chapter :36

47 8 0
                                    

Kwance take lkcn da Sammy tashigo dakinta , ke!!!! Tsawa Samira ta sakawa Fatima  , bakiji Ina Miki mgn , Fatima tashi tayi xaune , ranta idan ya dubu yabace Kuma fuskarta na nuna bacin ranta. , How dare u xaki shigo min dakin  , wait who d hell are da har xaki min mgn na saurare ki Fatima ta fada ranta a bace , Sammy ce ta daga hannunta xata mare Fatima , ji tayi an riqe mata hannu ko kusa Kar ki kuskura hannun ki ya ce xai buge jikin Yaya ta , jikin ki najasace , haramtacce Ni , Bai Kama ta jiki irin naki ya taba ciki Mai tsafta ba , khadija ta fada fuskarta a daure , what how dare u xaki Gaya min mgn , Samira ta fada , dariya khadija tayi sannan ta daure Kamar ba ita tayi ba , bangane ba Samira me kikeyi Nan dakin ko kinxo ne Dan kiyiwa yayata asiri to Allah yafiki , ita jininta yafi karfin boka , dodo , ko wani bakin aljani , sai ki qara gaba ki bar dakin Nan kafin na Miki bugun wulakanci , hehehe lallaekam Baku san wace Sammi ba to baxan bar dakin Nan ba sai  Fatima taxo ta dafa min abinci yunwa nake ji , lallaekam to aunty Fatima gaki gata , xaunawa khadija tayi , Fatima kuma toilet ta shige, wanka tayi  sannan  ta fito , haryanxu Samira na cikin dakin tsaye , tayi yunkurin xaunawa khadija ta hanata , shiryawa Fatima tayi , sannan suka fito daga dakin ita da khadija , khadija tace Kar dae ayi halin bera , biyo su Samira tayi , khadija nikam fada min saukar yaushe , ba sae next week xaki dawo ba Fatima ta tambaya , eh hk ne Amma sai na fasa ne , ohk yasu aunty hussaina , wlh suna  lpia qlau  , ohk to alhmdllh tunda kin dawo , kitchen suka Shiga , ita Koh samira gani takeyi sbd ita suka Shiga kitchen , xaunawa tayi ta kunna kallo tana jira su xo , shinkafa da doya da miyar Naman kaji suka Yi , nanny Dama tana kitchen din , xuba abinci sukayi aka kaiwa sojojin waje da Kuma malam mudi  , yarage saura abincin mutum uku , xubawa sukayi kowa a plate , tun daga kitchen Samira kejin kamshin abinci saukowa tayi daga Kan kujera taxauna kasa , gaskiya Fatima ba baya ba gurin iya abinci , shiyasa nake nacewa sai na ci , kan dinning taga sun xauna , khadija ta tashi ta dauko musu ruwa da Kuma hollandia da cup , xaunawa suka Yi , suka fara ci , Samira ce ta shiga kitchen , kuloli ta hau budewa Amma Bata ga abinci ba gashi duk an wanke pots din , dinning area ta dawo , Fatima Ina abinci na , kyale ta tayi , Fatima ba mgn nakeyi ba Ina  abinci na , ai inaji ba aure na kikeyi ba ballanta ki saka Ni na dafa abinci dake Fatima tafada Dan xuwa yanxu tafara qaguwa da abunda Samira ke mata , Samira tace Amma idan bana aurenki ai Wanda ya aure ki ne yakawoni ya aje , shi kikace ya kawo ki bani ba to koshi Bai Isa na Mishi abinci ba ballanta ke , idan ya damu yaxo ya dafa Miki Fatima ta fada , Samira ce ta dauki plate din da ke gaban Fatima , ta xuba mata ajiki , ga abincin da yafi sosai Aiko khadija ta dauki nata ta xubawa Samira ajiki ihu ta fara Yi, wani Mari khadija tayima Samira sai da taga stars , ta daga hannu xata sake marinta kenan Fatima ta riqe mata hannu Kar ki jikin ki yasaba da taba haramtaccen jiki , Kuma hk ne , Bilal