chapter :40- poleaxed

48 6 0
                                    

Yuman  was poleaxed (meaning completely shocked) was not enable to utter a single word , Fatima and khadija was also at d same situation  , Bilal ne yatashi yace impossible wlh , baxai yuyu ba , baba yace Bilal xo ka xauna , duk dukiyar da kake juyawa ba nawa bane na babanka ne , da ya rasu an xauna aka raba gado, da muka dawo mahaifin Fatima ya bamu yace wannan haqqinka ne , Fatima ce ta miqe tsaye da niyyar yin mgn Amma ina ta Fadi qasa sumammiya , Bilal ne ya daga ta , yumna binsu kawae takeyi Amma ta rasa abun cewa , emergency suka karbe ta , masu krt ban Gaya muku ba Fatima ta sake Gina assibiti a abuja , Kuma ta dawo da doctorn da yake kula da ita Nan .
Fatima Amad specialist Bilal yanufa , khadija da Fatima ne baya , sai Kuma yumna gaba da Bilal , dayar motar Kuma baba da mama kawae ne , gaban motar su Bilal akwae motar sojoji , Bayan motar su baba ma hk, suna Shiga assibitin akayi saa likitan ta na shirin fita ana shigowa da ita yasa aka karbeta sannan yashi aiki , ya duba ciwon ta yayi tsananin da baxa a iya controlling ba dole Yanxu xaayi amfani da final stage Kuma dole sai da umurnin yan gidan su , Fatima Amad am sorry i have to do this , fita yayi yakira yace suwaye Yan uwanta Bilal da baba da mama suka Shiga office din doctor Salman . aka bar khadija da  yumna , kuyi hkr Baku san wannan ba tun wuri , Fatima tafi shekara 15 da blood cancer a jikin ta ( leukemia) leukemia is a blood cancer that originates in the blood and bone marrow . It occurs when body creates too many abnormal white blood cells and interferes with the bone marrow's ability to make red blood cells and platelets ., She tell me never not to tell anyone ko da kuwa khadija ce , but this is d final stage of her been alive , rate of her life is 42 percent , and it will keep going down and u may even loose her , what noo doctor do anything to bring my wife back well ,Bilal said , ohk Mr bilal this is my job , u wife is going to get well but  with radiation therapy and  stem cell transplant .
Radiation therapy: radiation therapy may be used to destroy cancer cells or relieve pain or discomfort .it may also be given before a stem cell transplant.
Stem cell transplantation :a stem cell transplant infuses healthy blood - forming stem cell into the body . Stem cell may be collected from bone marrow , circulating blood and umbilical cord blood .
But doctor most we use  stem cell transplant method baba yatambaya ,yes of course we have to because Fatima was treated before with , chemotherapy , she use anticancer drugs to interfere with and stop the growth of cancer cells in the body . We all use those method , her cancer is at Final stage , she may die at anytime ,for u to save her life we have to do bone marrow transplant for her ( stem cell transplant) .
Ohk doctor ayi , yaushe xaa fara , gobe  Insha Allah ,but  u have to sign and agree that she will die or live , sign Bilal yayi ,with d hope that Fatima is going to get well Insha Allah .
If she receive a transplant  that uses stem cells from a donor (allogeneic transplant ) she may be at risk of developing graft -  versus  -  host disease (gvhd ) . This condition occurs when the donor  stem cells that make up  ur new immune system see her body's tissue and organs as something foreign and attack them . Dan hk u all have to take that risk and pls put her in ur prayers plsss , kuma ku kwantar da hankalinku xata iya tashi lpia qlau ba kowane take samun (gvhd) probbility  kawae ne ,am just try to tell u d effective side but .
A bone marrow transplant may be used to: safely allow treatment of condition with high doses of chemotherapy or radiation by  rescuing the bone marrow damage treatment. Which we are starting with radiation therapy  today  .
Bone marrow transplant can benefit people with a veriety of both cancerous ( malignant) and non-cancerous ( benign) diseases, including acute leukemia, adrenoleukodystronhy ,da dai sauran su.
Toh shikenan likita mum gode , tashi sukayi jikin su duk yayi San musamman Bilal dayake Jin kamar wani bangare na jikinshi xai rasa ,  dakin da aka aje Fatima suka Shiga , khadija dama kinsan Fatima nada blood cancer , what aa baba wlh bansani ba ,she never told of this ,and any time she's sick if I ask her ,she always tell "khadija ko na fada Miki ba lpia xaki bani ba" yumna ke fa , a'a baba Fatima never tell me of this ,inda nasani da xan fadawa su mammy , ohk toh shikenan , Nan baba ya fada musu duk bayanin da likita ya musu , khadija was so scared she may loose Fatima , kuka ta fara Yi ,noooo pls noo plsss aunty Fatima xaki tashi , and tears started rushing from her cute face , yumna to was scared she don't want to loose a good friend like Fatima , gaskiya Fatima is so strong to hide her feelings and pains , Bilal Kam Yana Kan gadon da Fatima take , hannun shi ya daura Akan goshinta dayan Kuma ya riqe hannunta da ta daura Kan cikin ta , Fatima I will make sure u live with healthy and happiness , I will give u all that u loose before , and I promise to love u for ever insha Allah , I will love u till my last breath , su ba suka ce su xasu wuce give xasu dawo , su Bilal na xaune , khadija da yumna Kuma sun koma gida su hado abinci . Likitane yashigo , yasaka Bilal yabadu guri xasu fara aiki , fita yayi , they are starting with radiation therapy treatment . Yana xaune su yumna suka dawo harda feenerh da Kuma nanny , tsayawa sukayi suna kallon Fatima ta window sannan suka dawo  suka xauna abinci suka ci ,Amma Banda Bilal da duk damuwa ta Mishi yawa  , dakyar feenerh ta samu yaci.abinci ,damuwar shi biyu ce , Wai su baba Basu suka haifeshi ba and d worse part of it wai yumna ba  kanwar shi bace , sannan Kuma ga matarshi da yafiso kwance a asibiti with d probability of dying or living .
                🤪🤪🤪🤪
To masu karatu Fatima may die at anytime and she may live , .
Love u all tnx for reading ❣️💯

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now