chapter :54

35 5 0
                                    

Fatima ki tashi ki shirya haneef da haneefa mu xamu wuce , to Ina xuwa Mana kabari na karasa gyara mk kafar ka ,A'a Fatima nifa dana kaiku assibitin Ina da abunyi , and I will be late raqeeb yafada , tohm naji tunda ka hana Ni ladar , dafa kanta yayi yace Allah ya Baki ladar niyya , ameen baban haneef , tashi tayi , already ta musu wanka , shirya su tayi sannan suka fito , yauwa yarana kuxo abbanku yarungume ku , da gudu suka Rungume shi , tashi Sukayi suka fita , raqeeb ya daura haneef Kan kadarsa sannan yah Kama hannun haneefa , Bayan mota ya bude musu , suka Shiga , matarshi Kuma ta shiga gaba .
Bude idon ta ta Fara Yi ahankali har ta bude su , cikin idon Bilal ta sauke su , Kai Bilal harda Ina barcin ma sai an kalleni , eh mana badole nakalle ki ba , idan ban kalleki ba wa kike so na kalla, murmushi tayi , hannunta ya Kama yace mummie yaranki na barci , babu Wanda ya tashi tun jiya , dan Allah fah so kake kace min BK Yi barci , eh Mana Fatima ai me jinya baya barci , Ina xo ka kwanta kayi barci plsss , no Fatima I can't sleep ke kina rashin lpia , plsssss Bilal , kanshi ya daura Kan gadon yana xaune akan kujera , idan yace baya Jin barci yayi karya , hannunta tadaura akanshi tana shafa Kan ahankali dayan hannunta Kuma Yana riqe da nashi , barci yayi hankalinshi kwance , itama barci ta koma .
After some hours , Fatima tafarka sbd mummunan mafarkin da tayi , wata mata tashigo dakin tadauki Mustapha , bude idon ta tayi da sauri taga ba kowa dakin , Bilal ta tada duk da Bata so tada shi ba , tashi yayi lpia dai Fatima Yana ga idonki sun kumbura kuma sai xufa kike yi , kuka jariran suka ji , tace Bilal nayi mafarkin an sace Mustapha , haba Fatima wace irin mgn kike yi , wlh Koh ba wasa ba , kukan yaran suka cigaba da Yi , kaji ko wancan kukan Aman ne da Amad Banda na Mustapha , tashi yayi da sauri , nantake duk barcin da yake idon shi yafita, xuwa yayi gaban gadon ya tsaya , idon shi ya sake murxawa Dan ya tabbatar ko karya idonshi kemashi , Amma duk da hk Bai ga Mustapha ba , sukuma yaran sai kuka sukeyi , Fatima mafarkin ki ya xama gaskiya , an sace Mustapha , what , yunqurin tashi xaune take Yi Bilal yaxo yace aa Fatima ko kin tashi baxai gyara komai ba sai ma ya qara lalatawa , Bari na Kira police da sojoji yah kamata a Nemo shi in 24hours ,yanxu dai ya feeding din su , tohm shikenan , karbar su tayi tana lallashi kuyi hkr , Dan uwanku xai dawo insha Allah , shiru sukayi suna kallon ta , Bilal Kuma fita yayi yatara Duka ma aikatan asibiti kowa yace Bai ga wani ko wata tashiga , ba , su raqeeb ne suka shigo , ko Ina na asibitin mutane ne , kowa yana tsaye , Fatima matar raqeeb tace Anya lpia dai , raqeeb yace Nima jikina Yana bani ba dai-dai ba , kofar dakin da Fatima take suka bude Amma rufe yake Kuma da mutum ciki , suna iya jiyo muryar Fatima tana wa yaran wasa , Amma muryata Yana nuna ba lpia ba , wayar shi ya daga yakira Bilal sai yaji daga ciki take ringing Kuma alamu sun nuna baya ciki , gashi dai Fatima C's aka mata baxt iya tashi ba , sunyi kusan 30 minutes tsaye sannan Bilal yadowa , duk hankalin shi tashe , Kai dan duniya shine harda kulle Yar mutane ciki da har xamu juya muyi tafiyar mu , hmmm baka ji me yafaru ba Bilal yafada Yana bude dakin shiga sukayi ciki , aa fa ni ban ji komai ba me yafaru , Fatima matar raqeeb tace , Maman Yan uku Ina dayan babyn juyowa tayi ta kalli raqeeb dama wasa kake min Tweens ta Haifa Koh , Bilal ne yace gaskiya raqeeb yafada Miki , to ya akayi Naga baya nan , Fatima tace an sace ne namesake muna barci , barci Kuma subahanallah Kuma munyi sakaci raqeeb yafada, toh raqeeb kaddara ai bawa baya kauce mata ko ta yaya ne , eh Kuma hk ne yanxu Kai me kayi nasa ane no su , Amma matsalar Banda picturensu ko daya , to ai Ni Ina da shi raqeeb yafada , yanxu abunda xai faru shine muje gidan radio da gidan tv harma da jaridu , yah kamata muyi wannan da gaggawa , khadija ce tashigo asibitin da  murnar ta riqe da jaririnta ahannu , mutane tagani ko Ina , abban Muhammad ya Naga kowa hnkln shi a tashe ince dai lpia Koh , eh toh khadija Nima bansani ba Amma Bari mu tambaya , wata nurse suka gani , Dan Allah me yake faruwa ne cikin asibitin Nan, an sace days daga cikin jaririn da wata Fatima Amad ta Haifa, wucewa matar tayi dda sauri khadija ta wuce su dakin da mama ta fada mata ta tura kofar da karfi ta shigo , su Bilal na kokarin fita , uncle Wai an sace jaririn daya , eh khadija an sace Mustapha , uncle to wa kake suspecting , khadija bana xargin kowa , khadija tace astagafurillah duk da xargi ba kyau Amma wlh Ni Ina xargin Samira , haba khadija ya kike tunani irin hk Bilal yafada , Ni fada mk kawae nakeyi abunda jikina ya bani ba cewa nayi kuyi xarginta ba , wucewa sukayi , sai yanxu Fatima tafara kuka da taga khadija kuka suka dinga Yi matar raqeeb tana lallashin su , amota raqeeb yace Bilal baka ganin khadija gaskiya ta fada , yh kmt Asawa Samira Ido fah , Nima raqeeb jikina hk yake bani , Amma banso mu xargeta Bayan Bamu da hujjar da xamu tubumeta , hmmm Bilal idan BK manta ba , ka fada min Samira tace wa fatima xata tafi amma bxt hkr ba watarana xata dawo sai ta dau fansa, yanxu BK tunanin , wannan ne lkcn da yadace ta dau fansa eh toh kuma hk ne.

     🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now