ne yashigo , dagudu Samira ta  je ta rungume shi tana kuka , meyasameki baby , Nan ta kwashe karya da gaskiya ta fada mishi ai ko Bilal , yayi cikin Fatima da duka sai da ya fasa mata jikinta , sannan yajuyo yace , ke Kuma khadija ki kwashe kayanki ki bar gidan Nan , yau din Nan , Fatima tace Kuma BK da wannan ikon na Hana kanwata xama gidan Nan , inace baba da yabk wannan gidan hk yace first floor da Kuma 3rd floor nawa ne , sai Kuma 2nd floor da 4th floor naka be , kana da iko da gurinka kawae ne , khadija anan xata xauna har sai tayi aure , wannan hukunci nane , Ni nake da ikon yakewa kaina da Kanwata hukunci , ai ka Gane , Fatima ta Ida mgnr tana Mai Jin ciwo ajikin , khadija ta kamata suka wuce , wucewa yayi daki ranshi bace , a gaskiya Yana Jin ba Dadi idan yaga yadda Fatima ta tsaneni shi , yana ganin hkn acikin kwayar idonta , xaunawa yayi tunanin abunda yayiwa babanshi yakeyi shi Bai San me yake damunshi ba yanason iyayensa Amna idan Yana tare dasu sai yaji ba abunda yatsana irinsu , Samira ce ta rungume shi ta baya , baby kadaina damuwa xanji sauki kaji , murmushi yayi da Bai Kai har xuci ba , rungume ta yayi , daga Nan suka lula duniyar su , wadda Samira ke Kira duniyar Dadi , shikuma bilal duniyar wahala, sbd shi kawae Yi yakeyi Amma wahala yakeyi.
Kaduna
Bayan mama ta koma gida Kai tsaye dakin baba ta nufa , yana xaune Kan sallayarsa Yana addua , Bayan yagama ne ya dago Kai ya kalleta , sai Kuma yayi dariyarsu ta manya.  , Hmmm nasan dakina je Baki ji Dadi ba , wlh baban Bilal sai naji dama nasani da banje , lbrn abunda yafaru ta kwashe ta fada Masa , kuma Wai harda goyata yakeyi , baba yace karki damu asiri aka Mishi Amma xamuyi mgnin abun , gobe xan Kira shi da safe yaxo yasameni inyaso sai muje gurin kawunshi , ohk toh shikenan Allah ya kaimu .
Washe gari da safe, baba ya dauki waya yakira bilal , hello Bilal kana Ina , Ina gurin aiki Bilal yafada , ohk toh ko mi kakeyi kaxo ka sameni gida , baba gaskiya baxan xo ba , kashe wayar yayi , baba bin wayar yayi da kallo , sannan yakira mamansu nafisa kina Ina gani baban Bilal , xanje gurin bilal yanxun Nan , me yafaru Kuma mama tafada , har ya Isa na ce ina neman sa yace min baxai xo ba , innalillahi nashiga uku abun har ya Kai hk , fita yayi , Kai tsaye Bilal's cooperation suka je , office din Bilal yashiga , Kai Bilal ni xan kiraka ka ce min baxaka xo ba harda kashe min waya , lallaekam Bilal wuyanka ya Isa yanka , Bilal Bai ce komai ba saima wayar days dauka yayi waya , wasu maxa guda biyu suka shigo , take him out Bilal yafada musu , ku tsaya , ba Wanda ya Isa ya min wulakanci , Bilal ka kawo matsayin da kake ne ayau badan kowa ba sai sbd ni da Kuma matsayina , Kuma Kai kasani , Amma yau Ni xaka sa a fitar daga office din ka , to ba sai kayi ba nagode xan wuce , Bilal yaji ba Dadi amma Kuma baxai iya xuwa ya bashi hkr , hk Bilal ya hada kayansa ya baro office shine ya tadda abun ke faruwa gidan shi har yayi yunkurin korar khadija Wanda Fatima ta Hana ta tafiya .
Wannan kenan
              Vv💖💖💖💖
Kuyi hkr masu karatu am too busy these days
Tnx for reading

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now