chapter 19-20 - bereavement

41 8 0
                                    

This is something serious that fatima's brain and heart can't resist , actually she can't be strong anymore , fita tayi dagudu , nanny ce tayi was sojojin mgn Kan su kamo ta , aikuwa hk. Akayi shigowa da ita suka ciki sannan suka rufe gidan ta waje , kofa take bugawa tana ihu , mammyyyyy , pappy , haka ta dingayi , nanny ce ta kawo Mata ruwa , Fatima gashi kisha Dan Allah , kallon nanny tayi sannan ta juyar da fuskarta ji takeyi kamar ta Kama da wuta sbd yadda takeji , in this situation inda ba nanny gidan Fatima can even kill her self , Fatima baxakiyi tawakkali bane ko minene , shin fatima nawa suka mutu , Kuma Yan uwansu sukayi kuka kinji ance sun dawo , kukanki baxai dawo dasu ba. , Kuma baxai musu amfanin komai ba , kinsan me suke bukatane Fatima , addu'a suke bukata , kinsan me hadisi ingantacce ya fada ( an abi hurairata radiyallahu anhu , qala rasulillahi ( SAW) , ixa matal insan , in qada'a an hu amalan , illa min salasa , illamin sadaqatul jariya, au ilmun yanta fa'u bihi , au waladun salihun yada'u lahu - idan mutum ya rasu, to ayukkansa xasu qare , sai Abubuwa guda uku , sadaqa Mai gudana , ilimin da ake amfani dashi, sai yaro nagari Wanda yake masu addua) Fatima kiyi koyi da wannan hadisin ( masu karatu ma'anar wannan hadisin shine idan mutum ya rasu komai da ake rubuta Masa ba Lada Dana xunubi xasu tsaya bawani Abu nashi da xai cigaba da amfani aduniya sai Abubuwa guda uku , 1: sadaqa : for example yagina masallaci , mutum yayi Abubuwa dayawa Wanda har yau har gobe xa'a iya amfani dashi , kamar kyautar alqur'ani duk lkcn da wadanda kaba abun sukayi amfani dashi ko kana Raye ko akasin how xa'a BK Lada , 2:sai kuma ilimi da ake amfani dashi , kamar ka koyar da wani karatu ko Kuma kayi fadakarwar , duk lkcn da mutum yayi aiki da abunda ka koya Mishi to xaka samu Lada ko kana raye ko a'a , 3:sannan Kuma yaro nagari wanda xai diga muku addua , adduar xata diga kaimuku har makwancinku , Allah yasa mudace,)
Fatima ki tashi mutafi gida nasan yanxu yan uwa xasu fara xuwa da abokanan arxiki , tashi sukayi suka tari taxi ya kaisu kaduna .
Khadija na xaune , breaking news , plane trash , what !!! Wane plane din dai lbrai akafarayi akan hatsarin jirgin , kuka Khadija tafarayi , yanxu duniyar Nan Bata da kowa, tashi tayi ta hada kayanta ta yanki tickets na dawo wa Nigeria , jirgin ta xai tashi around 3 tana tana xaune cikin filin jirgi sai kuka takeyi , wani yaxo handkerchief ya Bata yace pretty kuka banaki bane , kallonshi take aranta tace ko Ina ruwanshi Dani oho , ki share hawayenki Dan Allah , Hala wani be yayi breaking hrt dinki, mtswwwwww inda wani ne yayi breaking hrt Dita ai da sauki baxan xauna nayi kuka ba akwae maxa dayawa zan iya Chanxa wa because we're not mean to each other , tafada cikin kuka , oh sorry to minene , Dan Allah ka kyale ni Inna fada mk xaka dawo min dasune , ohk idan nagane kin rasa wani Abu ne , Kai Dan Allah ka barni , wayarta ta jawo sbd Jin da tayi tana ringing , suhaila plsss kimin confirming , ni ban yadda su mammy xasu mutu ba , kawae karya , khadiy kiyi hkr Amma wanna da gaskene , sun rigamu gidan gaskiya , suhaila to ansamu gawa Koda tsokar mutum ce , aa khadija ai su mammy sun kone , kuka ta sake fashewa dashi , wannan saurayin kabeer , sai yanxu yagane ta rasa iyayenta ne ta hatsarin jirgin da akayi wayyo ,, tashi yaga tayi tana gudu , taro ta yayi , yace waye naki yarasu , mammy da pappy tafada tana Mai durkushe wa kasa, oh what a big lost , Amma ai ba hk ya kamata kiyi ba ko , sunayen masu Shiga jirgi aka Kira duk suka Shiga , akayi saa shims kabeer din kaduna xaije, aikuwa Nan , alhmdllh Jirgin su yasauka lpia , suna sauka , yace Ina ne gidan ku , tace gidan prof Amad zaid , Kiran waya yayi aka xo da mota kasancewar yasan gidan , gidan Prof sananne , suna xuwa , tana Shiga , wasu mutane suka fara mgn ai