chapter 12

41 8 0
                                    

Around 3:00am alarm din Fatima yafara Kara , saurin tashi tayi wanka tafara Yi sannan tafara gyaran bangaren ta taga tsaf sannan ta sauka downstairs gyarawa tafarayi karfe  hudu ta gama da gyara Dan hk ta fita waje baba Mai gadi ta tambaya wace mota xaa fita da ita , yace wlh hajiya Nan da Kika ganni ban san komai Kan harkar gidan Nan ba kawae dai Ina xaune ne sbd mutunci yallabai  , Amma bana aikin komai , Ni Mai gadin gidan sune nayi wani laifi ne shine baban su yakoreni kasancewar sa mutum Mai tsanin gaske , shine yallabai ya dawo da Ni Nan Amma hajiya majikeyi Nan ko assalatu baayi ba tace Ina so na wanke mota ne , Amma ai  ba aikin ki bane yafada Yana mamaki, eh hk ne Amma Ina so nayi wa mijina , Mai gadin yace hk yana da kyau tambayi daya daga cikin sojojin Nan ,ohk  ngd sannan na matsa gurin su wani nagani nace waccece motar Bilal , nuna min sukayi ruwa na diba wanke motar nayi , sannan na share compound din gidan , 5:00 am aka Kira sallah sbd hk nakoma ciki nayi sallah Sannan na roqi Allah ya kawo min sauki,  tashi nayi na xagaya Bayan gida ta gurin da nake shanya ( backyard) sannan na flowers ruwa komawa nayi ciki na soya dankali da kwai  na daura ruwan xafi , garden na wuce na ba flowers din gurin ruwa na wanke komai da komai sannan na dawo ciki karfe 7:00 ruwan xafin na sauke Madara da millo na kawo na jera a dinning room table tare da food flacks da flack din ruwan xafi , juyawar da xanyi na ga. Bilal xaune Akan kujera yana kallon inda nake juyawa nayi nawuce daki kayan jikina na Chanxa sannan na kwashe abinci ma aikatan gidan na Kai musu sannan na dawo ciki lkcn 7:30 wuce wa nayi kitchen na xuba abinci naci sannan na wanke kawayan danayi amfani dasu akitchen Sannan nafara sharewa , ki nayi ansaka kafa an ture ni , before I know it my head hit the edge of the locker in d kitchen that make my head blead , tsawa ya daka min , Fatima!!!!!; Did I not tell u u have to finish all ur work by 7:30 and this is 10 after 8 , sorr sorry.......... I was not able to complete my word before he started beating me , tashi nayi dakyar nagama gyara gurin , toilet nashiga nawanke Jinin da yabata min fuska sannan na kwanta , karfe 11:00 na tashi na soyawa nama, after when am done went to his dogs house   , Ina Shiga suka yo kaina suna kuka , saita ba tsuwata nayi sbd Ina tsoron su sosae , dukawa nayi nesa dasu , na aje musu abinci ci suka farayi , ji nayi ance hk ake ciyar da jariri , bana Gaya miki ki ciyar dasu kamar yaranki ba. , Eh kafada diba nafarayi Ina Basu harsuka gama Madara nabasu sannan na tashi na Shiga kitchen , hk nagama aikin Rana ba Dadi kafi na Sani xaxxabi yah Kama ni,  sau hudu Ina yin abinci.
Samira ce taxo gidan kawar ta suka tafi gidan boka Akan aduba musu yadda rayuwar su , nuna musu yayi irin wahalah da take Sha , farinciki fal cikin Samira Sannan suka Mai kyauta Mai tsoka suka wuce.
Bilal ne kwance , Yana waya , feenerh yaushe xaki dawo daddy sai aunty yumna tagama aikinta na ji dadin Nan din kintabba. , Eh Dadi Amma Ina missing Dinka yaushe xk xo , xanxo soon Kar ki damu ohk to daddy Idan xaka xo kawo min pictures din auren ka , feenerh bamuyi pics ba ohk toh shikenan daddy , feenerh idan naxo me xk ajewa daddY , tace secret ne , ohk feenerh xanxo satin nan kinji , take care , insha Allah daddy bye kashe wayar yayi sannan ya Kira raqeeb, hello raqeeb yhkk.  Lpia qlau ango na amarya kwana da yawa ko amarya ta mantar damu ne , Kai banson shirme ai Bata da matsayin sawa na manta da ku , hmmmmm xatayi matsayin ma watarana , Allah ya kiyaye Kai ba wannan ba xan shigo kano gobe , Kai Koh BK da hankali daga yin aure sai fara yawo raqeeb yafada , bilal yace Ina ruwanka barin kasar ma xanyi , xanje gurin feenerh ne , feenerh Kuma yaushe ta tafi da kake tunanin xuwa gurinta , kaji tsoron Allah Bilal , Kar hakkin Yar mutanen ya hau Kanka ,. Idan ya iya ya kashe ni Bilal yafada sannan ya kashe wayar .
Raqeeb sai masifa yakeyi yace yasan me xaiyi baxai Bari Bilal yasan Fatima Amad ce matar shi ba Kuma xai Kira yumna yafada Mata abunda ke faruwa , wayar ya daga yah Kira ta. , Hello Yar kanwa, naam babban Yaya yau Kuma Ni aka tuna, eh wlh yumna , wata alfarma nake nema Dan Allah , wace irin alfarma ce wannan yumna ta fada tana Mai matsuwa da Jin abunda xai tambaya , dama Bilal ne yake so Fatima Aman raqeeb ya fada , what!!!!! Ai Fatima tayi aure Rana daya da Blood yumna tafada  , eh nasani ai, Kuma ba kowa kawar ki ta aura ba sai bilal , Nan ya kwashe lbrn komai ya Bata , yumna was shocked kenan yayanta Bai San Fatima ce yake ba wahala ba , yumna I want u to keep this secret between us don't let bilal know Fatima Amad is the one  In his home , just let him know it him self  , I want him to love her for real not because of his feenerh plsss , insha Allah Babban Yaya ,Bilal will never know that but feenerh can tell him so I have to do something , xan Mt mgn she know how to keep secrets , Bata da hayaniya Kuma tana da hankali ohk toh yumna , and that of Fatima itama xan Mt mgn whenever Bilal is at home she have to act lyk this is the first time if knowing me abd feenerh , ohk tnq  yumna that's a great plan , Allah ya bar xumunci, Ameen tnq babban yaya kashe wayar tayi tana jimanin abun I promise Bilal most fall for u Fatima , baxaki wahala agida ba Kuma ki wahala agidan Miki , wannan Alkawari ne
      💝💝💝💝💝💝

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now