chapter: 56

31 4 0
                                    

Likitoci ne Kan Fatima , a Kan kirjinta suka daura wani na ura , Nan take xuciyar ta ta buga bude ido tayi , sake daurawa sukayi , har so uku , ahaka suka samu bugun xuciyar ta , Bilal na riqe da hannunta , Fatima plsssss Kar ki barni Dan Allah , miyasa kike min Wasa da rayuwa , likitan ne yace Mr Bilal plssss ba'a son mgn xamu fara aiki , nurse din da aka ba kuka da jariran ne tashigo , yallabai yaran ka suna da Rai wani abune ya firgita su shiyasa sukayi doguwar Suma , ohk to ngd , sabon gyara aka wa fatima sannan suka maida ta dakin da aka Bata .
France
Asad my baby kayi shiru Mana , haba kullum kuka , Amma jaririn kin shuru yayi , falmata !! Falmata Wai kina ina ne ji tayi Ankira sunanta , naam hajiya gani Nan Ina lallashin Asad , dakin hajiyar ta shiga , mi kikeyi nake ta Kiran ki Amma BK xo ba , Yi hkr hajiya wlh asaad ne yake kuka , toh ba Ni shi shegen yaro sai kukan tsiya , Kar bar shi tayi , ta aje agefe , hk ya cigaba da kuka kamar xa'a karbi ransa , falmata kije ki hada min ruwan tea ki kawo min , toh hajiya , fita tayi tana mamakin Wai Anya wannan hajiyar tana ma da imani kuwa Anya ma ita ta haifi Asad , ta bangaren hajiyar kuwa tajuyo ta kalli yaron , Mustapha kenan da Kai xan dau fansar abunda mahaifiyar ka ta min , Kaine takobi , Kuma kaima sai na baka wahala , wulakanta ka , falmata da take labe a kofar dakin Bayan ta dauro ruwan xafi , jitayi ance wa Asad Mustapha , dama Mustapha sunan shi , taji duk abun da hajiya tafada , hmmm no wonder take wahalar da jaririn can , ji tayi tace Mustapha Bilal Mustapha kenan , takobin daukar fansa gurin Fatima Amad zaid Kai harma da shi Bilal. Din , suna Nigeria suna wahala akanka , Kuma na wa kannenka turen aljanu su dinga tsorata su , falmata da Hankalinta ya ta shi , kitchen ta koma ruwan tea ta xuba a cup ta dauko tea spoon , salamualaikum falmata ta fada Amma , hajiya Sammy Bata amsa , hajiya ga tea din , ohk toh ki dauki Asad ku fita daga Nan , anjima ki xo ki daukar mishi abinci , hajiya duk yau fa Asad Bai ci abinci ba , eh nasani Kuma sai dare xaici abinci , fita falmata tayi , dakinta ta Shiga , Mustapha na mk alqawari duk Ranar da muka koma Nigeria sai ka koma hannun iyayen ka , ko yanxu Dan bani da halin kudin jirgi da sai na koma , kuka Asad yafara Yi , kamar ranshi xai fita bana tunan Yana lpia , fita tayi , hajiya Asad Bai da lpia fah , and so to mikike so na Mishi , haba hajiya ai basai na fada Miki asibiti yah kamata mu Kai shi , toh uwar masu tausayi , Naga dai yaron Nan nawa ne ba naki ba Koh toh , ki fitar mi daga daki , dakin ta ta koma ta dauke shi , Samira tayi tunanin yaron fa xai iya mutuwa hannunta , Kuma ita ba hk take so ba , fitowa tayi wani doctor ta Kira yaxo ya duba shi , hajiya Samira , wannan yaron xai mutu idan kuka cigaba da barin shi da yunwa , magani aka rubuta Mishi na , falmata taba taje tasiyo , abincin shi tasaka falmata ta kwaso ta dawo dashi Nan dakin ta , sannan ta fita , yah kamata nasaka yarana da ke Nigeria su Kira Bilal ya Kai musu kudi ki ta halin Yaya ne Ina bukatar 20 million daga gurin domin kuwa yaron Nan da wasa xai xama dawainiya kaina , cikin ranta take , mgn fita tayi Kiran yaranta tayi tace kuje ku Kira Bilal kusami jariri Koda na wani ne ku aje ku sashi kamar Yana kuka sannan ku Kira Bilal , Ina bukatar 20 million , ohk toh shikenan .
Nigeria
Wayar Bilal ce ta fara ringing ,Ina xuwa xan ansa waya ,dagawa yayi kukan jariri yaji sai Kuma aka kashe sake Kira akayi ,jiririnka Yana hannun mu ,Kuma muna bukatar 20million before na Mai do mk dashi ,20 million toh shikenan a Ina xan same ku , bayani suka Mishi sannan sukace ,malam Bilal Kar ka XO da kowa sai Kai idan kunne yajiki ya tsira ,idan aka Kama mu to kamar karasa danka ne karka ce bangaya mk ba ,katse Kiran akayi Bilal ne ya tashi gidan shi ya koma ,20 million ya dauko ya , Kiran su yayi ,gasu na hada Ina xamu hadu , fada Masa sukayi , Yana xuwa suka karba suka gudu , dayan yace danka Yana hannun ogar mu sai ta shirya Mai do mk xata kawo mk , tserewa sukayi .
Bilal yace Allah yasa koma wace kudin da ta karba xai xamto dalilin kular min da Dana ameen.
Asibiti yadawo ,Fatima haryanxu Bata tashi ba? Bilal ya tambayi nanny ,a a daxu ta tashi tana nemanka ,xaunawa yayi Kan gadon ,Fatima tashi ga bilal dinki ya dawo ji yayi ta riqe Mishi hannu , nanny ta tashi ta fita ,wata kujera ta samu Mai kallon dakin da Fatima ke ci tayi ,xaunawa tayi akai , rungume ta yayi yace , Fatima I wt never loose hope on u , no matter how rayuwa ta Yi tsanani I will love u to d sqaure of infinity , beyond ur expectation , I me too Bilal. Rufe ido tayi hawaye suka xubo mata Bilal nayi mafarkin Mustapha yana kuka , oh yes Fatima Mustapha yayi kuka yau , kallon shi tayi tace how do u know that , lbrn abun da yafuru ya kwashe yabata , kuka ta sake Yi , Fatima xamu iya jure wannan indai muna tare karki damu kinji ..
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now