chapter 15- at india

45 8 0
                                    

Bayan tayi saving number su mammy , number mammy tafara Kira hello mammy Ina wuni lpia qlau Fatima yhkk , yanaji muryarki  kasa kasa , mammy wlh Banda lpia ne Amma nayi allura kuma nasha magani Fatima ta fada, subahanallah Fatima sannu kice min na Kai ga jika , a a fa mammy wani ciki Ina xaune lpia , changin Yanayi ne , ohk toh shiken Fatima Allah ya karasauki ya Bilal , yanan lpia qlau ohk toh ki gaida shi , kashewa tayi nakira pappy , hello pappy ya aiki , Fatima alhmdllh yhkk alhmdllh pappy , Bayan mungama gaisawa ne nakira nanny , hello nanny yhkk  , lpia qlau Fatima kefah karki min karya muryarki ta Fadi  komai , nanny Banda lpia ne ohk Fatima Allah yh Kara sauki , Ameen kashe wayar nayi , wayar yumna na Kira , hello yumna yane , wlh qlau amaryar mu yhkk lpia qlau nice amaryarku eh Mana kece  , ko bikisan ke kike auran Bilal ba yayana , wlh yumna idan ki kashe Ni bansan sunan shi ba, yumna tace lallaekam kinji Dadi to ki kunna data Bari na turo miki pics din ki gani , ohk toh Yar uwa ba damuwa , Whatsapp tayi downloading sannan tayi installing , tana Shiga saiga su harda pics dinshi shida feenerh , so dama feenerh yarshi ce , nan nakirata nace eh wlh shine , Fatima naji lbrn duk abunda Bilal ke Miki kiyi hkr xai soki insha Allah , Kuma Kar ki kuskura ki nunan kinsanni ko feenerh , sbd Yana cikin abunda xaisaka ya soki Dan Allah , yanxu hk Bilal neman Fatima Amad Yakeyi Wanda baima San kina gidan sa ba , Yana so ya auri Fatima Amad sbd feenerh ba wai  Dan Yana sonki ba , he loves Fatima ne just because of feenerh , shiyasa banaso yasan kece sai yafara sonki amatsayin matarsa sannan yasan kece Fatima Amad yumna ta fada , ohk toh yumna xan Miki hk insha Allah , ohk toh budamuwa ngd Fatima yah hkr da  yayan namu , hmm yumna ana Nan anayi , to Fatima ayi ta hkr xaman aure sai da hk , u will smile one day, Fatima tace insha Allah yumna tnq .

Yumna na gamawaya tace feenerh xo kiji , xaunawa tayi tana kallon ta , kin daisan kinfara hankali Koh , eh to so nake ki cigaba , insha Allahu aunty yumna Amma miyasa kikace hk , feenerh ai kinsan babanki yayi aure Koh eh nasani to Bari na nuna Miki ita nuna Mata picture din tayi , laaa wannan aunty Fatima ce kawarki , yes of course ita ce Amma Kuma banaso ki nuna kin santa sai indai agaban babanki ne, but why aunty yumna , yumna tace feenerh xaki min ko a a , xan Miki insha Allah feenerh yafada , yumna tace promise? Yes I promise feenerh ta fada , yauwa feenerh ngd idan kinje gidanta xaki gane meyasa nace kimin hk , ohk toh aunty yumna.

Wayar yumna ce tayi ringing hello blood yane , normal Yar kanwa gani nan a Indira Gandhi international airport in new Delhi , what!!!!! When and how yumna ta fada , kudai kuna Ina I want to surprise my daughter ohk muna cikin new Delhi ai , ohk wane hotel ? Which floor and room number Bilal yafada , hotel ramhan palace, 15th floor, room 153 yumna ta fada , ohk toh sai na xo, kashe wayar yayi , daidai lkcn feenerh tafito daga toilet , shiryawa tayi Sanna ta xauna gaban mirror tana kallon fuskarta , kinsan me aunty yumna nidai nafasa jiranki , daddy yace this week xai xo idan yaxo nikam binshi xanyi , yumna tace ke Mai uba ko Nima Allah ya bani nawa yara , tashi tayi taxo ta rungume ta aunty yumna ai Nima Yar ki ce am just missing mama da baba ( maana kakanninta) I want to see them , ohk  nagane feenerh ai duk yaron da xan Haifa kece first daughter ,  knocking dakin taji anayi feenerh je ki bude , aunty yumna waye , Nima bansaniba feenerh je ki gani , budewa tayi , ihu tayi , Sannan tayi tsalle ta rungume shi daddy Kaine, yes feenerh nine surprise , rungume shi tayi daddy I miss you , miss more babyn Daddy , shigowa suka yi ciki , yumna tayi hugging dinshi , sannu da xuwa blood yauwa yh na sameku , lpia qlau yanxu yumna ta gama cewa xata bika ku koma Nigeria Wai tayi missing Su mama,, Bilal yace hk ne Kuma beside ga krtunta xai dawo baya Bilal yafada , and I want to su my new mom feenerh ta fada , juwota yayi yace xakije but not now , daddy why ? 😫, Hk kawae ya fada fuskarshi adaure, feenerh tace daddy why are u looking so annoyed besides ai ba hk kashigo ba , is it because I talk of my new mom, what is even bad for me to meet her is she not ur wife and mother to my step siblings feenerh tafada , actually nothing bad am just tired that's why my mood change , with this ur questions u will make fall sick Bilal yafada Yana kokarin Chanxa xancen what daddy sorry then go and fresh up , I will do that later ohk dad , yumna na Kama daki kusa da naku I will stay here for 1 year , what ! Are u serious yumna ta fada , yes of course am serious he replied , but why yumna ask , because I need some rest yafada , but why don't u rest at home ur wife needs u now yumna ta fada , that's none of my business , ohk toh Allah ya taimaka yumna tafada jiki a sanyaye , to ya xakayi da krtun feenerh , she's starting new school here yafada , tashi yayi yafita see u later yafada kafin ya juya ya fita.
               💖💖💖💖💖💖
Vote and comment pls
Ur vote is very important
Love u all
Thx for reading

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now