chapter 51-52

46 6 0
                                    

Yumna ce ta shirya cikin daguwar riga black daukar yarta tayi Sannan ta Kama hannun feenerh mudassir yayi driving motar xuwa Abuja , Kai tsaye gidan su Bilal suka wuce , Fatima na xaune tana fama da ciki , da gudu feenerh ta rungume ta mummie am back , u are welcome feenerh ansha hutu wlh Koh ,yumna yau kune a gidan namu, eh wlh fatima yau xan koma gida shine muka biyu kawo Miki feenerh sannan Kuma kiga namesake dinki , karbar ta tayi Kai Masha Allah namesake kin Kara girma kinyi kyau abunki yanxu kin ma Fi iyayen naki kyau , Fatima kifita idona na rufe a Ina Kika taba ganin yarinya tafi uwa kyau yumna ta fada , Fatima tace toh gashi dai kin gani namesake tafiki kyau , Wai Fatima Ina blood yumna ta tambaya , yana ciki Yana shiryawa yanxu xai fito , mudassir mukhtar ne yashigo , angon jego kasha kamshi Fatima tafa kasancewar ta sanshi tun ba yauba , Fatima yakike , lpia qlau baban mu Fatima ta fada , babanku Kuma a Ina Bilal ya tambaya Yana kokarin xaunawa kusa da ita , ko Ina ma Kamanta Hala suna yata Fatima mudassir ya fada , oh hk ne fa Ashe matata kuka Haifa , Fatima hmmm kawae tace kafin ta gayara kwanciyarta Kan kirjin sa , feenerh ce ta fito daga kitchen ga abinci na kawo muku, yumna tace Kai kajimin yarinya da iyayi daga xuwan mu har kin wani Kama Shiga kitchen , Fatima dake kwance Kan kirjin Bilal ta dago , a'a fah Kar ki sawa yarinya ta Ido daga taimako , Bilal yace ahtoh tayani fada musu ,xo Nan yata ki rungume daddy ,u know daddy miss u alot , yes of course Daddy I know  , rungume juna sukayi , Fatima kenan kenan xuwa gidan ku sai yayi wahala idan ba hk ba mutum yaga abunda bai shirya ba mu xamu wuce yumna ta fada , Bilal ne ya musu rakiya dubu dari biyu ya bawa yumna a siya wa Mai sunan Fatima Madara , godiya sukayi sannan suka wuce.

3 months .
Yau kimanin kwana uku kenan Fatima na dakin haihuwa Amma Ina ta kasa , Amma ikon Allah masu krt Fatima Bata gaji ba, ba ko alamar galabaita a fuskarta , addua kawae takeyi , Bilal ne ya shigo hannunta ya Kama ya riqe bibbiyu yace Fatima Allah ya iya kance Miki wahala , Ameen ya Allah tun shekaran jiya kina Abu daya , cikin yafara shafawa ahankali yana mata addua rufe ido ta farayi , Fatima a 'a kada ki rufe ido ki jajirce xaki iya wannan , murmushi tayi sannan ta ja dogon numfashi Amma Ina ta kasa , likita ne ya matso yace Mr bilal , yh kmt a mata c. S fa idan ba hk ba xamu iya rasa ranta Kona jaririn , toh likita na yadda Amma tare xamuje , eh xk iya bin mu dama Fatima idan tana karbar haihuwa at times tana Bari Mijin Mai haihuwa ya Shiga , Wai Yana Tai ma kawa , Ni dai ba dogon surutu na tambayeka Bilal yafada cikin nuna Jin haushi a ranshi yace wasu mutane akwae surutu harda abunda ba'a tambaye su ba .
5 hours in theater room , tunda suka Shiga suke aiki dakyar suka samu aka fada ta , sai xa'a Yi Bilal yace a Dan jira may be ta haihu da kanta. , Sai da aka samu wata nurse ta Mishi bayani , Kai Kama gode matarka jarumace ba kowa xai iya jarumtakar da tayi ba , yanxu Kuma karfinta ya Kare sai kabari a ceto ransu , idan muka cigaba da forcing kancewa sai ta haihu da kanta to we may end up losing her ko babyn or even end up losing both of them , shine fa aka samu ya yarda , cikin ikon Allah aka mata c.s , masu krt Kuna me ta samu , triplets maxa masu kyau , Bilal was just standing , how can Fatima give birth to triplets , this is d best of all blessings I have been blessed with , thank you God for blessing me with a wife like Fatima , I can't believe it , Yana cikin tunani yaga likitoci sun tsaya gaban sa , congrats Bilal ur wife is d best woman for u indeed , d real Mrs bilal for life 💃💃💃💃💃. nurses ne guda uku , miqa Mishi nafarkon tayi this is d eldest one yafi haske da dogayen farce , dayar ta miqo Mishi dayan this is d 2nd one yafi su kyau da manyan Ido , this is d last one  yafi su hanci sannan shi Yana da wani baqin Abu a Bayan sa , but the all look alike , the are so identical. , Sunyi kama da babansu sosai , kallonsu yayi and he don't no the Time when tears started to rush out of his eyes , tears of joy , juyawa yayi ya kalli Fatima she was still sleeping Amma hawaye sun xubo a fuskarta sannan Kuma tana murmushi , kallon nurse din yayi yace yaushe Maman su xata farka , 12:00 am nadare ohk toh shikenan , kudi ya musu transfer duk ma aikatan gurin , kowa 100,000 naira banda kudin assibiti da yabiya , raqeeb ne yashigo assibiti , wani likita yace matar kuka kawo ta ....... Wani da ke gefenshi yace Kai kacika surutu Ina ruwanka , kabarshi idan yaje ya gani da Kan sa., Raqeeb Hankalinshi idan yayi dubu ya tashi , Dan Allah fada mun badai mutuwa tayi ba , a', a fa ta haihu ne ta samu Yan uku , wucewa yayi da sauri , Kar bar yaran Yi Bilal sorry goslow  ya tsaidani Kan hanya ga kayan jaririn kumar nasani na dauko over roll gudu uku kala daya kaga sai a saka musu , Kar bar yaran yayi ya musu huduba , Aman , Amad , da Mustapha.
💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
Masu krt kunji dai yadda Fatima tayi kokarin 🙏💃💓❣️

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now