chapter 31-32 : Fatima's decision

38 5 0
                                    

Tana xaune khadija ta shigo , aunty Fatima sorry Dan Allah yanxu shekenan kin rasa abunda ke cikin ki , khadija ba damuwa hk tawa kaddarar ta ke baxan taba xama uwa ba , a'a aunty karkiyi hk , khadija ai koma minene na riga nayi , na juyar da mahaifa ta , sbd bana so na sakeyi , beside ma bansan yaxan kare su ba idan na haife su , kina gani nuuakasa Kare wannan tun kafin na haife shi , to ballai ma ace yaxo duniya , baxan iya jure rasa yarana ba, aunty Fatima a'a Dan Allah karkiyi hk, nasan xaki iya sake juyo da ita yadda take kiyi Dan ni , Dan su mammy , da Kuma yumna ke harma da feenerh , khadija this is my final decision , khadija kin kuwa San ya uwa take ji idan aka taba danta , ballantana ace ma Wai mutuwa yayi Kuma mutuwar wani yayi sanadin ta , a a aunty Fatima wlh uncle Bilal Bai cikin hankalinsa , Hankali Kuma khadija , Hankali fa kikace , ai mutumen da ke aikata wannan Bai cikin hayyacinsa sa , kwarai kuwa da gaske akwae su suna Nan , kamar dai misali uncle Bilal , kinsan menene aunty Fatima , wlh asiri akayiwa Bilal , I don't care khadija ko asiri ne ko ba asiri ba cikina baxai sake daukar cikin shi ba , ke infact ma I hate him , oh God aunty Fatima I never see u in this mood , u are not the strong Fatima I know , eh Kam haka ne in dai Akan Bilal ne , khadija I have been overlooking things for many years , this is time to fight for my right , shin xaki goyi Bayana ne ko Kuma Bilal ? ,Aunty Fatima ya xaki ce hk idan bangoyi bayanki ba me xanyi , ke kadai Kika rage min, Amma Kuma banaso ki fada halaka aunty Fatima mijinki ne fa yanxu kin yabi wata taxo ta mallakeshi ba ke ba , eh kwarai kuwa tunda hk yaxaba Fatima ta fada , aa aunty Fatima ba hk bane wlh Bilal Samira asiri ta Mishi , lpia qlau muka shigo jirgi muna lbrn ki , Amma muna Sauko wa nagana chanji , kanshi ya dafe da Alama ji yayi Yana ciwo , nantake murmushin da ke fuskar shi  ya dauke kamar bai taba Yi ba , Nan na gane akwae matsala , yah kamata ki tashi tsaye ki dinga Mishi addua , khadija addu'a fa kikace toh baxan Yi ba , ya Kare a duhu indai sai na Mishi addua , khadija da taga abun yayi yawa tace , aunty Fatima ki kwanta Ni xanje na kwanta , Kuma gobe xanje gidan aunty hassana hutun sati daya , ohk toh shikenan Fatima ki dawo lpia Kuma Kar ki Gaya mata abunda ke faruwa Nan , ohk toh insha Allah khadija ta fada sannan ta rufe kofar dakin , kwanciya tayi hawaye suka fara xubo mata axahirin gaskiya inasonka Bilal Amma xan Rama abunda kamin Koda kuwa ace xanyi amfani da numfashina na Karshe , hawayen dake fuskantar ta goge sannan ta gyara kwanciyar ta , nanny ce ta shigo , Fatima har kin kwanta, eh nanny na kwanta , ohk toh dama xuwa nayi na duba yajikinki , dasauki nanny ohk toh Allah ya Kara sauki sai da safe , ameen nanny ngd Ina feenerh , tana barci ,ohk toh ki shafa min kanta , fita nanny tayi .
Ta bangaren Bilal kuwa duk da Bai son fatima wani Abu a can cikin xuciyar shi najin ba Dadi Kuma gashi ya xubar da cikin da yatabbata feenerh xata so shi Kuma shima hk , Samira ce ta fito daga toilet Dama bayan sungama tabarar su wanka tashiga , meyasami babyna , babu komai kawae Ina missing dinki ne ya fada , ka tabbata tafada tana Mai daura hannunta Akan cikin sa , I don't know why but I have no feelings for her , but when she touches me I most have sex with her there most be something I don't know , yanxu ma sai da muka sake Yi Kuma ni bana Jin Dadi Amma duk da hk sai na riqa Yi ko miyasa oho , Daren Ranar be min Dadi ba , duk lkcn da na tuna Fatima ta tsaneni sai naji ba Dadi Amma I have nothing to do .
Washe gari da safe Fatima ta tashi tayi wanka skirt da riga na atampha ta saka tayi kyau sannan tayi daurin ture kaga tsiya , dakin feenerh ta nufa da ke 2nd floor kusa da dakin babanta , kafin tashiga taji ana ihun matsawa tayi kusa da kofar dakin Bilal ji tayi Samira nacewa my baby u are sooi sweet , wayyo Dadi xai kasheni , ranta yayi mutukar baci , wucewa tayi dakin feenerh kwance take tana barci , tana Shiga dakin , ta tada ita , mummie Dan Allah ki barni jiya banyi barci ba , miyasa ba nanny tace kinyi ba , eh nayi surutun su daddy ne yatada Ni Kuma bansake komawa ba , oh God wannan mutumen be kamata yaxama uba a ranta ta fada , kama feenerh tayi suka bar 2nd Floor , 3rd floor suka nufa , kinyi sallah eh nayi. Ohk toh kwanta Nan kinji kwantawa tayi Fatima ta xauna tana shafa mata Kai ahankali , har tayi barci, abinci ta sauka ci , Bayan ta gama ne ta xauna parlor tana kallo kasancewar khadija sammako tayi xuwa xaria Wanda can aunty hassana ke aure , .
Xaune take tana kallon wannan series film , made for each other , film din yayi kyau sosae ji takeyi kamar ma ace ita da Bilal ne Amma Ina baxai yuwu ba , Bilal ne ya sauko riqe da hannun Samira , suna xuwa dinning area suka nufa suka ci abinci , Bayan sungama ne suka dawo parlorn suka xauna , Samira ce ta dauki remote control ta chanxa Tasha , who the hell are u da har xaki Chanxa min kallo , akwai kudin ki aciki ne ko na kwartonki , Fatima ta fada cikin bacin Rai , kuka Samira tafarayi baby ka ganta ko , rungume ta yayi Yi shiru xan saka. Miki kayan kallo a parlorn dake 2nd floor kinji , ba ku burgeni ba sai ka Goya ta kana yawo agari sannan , baby kaji Koh , ka Goya Ni gabanta tasan xaka iya ,. Ai kuwa dukawa yayi yagoya ta dai dai lkcn feenerh ta sauko , Bata Rai tayi sannan ta wuce , feenerh biki ga daddy bane ki gaida shi Fatima tafada , wucewa tayi abunta Bata gaida shi ba , Samira ta juyo tace yauwa dama muna so. Mu gayyaceki gurin shopping , muna so ne ki Mana dako , kallon tayi tace ko shi kwarton naki Bai isaba ballantana ke , banxa kaskantacciya wadda Bata san darajar ya mace ba , Kai Kuma idan baka farka tunya xu ba kanaji kana gani xaka lalalata Yar ka , Kuna surutu cikin dare har Kuna hanata barci , bk San hk xai sa ta dauki Abubuwa tun tana yarinya ba Wanda hkn Bai dace ba , wucewa tayi ta barshi Anan tabbas Fatima gaskiya ta fada .
    🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now