna ku Kira kowa da sunan shi  ,ohk toh baba insha Allah , Ni xan fita anjima by 10:00 xanxo na dauke ki .da misalin. Karfe goma mama ta wuce saura Bilal ta yasaka gadon yaran gaba Yana musu wasa sai murmushi sukeyi.
12:00
Fatima Allah ya Miki Albarka naso ace Ina Raye na dauki takwarana da sauran jikokina da Rungume su Amma duk da bana Raye Ina Miki fatan Alkhairi Allah ya raya Miki su Akan sunnar manxo , ameen pappy ngd sosae ,Ni xan wuce Fatima , juyawa yayi ,.ihu ta kwalla pappyyyyy !!!!! Ihun da tayi ne ba a mafarki ta ba har waje ma ya fito bude ido tayi sai yanxu ta fahimci mafarki take Yi , Bilal ne yaxo ya rungume tah Fatima kin ta tashi ,eh natashi Kama Ni na xauna ,a'a Fatima baxaki iya ba an Miki c.s ne ,Sai yanxu take Jin ciwo a gefen cikinta ,Bilal da xafi fah ,eh Fatima nasani Allah yh BK.lpia , turo gadon yayi yace ga yaran Nan , kasan me nasan sunan su , wannan ne Amad , wannan Kuma Aman sai Kuma wannan Mustapha ,eh hk ne Amma ya akayi Kika sani , pappy ne yasanar Dani ,ohk kenan mafarkin shi kikayi eh , Amma naso Naga mammy Banganta ba ,karki damu xt xo Miki a mafarki , yanyu dai ki Basu abinci suci duk yau Basu ci komai ba , ohk Amma miyasa baa Basu Madara ba ?, Nida raqeeb mun Basu Amma suka qi karba , Basu tayi daya Bayan daya suka sannan aka Mai dasu Kan gado .
Hannunta ya riqe yace Fatima ngd sosae ngd sosae da kyauta da Kika kawo min , Kar ka gode min ka godewa Allah shine yabani ikon yin hk ,eh Amma Fatima da Baki juyo da mahaifarki ba da yanxu bamu dasu ,to yanxun ma bani xk godewa ba nanny ce ,sbd ita ta nemi alfarmar Nan ,toh shikenan Amma duk da hk ngd Miki , Nima ngd mk Bilal da ba Dan Kai ba da yanxu Banda yaran Nan 🤭 sai da taimakon ka xan iya hk , eh hk ne , fatima I love u to d sqaure of infinity. I love u more Bilal.

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now