wannan Khadija ce diyar Dan uwan haihuwar Mai rasuwa , ai Ina Gaya mk yariqeta Amana abun ba'a cewa komai ko yarshi bai Raina hk ba , wani yace ita Ina babanta, itama iyayenta tun Ranar sunanta suka rasu , sai yanxu kabeer yagane wannan wacece , dole ma taji wannan mutuwa Shiga sukayi ciki , Fatima ce ta xo ta rungume ta khadija mammy sun rasu , sister fatima kingani sun tafi sun barmu kuka suke nanny ta xaunar da su tace , Wai Fatima so nawa xan gaya Miki tun darana kike kuka kinji sun dawo ne, aa nanny kefa Khadija , a a nanny to kumusu addua , mutane sai xuwa sukeyi suna ganin kuna kuka don't u think this is not right , kuda yh kamata kuyi addua Kuma ku xama masu tawakkali Mana haba , hakane mama kabeer yafada , masu karatu kabeer yace mamane sbd baisan sunanta ba , yauwa Dan Nan , gaisuwa ya musu sannan yafada musu yadda akayi yaxo Nan da inda yaga khadija , Fatima tace tanq for bringing her back home safe , Allah yah biyaka da mafificin Alkhairi , ameen sister Fatima Allah ya baku ikon juriya , ameen yah Allah , ni xan wuce ohk toh , tashi yayi ya tafi , Nan dai aka cigaba da xaman gaisuwa karfe 9:00 Kowa ya watse sai yanuwa kawai aunty hassana ce ta rungume fatima sannan ta kwantar da khadija a jikin ta , kuyi hkr munsan Abu Mai wuyane kujure Amma dai Kar ku manta Allah , shine kadai yasan dalilin daukar ransu kamar yadda shine yafi mu sonsu Amma yabamu su yanxu Dan ya karbi abunsa ai. Bai kamata hankalin mu ya gushe ba muxo mu xama marasa godiya , waaxi take musu itama deep inside her she's hurt she's really feeling the pain ,Fatima Khadija do u know what?, Am feeling the pain of loosing the most caring sister , su uku iyayen su suka Haifa Maryam , hassana da husaini , mahaifiyarsu tarasu tunda aka haifesu ita ta reneso Bayan babansu yayi aure matarshi ta musu asiri ya koremu Akan titi muke kwana , har Allah yasa mahaifin mu ya dawo. Da mu ko so daya Yaya Maryam bata taba juya Mana baya ba, Bayan asirin ya karye muka dawo lkcn ne aunty Maryam tayi aure Bayan tayi aure ne nima nayi aure kullum xata ce husaini fadamin wani Abu , miyasa baka so kayi aure ko sai na mutu xakayi sai yace aa idan Kika mutu banyi aure ba ai baxan taba yin aure ba , Bayan tayi tafiyar Nan ma hk tace Mishi , husainin hassana kaqi yin aure Koh , xanyi soon mata ce bansamuba , kibarin idan kin dawo xamu xabi Mata , kunsan me tace Mishi , husaini aini munyi kallon bankwana da Kai baxaka sake gani na ba , Yaya Maryam kinsan me kike cewa kuwa , nasani Sarai husainin hassana Wanda hk take cemishi nikuma hassanar husaini , fushi yayi ya kashe wayar , kirana yayi yace ni wlh hassaana banason abunda Yaya Maryam takeyi , minene Kuma yafada min komai nace ya manta bagaskiya bane , Ranar da xata dawo wato yau kenan takirani hassanar husaini kiba shi saqo baya daukar wayata Wai yayi fushi dani , kece ai Yaya Maryam ki ta mgn ba Dadi , naji nikam kiyi recording a abunda xance ki fada Mishi, husaini Yaya Maryam nason ka banyi Dan na Bata mk Rai ba ka yafeni Kuma Nasanka da rashin hankali in na mutu kayi aure Dan Allah hk. Kawae xakayi ka cika min burina , hassana kema ki yafe min Kuma ki tayani sa husaini yayi aure , yarana Kuma Karku manta dasu ki kula dasu ta kashe wayar, inata kokarin Mata mgn Amma takashe nasake Kira switch off , Ina xaune Ina jiran su dawo naje na tare su , Naga wannan mummanan lbrn a tv , baban Abba na kallon lbrai nikuma Ina. Xaune . Kinga Amma na daure badan bandamu ba aa sbd kawae sukansu da suka mutu sun fi buqatar hk , Kinga husaini ma mutuwar ta taba shi Dan ko mgn yanxu bayayi , hawayen dake fuskantar ta share , Fatima na muku alqawari baxan taba Bari kuyi kukan tashiba daga yah consider me as ur mother , rungume ta sukayi mungode sosae ke din ta gari ce .
😪😪😪😪😪😪😪😪
Readers am. Sorry for not updating twice I won't be able to do. That , I have alot to do .
Love u all

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now