chapter 11- just the beginning

41 8 0
                                    

Da misalin karfe uku   bilal ya shigo   cikin cikin gida , xaune take cikin parlor sanye take da doguwar rigar abaya black Mai stones sea green tayi rolling , simple make up ne a fuskarta she look so cute , ring bell ya Danna , tashi tayi ta bude Mishi gidan shigowa yayi sannu da xuwa ta fada, kallon ta yayi sannan ya kawar da fuskar sa ko amsa Bai Bata ba ya wuce abinshi , binshi  tayi tace if u take ur bath ur lunch us ready , aranshi yace what on Earth is going through her brain da har xata dinga min mgn , ko da yake balaifinta bane abun dai shine ban Gaya mt sharadina ba , but I know what to do , let me fresh up , wucewa yayi Bai ce Mata komai ba, ranta ya baci ko su mammy da suka haifeta idan  ta musu mgn suna amsa wa , xuciyar ta tace Fatima be strong u can go through this alone , keep trying ,( Inna ma'al usri yusra) , xaunawa nayi parlor Ina jiran ,  Bai fito ba har akayi sallar asr. Hi yasa naje nasake yin wanka na dauro alwala , Kaya na sake sakawa wannan karon doguwar rigar ce Mai belt black ce gaban rigar yasha stone black  ,wata hula black tasaka sannan ta fesa turare kala kala Masha Allah tayi kyau , hijabi ta saka sannan ta shifida sallaya , kabbara sallah tayi , Bayan ta gama ne taroqe Allah ya Bata ikon jure duk abunda Bilal xai Mata , sannan tayi sauran addu'o'in ta , tashi tayi ta nade sallayar sannan ta Mai da hijabinta  gurin da ta dauko , flat shoes black ta saka sannan ta sauka ground floor  , parlor ta sameshi xaune yayi crossing leg din shi he look good , samun guri tayi ta xauna a kujerar dake opposite to him, Inawuni , dagowa yayi yace ke Ina so nagaya Miki xan xauna ne da ke a matsayin bakomai ba , karki taba tunanin samun gurbi axuciya ta , baxan taba sonki ba kisa wannan aranki  , Baki da wani abun burgewa a tare dake , sannan duk wani  aiki da Kika Sani na gidan nan ya dawo kanki ,tundaga gyaran gida kitchen, backyard , ba flowers ruwa wanke motar da xan fita ,but my part is excluded , sannan yin abinci kullum sau hudu a yini dole ne , aikin safenki shine gyaran cikin gida da Kuma backyard da garden , breakfast da Kuma wanke mota , I need all this by 8:30 am , go for breakfast and resume by 11:30 for afternoon work , ba flowers ruwa da Kuma abincin cin Rana , sannan da second round na gyaran gida I need all this as early as 1:30 , and by 3 u have to cook again for my dogs they 5 in number take note u are d one to feed them , don't dare make them feel bad feed them lyk ur own children okey , yes Fatima tafada ita da gaskiya Tama yawa tundaxu Bata ce komai ba , end of the day work shine prepare dinner then wash all the plates and cups used , sannan Kuma Saturday da Sunday xaki riqa wanki da Kuma general sanitation xaki fitar da komai na kitchen ki wanke xaki fitar da carpets din gidan Nan gaba daya ki wanke sannan ki Chanxa wasu xaki goge kujeru , if u there spoil something sauna balla ki sannan Kuma Kar kiyi  kuskure gurin abunda nafada Miki , dagowa tayi wasu hawaye taji suna xubo Mata afuska aranta tace may be am born for all this that's why am facing it , I need to be strong , i have pass through it , I need to stand alone. , Fatima u can pass it alone just try it , ohk toh Mr Bilal insha Allah baxaka samu matsala ba indai daga gare Ni ne , ohk god but Fatima take note if u fail to do so , u will choose to die than to survive , and idan Ina parlor karki xauna idan Kuma Ina waje kikaji na dawo park ur things and leave , karki cika yawan karambani daga hk   ya tashi har ya wuce Kuma ya tsaya , don't call Mr Bilal , call me my boss , sannan xaki fara aiki daga gobe daga Nan nasake cewa komai ba ya wuce , Wai Dan cin mutuncin ma ita xata dinga ba karnuka abinci , why is he acting lyk this , tashi nayi Nima na wuce daki , Ina xaune a Kan dressing mirror kallon fuskata kawae nakeyi , does that mean am ugly that's why I don't have any thing to impress him , hmmmm nayi murmushi , jinayi ana knocking kofar dakina , come in nafada , wata budurwa nagani akalla xt Kai 20 years , madam mr Bilal yace ki bashi wayoyinki , what tafi xan same shi , wannan karon bana Jin xan iya bashi wayoyina , that's the only thing I have da xai rage min damuwa , sbd hk na tashi na tafi dakin shi Kai tsayi budewa nayi.nashiga , tashi yayi what do hell are u doing here , did I not tell u not to dare come into my room , belt Naga Yana kokarin xaro wa nayi ko Karin bude daki Amma yaki buduwa before I know it har yafara dukana he beat the hell out of and ask to to give him my phone I have no energy to argue so I gave him and he ask me to leave , I can't even stand by my self to walk alone , hk nadinga bin bango wannan karon ban tsaya bin ta stairs ba lifter na Shiga na dannan third floor  , Ina xuwa nashiga daki , fuska na duk ta kumbura , toilet nashiga na wanke fuska ta duk inda na taba na jikina ciwo yakeyi , Bayan na fito Basha pain reliever , sallar magrib nayi sannan na dinga kai.kuka na gurin ubangiji , Ina xaune akayi Isha tashi nayi nayi sallah Sannan na kwanta. Ta bangaren Bilal kuwa wanka  nayi yayi yashirya fita sallar Isha yayi sannan ya fita shine Bai dawo ba sai 12:00 daki yashiga wanka yasakeyi sanna yayi Shirin barci , addua yayi sannan ya kwanta , asuba ta gari
💝💝💝💝💝💝💝
Sorry for the late update am sick that's why , manage with this plsssss🙏💓 tnq love u all

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now