chapter 26-27

53 9 0
                                    

Suna xuwa gida raqeeb yah Kama mata shi , aka kai shi daki , fita tayi daga dakin da niyyar Chanxa Kaya , Bayan tafita ne , yace Kai Bilal wlh sai ka biyani karyar da kasa nayi , Kai ba kace Kai munafuki bane, Bilal ne ya bude ido yace yace yanxu dai ka tafi Koh ,xamuyi mgn daga baya , ohk tohm shikenan ka dae bi yarinyar mutane ahankali , this is her first time kajini koh , Bilal yace idan ban bita ahankali ba Hala kashe ni xakayi , Wai ma tsaya matarka ce ko tawa , bansani ba raqeeb yafada sannan ya Kara da.  , Kuma kana min iskanci xanje na fada Mata gaskiya , aa raqeeb Dan Allah karka min hk , fita raqeeb yayi Bayan 20 minutes ta fitarsa saiga Fatima cikin riga purple tayi Mata kyau sosae , xuwa tayi ta xauna , think of how to start , kwantawa tayi kusa dashi har ta Kai hannunta Kan jikinshi sai Kuma ta fasa , tashi tayi da niyyar tafiya , sai Kuma taji an jawota Fadowa tayi Kan kirjinsa , kallonta yakeyi , itama din shi take kallo , so dama lpiar shi qlau kenan .
Masu karatu abunshine , Bilal ya riga da yasha mgni yasamu sauki, Kuma bawani ciwon Mara ko matsananciyar shawa'a dake damunshi , wannan is all part of his plan , raqeeb da yaxo sai yasami Bilal xaune , Kai Dan Rainin hankali Ashe lpiar ka qlau, wlh raqeeb Banda lpia , Nan yakwashe Duka lbrn ya bashi , raqeeb ka taimaka min , Nan suka shirya plan din tun kafin su bar gidan raqeeb yakira likita ya Mishi explaining abunda yake so yayi , aikuwa hk akayi. Wannan kenan , nasan munshiga rudanin ya akayi Bilal yawarke Bayan angaya muku Yana xaxxabi.
Fatima am sick just because of u Amma kina kokarin tafiya , kallon kwayar idonshi take and she can see her love in his eyes , actually I didn't believe him. , But now I believe because all I want to know is written on his eyes, shafa ni yafara Yi ahankali kissing me all over my body , before i know it he have let go of my gown living me with pant only , he keep pressing my bobs , playing with my body , with full strength , going slow up and down, before I know it am out of my mind , responding all what he did to me , and that is how we make our night , it was so sweet and painful , I think he's d sweetest man ever , Fatima I never know I will love someone more than sumayya but today u give me what I never know girls have , and I don't think they are other girls like u , u unlocked my hrt , u are now d girl I love and u alone insha Allah , tnq Fatima , thank God for blessing me with a wife like u , ita Kam Fatima ba abunda tace kawae dai tayi shiru , Fatima am really sorry for all what I did , forgiven ta fada sannan ta rufe idon ta tunawa tayi she's no more virgin , Alhmdllh Allah da kabani ikon Kare mutuncina har bayi aure , alhmdllh da ya kasance mijinta ne na sunna Kuma halal din ta , Fatima sorry if I hurt u , I was so lost and it has been long time since after summayya's death , bansan miyasa ba Amma duk lkcn da ya Kira sunan sumayya sai naji haushi , hannun shi na cire daga Kan cikina , je ka Sami sumayyar to , Kai komi sumayya , Fatima are u jealous , jealous for what why would I even be jealous of my boss Fatima ta fada, shhhhh am not more ur boss Fatima and ur man , ur husband ur everything till eternity , finally Mrs bilal ta fada in so much excitement , rungume ta yayi yace fatima did u love me as I did , yes I do but not as much as u do , I don't love people too much like u , really 🤭 Bilal ya fada sannan yace  I know one day u will love me as I do but not more than I do , because u can never love me as much as how I do , Fatima u love is d only thing that make here with u , and  in ever hour , minute and second ur love is growing more bigger , I really love u Fatima ,  huuuu Bilal when did u start loving me Fatima ta tanbaya , Fatima I just found my self in ur love not knowing the actual time I start , but believe me Fatima , I never love someone like this , I know I love summayya but that was not how I feel for her , in fact u can never compare them , there is so much difference Fatima , summayya and I was just husband and wife at that Time I thought that was love , but now that I found u , I realized that I love u not her , and I will love u till. My last breath , I love you too Bilal , I have nothing to explain much because u have said all I wanted to say , my prayer here is to leave long life with u for ever , Fatima are u ready to give me a baby from ur womb , yes of course am ready Fatima replied , ohk let's go for second round , sake fadawa yayi jikinta , and they went for second round , Fatima macece ce Mai karfi da juriya ba kowace macece first night dinta take 2nd round ba , na farkon ma ya kukeyi ballantana ace na biyu 😂😂 da ansha suma , .
Suna gamawa ya dauketa chak suka Shiga toilet ruwan xafi ya kunna sannan ya saka ta aciki rufe ido tayi , jarumata  nasanki da hkr da juriya , xaki iya jure wannan , shigowa yayi cikin ruwan , wanka janaba sukayi sannan , suka sakeyin wannin wanka , suna gamawa ana Kiran assalatu , Dan hk alwala suka sake daurawa , sannan suka fito suka tada sallah , suna gamawa , tace morning my man , morning my woman , jawota yayi ya rungume kiss dinta yakeyi Yi deep one , sannan ya ce hk ake gaisuwa , kwanta sukayi , daura kanta tayi Kan kirjinsa ahaka tayi barci , shafa Mata Kai yakeyi ahankali yace my sleeping beauty , kiss kanta yayi shima ahaka yayi barci
( Su Bilal masu cika Baki Kenan gashi yanxu an kamu 😂)
               💖💖💖💖💖
Tnq my people really appreciate
I love u all

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now