chapter :43 - alive

46 6 0
                                    

Hawayen da xuka subarma Fatima ahanu yasaka motsawa , kalla uncle Bilal Fatima ta ta tashi , bude ido tafarayi ahanka, sujjada Bilal yafarayi sannan yace Alhmdllh Ala kullu hal his voice was ful of excitement , he was so happy that he can even explain or express it , khadija ce ta rungume ta aunty Fatima dama Ina da tabbacin baxaki barni ba  , murmushi Fatima tayi sannan tace kwarai kuwa khadija muna tare har abada insha Allah , yumna ta matso hawaye fal afuskarta Fatima Alhmdllh kin tashi , Allah ya yaye Miki  , ameen yumna tnq very much , Bilal ne yaxo , Fatima sannu da jiki , ko kallonshi batayi ba ta tashi tsaye ta fita daga dakin da akaje , mama da nanny was shocked da suka ganta Fatima ke ce , eh mama xuwa tayi ta rungume su , finally Fatima is back (😜 reader sorry fatima can never die in dis story because she's d 🌟 star and d one and only Mrs bilal for now 😜💓) .
Bilal was afraid he may loose her for ever but d most painful part in it is that she don't even want to look at him , oh god , khadija ce ta dafa kafadarshi tace karka damu xata hkr with time u just need to be patient ,insha Allah khadija xanyi ,ko kuwa numfashi nane xan Sa daukar mata da shi ,Bilal yafada , yumna ce ta tashi xata fita Wanda yanxu ta rage mgn ta daina yawan yin lbr da kowa musamman Bilal ,sbd yanxu ji takeyi Bata da Yaya , yumna Bilal yakira sunan ta , xuwa tayi ta xauna and before u know it tafara kuka , jawota yayi ya rungume ajikinsa sannan ya fara lallashinta, yumna kiyi hkr mana ,miyasa kike kuka Kina tunanin ke ba kanwata bace ko minene , yumna kima daina wannan tunanin , ke kanwatace ce har abada , idan kina irin tunanin kamar Kina nunamin mama da baba su suka haifeni ba ,Dan hk nake so ki sake jikinki ,kamar yadda muke da hk muke har yanxu ban banci shine yanxu kun Kara yawa ke da khadija harma da Fatima , yumna dago wa tayi ta kalleshi ,haba kanwata share hawayenki Kar ki taba Jin daban idan muna tare , insha Allahu uncle Bilal ,kul karki sake kifara cemin uncle call me blood kamar yadda Kika Saba Bilal yafada , toh shikenan blood kayi hkr Dama Ina tsoro ne I may loose brotherly love , never Bilal yafada , tashi tayi ta fita cike da farinciki fal a xuciyar ta , su mama ma sun lura da hkn ba kamar tun lkcn da akace Bilal ba Dan su bane ,sunji Dadi sbd sun San Bilal ne yayi mgn da ita ,shiyasa mama Bata taba nadamar daukar Bilal a matsayin danta ba , xaunawa sukayi suna lbr ,Fatima Kuma tana cikin daki da ita da khadija , aunty hassana da kuma uncle husaini , ke Fatima kinsan kuwa kin tsorata mu ,aini da baxan sake numfashi ba , uncle husaini yace ,dariya suka farayi , Wai aunty hassana yaushe uncle husaini yafara mgn hk harda xolaya ,hmm Ina Gaya Miki yau ne ,ai rabona da ganin dariyarshi har na manta ,nifa nama dauka sabon sojane 🤭, khadija tace  ai Koh kice auntyn mu tana ganin Abu hk kake xuwa kana Shan kunu , ke waya Gaya Miki ai inxani gurin ta chanxa xuciya nake Yi , injiwa ba xuciyar da yake canxawa ai mufeeda ta Saba da wannan Halin nashi aunty Hassana ta fada , kice dams. Sunan ta aunty mufeeda bamu sani ba khadija tafada , kwarai.ma kuwa , Fatima ta katsesu ya Isa kunsamin lovely uncle a gaba  Kuna tsokanar shi   , yauwa dauty na shiyasa nake sonki , mukuma kace baka son mu aunty hassana ta fada , Fatima tace nikam barci nake ji Nan duk jikina ji nakeyi
Kamar an min duka , ai dole dauty kwanta kiyi barci uncle Hussain yace , fatima tace to shikenan , wayar khadija ce tayi ringing  dagawa tayi , to gamu Nan xuwa , Fatima tashi mu tafi gida , uncle Bilal yace mu fito , lallaekam ke ki tashi ki tafi Ni ba inda xani , aa Fatima  yah kamata ki tashi ki bisu Nima baban Maryam xai.xo.mutafi Kuma uncle Hussain xai biku , tashi tayi badan taso.ba suka fita , uncle Hussain motar shi yashiga , Fatima ce ta Shiga Bayan motar Bilal , khadija tace aunty  Fatima ke yah kamata ki Shiga  gaban mota , sai Kuma gashi na Shiga baya khadija kifita a idona ,Yi hkr khadija tafada sannan ta bude gaban mota , gida suka nufa kaitsaye , already uncle Hussain ya Isa gida ciki suka Shiga da gudu feenerh ta rungume Fatima , mummie oyoyo mun hada Miki abinci Mai Dadi da kuma cake harma da ice cream da chocolate nasan xaki so shi , kwarai ma kuwa my feenerh Amma ta gaji xatayi wanka ,toh Ni xan jiraki a parlor  xaunawa tayi ,Bilal ne da su uncle Hussaini , khadija dakinta ta wuce , dagudu feenerh ta rungume  shi daddy oyoyo sannun da dawo wa  , xaunawa sukayi suka fara lbr Fatima ce ta sauko abinci suka ci sannan ta dauki   feenerh suka wuce Bayan tayi wa uncle Hussaini sallama .wuce gida yayi.

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now