chapter 10 - bilal

38 7 0
                                    

Raqeeb be ya dauki waya yakira bilal , hello angon Fatima kasha Mai , Kai banson shashanci Bilal yafada , raqeeb yace Alhaji ai sai kadawo an riga an daura Kuma baba na neman ka , Dan Allah fa Bilal fada ranshi bace  yah kar da ya sunan amaryar , raqeeb yace Fatima sunanta Kai Kama a masu sunan Fatima xk Kare , an aura ma Fatima gashi xaka auro Fatima , fatimas kenan 😂😂😂, Bilal yace raqeeb am tired of u can u pls let me be, raqeeb yace eh amma kaxo baba na Kiran ka, kashewa yayi sannan yashiga mota , gida ya nufa Yana Isa aka fara Mishi kirari , wucewa yayi cikin gida Kai tsaye part din baba yashiga , yanxu baba ya jefeshi da wata muguwar harara , baba inaaaa............... Yana kokarin gaida shi Amma baba ya dakatar dashi , rufe min Baki Bilal kasa naji kunya a gaban jamaa yanxu hankalinka ya kwanta ko , baba kayi hkr Bilal yafada cike da biyayya , Bilal inaso kasani aure ne na daura shi Kuma ko Bayan Raina ban yafe maka ba idan dai har ka sake matarka , sannan nauyi ne ya rataya akanka Dan hk sai ka kiyaye su , kaji tsoron Allah domin kuwa matarka amanace a gareka ta dalilin xaluntarta xk iya Kai Kanka wuta Dan hk ka Bata kulawa yadda ya kamata , idan kace kayi son xuciya to xkayi danasani , tashi ka bani guri Allah yh bada xaman lpia , tashi nayi nace insha Allah baba bxk samu matsala ta gurina ba ngd ,  fita nayi kaitsaye gurin Mama nayi , mama Ina wuni lpia qlau my son yhkk lpia qlau mama, Bilal ba abunda xance sai Allah yh baku xaman lpia nasan bxk bani kunya ba sbd hk ne ma yasa baba bukatar Gaya mk. Komai, nasan dai kasan minene aure musamman ma da ya kasance bashine first time ba , ohk toh mama ngd axuciyarshi kuwa jiyake baxai iyawa mamarshi alkwarin xai kula da matarshi ba dan hk yace mama ni xan wuce Abuja to. My son , ohk mama Ina feenerh Wai. Tunda aka fara bikin Nan ban ganta ba , eh tabi yumna , what miyasa xata jemin da yarinya ixinina , babanka yace ta tafi da ita wani sati xai je ya dauko ta sai ya Kai maku ita Abuja , zata Rika yin one week gurinka one week gurin mu inda tafi daukin xuwa daga baya sai a barta can ohk to tashi yayi yafita raqeeb yagani tsaye , mota suka Shiga hanyar Abuja suka Kama karfe 4:00 ta musu cikin Dan hk sukayi saa baa kawo amarya ba budewa sukayi , cikin daki ya kwanta raqeeb ya kalleshi yace ango kasha Mai , amaryarnan tadace a Ina xaku kwana yau Nan ko dakinta yace bansani ba Kar ka Bata min Rai  , kallonshi raqeeb yayi yace  Kai kajimin mutum banson shakiyancin kanaso fa , waxan so Allah ma yakiyaye Bilal ya fada yana Mai qaguwa da mgnr, raqeeb ne yacanxa lbr , hk suka dinga fira , suna xaune suka ji an kawo amarya , raqeeb ace iyye ango har ankawo amarya nasan yanxu harka fara ................ 😂 Yafada Yana dariya , Kai banson iskanci Bilal yafada , Kai Wai Meka ke nufi raqeeb yafada , Bilal yace Ina nufin banason ta Kuma bxan taba sonta ba , inaso ka gane baxanyi komai da jikinta ba , ohk oooo raqeeb yafada , Bayan sun watse dare yafara Yi 12:00 raqeeb yace Bilal nikam xan wuce fita sukayi Yana tsokananshi angon Fatima na Fatima daurewa yayi yace raqeeb banason Wasa , raqeeb ce to ni Ina ruwana Kai kullum bk so komai dai bk so , eh din mutum yabari idan yaji haushi Bilal yafada , motso na mk wata mgn raqeeb yafada , Bilal yace karike qaxamargnrk mgnrka banaso , plsssss Allah Mai dadi ce , matsowa yayi yace Allah Kar ka fadamin shirmen banxa , raqeeb yamatso yace kawo kunnenka , Mika Mishi yayi yace Fatima Amad xai xt xama matarka abokina insha Allah , bilal dariya ya farayi danshi bai ma San Bilal shiritacce bane sai yanxu ,duka yakai Mishi a kafada wuce kaje gida , mota yashiga yace ango dama nasan na matsu na tafi a dai Yi ahankali kar ka kashe Yar mutanen nasan an Dade  baa hadu ba yanxu an samu nasan bxk raga Mata ba , Kai sakaranan baxan   Bilal yafada sanna raqeeb yafada mota yawuce , mgn yayi da sojojin gurin Akan sukula da kyau gurin tsaro sannan ya wuce cikin gida wanka yayi yashirya kwanciya yayi sannan yayi barci  , ( asuba ta gari  Bilal) .
Washe gari da safe tun kafin sallar asuba nayi wanka fita nayi sallah nafara Yi a masallaci sannan na wuce yawo .
              💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now