chapter :33

38 7 0
                                    

Feenerh miyasa Kika wuce daddy Baki Mishi mgn ba Fatima ta Tambaya , mummie sbd a mkrnt ance Mana duk Wanda yake kwana da matar da Bai aura ba to haramun ne , Allah xai Kona su  , ance ba mutanen kirki bane muyi nesa dasu , kul Kar na sake Jin irin wannan abakin ki., Daddynki da ita aure sukayi shiyasa karki yimishi kallon banxa , hmmmm mummie kenan ai baxaki Kare shi ba sbd ko sunyi ai a mkrnt ance adinga yin adalci ke miyasa baya Miki hk Ni kam ba ruwana da daddy har sai yagyara , to feenerh kimin wani Abu , ki dinga Taya daddy da addua kuce Allah ya hanashi abunda yakeyi , tohm shikenan mummie xanyi , yauwa my baby rungume ta tayi , har ga Allah Fatima tana son feenerh kamar Yar cikin ta ..

Zaria
Khadija  na xuwa xaria gidan aunty hassana ta wuce , da gudu aunty hassana ta rungume ta , barista khadija kenan sannu da xuwa , yauwa aunty hassana , cikin gida suka Shiga aunty hassana Ina Mai sunan mammy  , Wai Amna tana daki tana karatu , ohk toh yagidan , alhmdllh khadija Ina Fatima , ajiyar xuciya khadija tayi sannan tace tana gida , khadija akwai abunda yafaru ne , as fa aunty ba abunda yafaru me Kika gani , khadija kenan idonki na nuna kin boye min wani Abu , aunty hassana ba wani Abu bane fa , kawae tayi miscarriage ne, subahanallah shine ba'a fada min gaskiya yaran Nan Baku da Hankali , jiya fa abun yafaru , ohk toh naji yajikin nata , da sauki alhmdllh , Toh Allah ya Bata lfy , ya bada rayayye ko rayayyiya Nan gaba , muje kiyi wanka kici abinci , toh aunty hassana Amma Kar ki fadawa aunty fatima Nace Bata lpia kibarta xata fada Miki da kanta , ohk toh insha Allah , khadija wanka taje tasake Yi , sannan taxo suka ci abinci , Amna sai surutu takeyi , ita Kam kallonta kawae takeyi Amma kamar Amna da mammy ta baci , wani sai ya rantse daga cikin mammy ta fito ,aunty hassana ce ta dafa kafadunta , khadija hawaye kikeyi ,sai lkcn nasan Ina hawaye , khadija kenan nima kaina idan na kalli amna Yaya Maryam nake tunawa , shiyasa ko ta min laifi bana iya ko daga hannu na dake ta , musamman yanxu da ba Yaya Maryam sai son Amna ya lunku biyu , sai insata gaba nai ta kallo, hk Allah ya kaddara , Amma wani lkcn sai naji dama Ni ce na mutu , a'a aunty hassana Kar kiyi wannan tunanin ba Wanda yasan dai dai sai Allah , Allahn da yabamu ita yafimu sonta , can gurin shiyafi dacewa da ita ,hk ne khadija , kwashe kwanonin abinci sukayi sannan suka dawo parlor , Amna Kuma Kwanciya tayi Kan ciyar khadija , tana mata gyaran Kai , gashinta ba irin na mammy bane irin na Fatima ne, eh ko nima gashina irin na Fatima ne aunty hassana ta fada , eh nagani Wai aunty hassana Ina uncle husaini, yana bq yanxu ba dadewa xaki ga yashigo , yaxo min weekend ohk toh  , duk mgnr Nan da akeyi Amna Bata ce komai ba , ita surutu Bai dameta ba shekarunsu xasu xo kusan daya da feenerh Amma feenerh ta fita girma , Amna kenan Bata wani mgn khadija tafada , eh wlh kinganta dai halin baban ta ne , idan kikaga tana mgn sosae to da babanta ne ko Ni bawani cika mgn tayi Dani ba , wayyo shiyasa , gaskiya aunty hassana it has been long da naxo Nan , badole ba England ta riqe ki , hope dai ansamo mana Dan England, hmmmmmm aunty hassana ke Nan ,kamar kinsani , suna cikin lbr Hussain yashigo , uncle husaini sannu da shigowa , yauwa khadija saukar yaushe daxu ba dadewa , eyya Allah sarki sannu da hanya ,yauwa ngd , ohk ya Kika baro Fatima , lpia qlau take to shikenan , hassana Ina abinci na , Yana Kan dinning , xuwa yayi yaxauna Yana ci.

Kaduna
Yumna ce xaune, mama tace ke yumna na lura kwana biyun Nan tun da Kika dawo daga gidan Dan uwanki kullum cikin damuwa kike , kullum Kina cikin yin tunani , hmmmm mama kenan Baki San me yafaru ba tun Ranar da blood  yadawo daga England ya canxawa Fatima ,dukanta yakeyi ko yaushe , Kuma abun haushin ma harda kanwar sumayya ya kawo ya aje gidan kullum tare suke kwana , nasa Amin bincike kanta antabbatar min karuwa ce ita , tsoron shine Kar ya dauki hiv , Kuma mama yanxu muka gama waya da Fatima take gayamin Bilal ya dake ta har cikin dake jikinta yaxube , what yumna miyasa tun Ranar Baki Gaya min ba sai yanxu gobe kishirya xaki raka Ni gidan, ohk toh mama Amma mama Kar ki gayawa baba , a a yumna sai na fada  mishi , ya kamata a dauki mataki tun abun Bai Yi tsanani ba , ohk toh mama .

Gida boka Dan ballajjau
Gafara dai boka Dan kasan wuta , barkanki dai tsinannan me ke tafe dake , boka dama so nake a sa Bilal yadaina Jin mgnr kowa ,harta iyayen da Kuma duk abunda xai Yi yakasance Ni nake sonshi , kusashi yadaina xuwa inda iyayen sa , Angama arniya Amma xaki kawo fararen raqumi guda biyu dakuma gashin farar kaxa to boka angama sannan xaki bada kudi masu tarin yawa ma'ana million daya ohk toh boka kudi ta cire ta bada sannan tasa aka siyo abunda boka yace  batabar gurin ba sai da aka kawo Bayan angama aiki akace ta saka wannan aciki dakin ko Ina ne adakin tasaka , kadda ta bari Wana ya ganta sannan idan ta saka shi asirin baxai taba karyewa duk Ranar da aka ga layar to Ranar asirin xai Kar ye ,to boka angama ngd ,.
Fatima
Bayan Tasha magani ne ta Kira aunty hassana , hello aunty hassana yagida Ina Amna , tana Nan lpia qlau , yajindadi ya mutanen gidan  , all fine ya kike  , aunty hassana Banda lpia nayi miscarriage ne ,subahanallah yaushe, shekaranjiya Fatima tafada ,eyya Allah yakara sauki , ameen tana gama wayar Samira ta shigo , tashi tayi ta wuce dakin ta , itakuma Samira  dakin Bilal  tawuce Kai tsaye Wanda yake a matsayin dakinta , saka abuntayi cikin air conditioner sannan tagyara shi yadda baxaka taba tunani akwai wani Abu gurin ba , toilet tashiga tayi wanka , downstairs ta sauko daure da towel abinci ta xauna tafara ci.

        💗💗💗💗💗💗

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now