chapter :30 - new changes in bilal

45 8 0
                                    

Yana Shiga daki ya fara rage kayan dake jikinsa, Bayan yagama ne yashige toilet wanka yayi , ya fito , kaya yasaka sannan ya dawo parlor , khadija da tagama cin abinci ta xo ta xauna parlorn uncle ya gajiya , alhmdllh kefa , mungode Allah , kallo suka farayi , yumna ce da Fatima suka sauko Fatima kitchen ta wuce ita Kuma yumna taxo ta xauna , blood barka da hutawa , yauwa blood yhkk , alhmdllh yumna tafada, feenerh fah Bilal ya tambaya tana daki , ohk toh kallo suka cigaba da Yi , Fatima ce ta fito da plate Mai chocolates da snacks sai malt , tana xuwa xata xauna yumna tace Mai ciki ba'a rubuwa da kwadayi , Bilal Kam tashi yayi , mtssss shi mutum ma ba'a Bari ya huta Bilal yafada , waje ya fita , Fatima Kam hawaye suka fara xubarmata , Fatima hkr xKiyi Dan Allah yumna ta fada , hmmm bakomai yumna ngd , Bayan sungama kallo suna ko Karin tashi sai ga Bilal ya shigo da Samira .
Ta bangaren Bilal Yana fita yaje gurin hutawa , Yana xauna Kan kujera ya rufe idonshi , hannu yaji ana shafa shi, ahankali yake Jin sakon na ratsa jikinsa , bude ido yayi yaga Samira , jawo ta yayi tafada jikinsa Sammy ya fada da sanyayyiyar murya , Bilal muje gidan ka xaifi, ji yayi Bai iya Musu da ita , Wanda da ba hk yake ba , toh muje , mota suka Shiga , suna Shiga cikin parlon gidan su Fatima na tashi , juyowa su Fatima sukayi , khadija ce tayi saurin shigewa ciki , yumna ma hk , Fatima matsowa tayi tace Bilal wannan fah , miye damuwar ki bani hanya xan wuce , hannun Samira yakama Suka bi ta gefenta suka wuce , dakin ta ta wuce , madubi ta tsaya kallo , hannuna nadaura Kan cikina , ni din Nan na daurawa kaina dawainiyar kula da Kai, Ni nasan baxamu taba samun kulawa daga gurin daddynku ba , let's learn how late live without him, kayan jikinta ta rage sannan ta kwanta  barci .
Ta bangaren Bilal Kam , shida Samira sai sheqe ayarsu sukeyi ,Hankali kwance , Amma Samira ta wahala duk da wannan bashine Karo na farko da tasan da namiji ba Amma duk da hk ta wahala matuka .
Washe gari dasafe yumna ta hada kayan ta sbd tafiya xatayi, fatima Kuma tana kitchen ta gama hada musu breakfast sandwich , Bayan ta kawo ta aje a dinning , tafito kenan sai ga yumna ta fito , Fatma Ni xan wuce I am sorry I can't stay here with u , ohk badamuwa yumna tnq, Fatima ki kula Dan Allah ki kula dakanki Kinga kina da ciki , toh xanyi insha Allah , tnx bye wucewa tayi, xaunawa nayi Ina kuka , Samira ta fito daga cikin dakin Bilal , down stairs ta nufa , Kai tsaye dinning area ta nufa , abinci ta kwashe duka ta xauna taci sannan ta xuba sauran a refuse bin , Fatima Bata ce komai ba kawae tayi shiru ne  , sbd ita bata Saba da fada ba , Samira wucewa tayi abunta ,Bilal ne.ya sauko baiga abincin suba, ke Ina abincin na ,Samira ta cinye ,what Baki da Hankali yaxakiyiwa babyna sharri yunwa ma take ji , baby ko karuwa fada min Bilal naji ,kana da wata baby ne da tawuce wuce feenerh , ke banson shirme kina jina ko , kawae dai Kar ki sake yiwa baby sharri , idan fah akayi me xakayi nace ,me xakayi Bilal fadamin Ina ji , girgixa shi take Yi , kafar shi yasa ya Shure ta , Bata akara ba cikinta ya buge edge din center table din da ke parlorn ,ahhhhhh!!!! She shouted, ji tayi kamar an fasa wani Abu acikinta ,wannan ne karo na farko na karshe da xaki sake taba ni, sannan kuma ki tashi ki dafa min abinci , kallonshi tayi sannan ta kalli kasan gurin jinine yake xuba ta ko Ina  , ihu kawae takeyi , shi Kan shi ya tsorata , khadija ce tafito dagudu , uncle me kayiwa auntyna Kar ka kashe min kaji tausayina ma , ita kadae ta rage min Dan Allah ka tausaya kadaina dukan ta , nanny ce taxo ta daga ta Fatima kina xubar da jini sosai muje asibiti , nanny a a basai munje ba , abun bakinciki ne ace Abu da kansa ya Hana Dan sa xuwa duniya , Bilal ka burgeni yau ka xubar da cikin Hankalin ka ya Kwanta kaje duk Wanda kake so ya baka haihuwa ya baka Amma ba daga mahaifata ba , na tsaneka Bilal  , I don't know why but d word she hate me touch me , I feel so bad , Bilal kajini ai na tsaneka Kuma baxan taba sonka ba , nanny tace Fatima muje kiyi treating kanki u are bleeding fah , wuce wa sukayi Bayan Fatima tagama komai , nanny ta Bata saukowa ruwan  xafi  Lipton , Sha tayi , nanny Dan Allah ga kudi ki bada a siyo min park din maltina da madara , ohk toh Amma Fatima nasan kina cikin bakinciki , bawae bana goya Miki baya ba , aa inasone koma me xakiyi Kar ya taba alaqarki da yumna , kinsan Dan uwanta ne ko me xaiyi baxata so amishi wulakanci ba , what nanny me kike nufi kina nufin na hkr to kina so ne.nayi hkr , for how long nake hkr  , sbd Ina hkrn ne ake Min hk , wani lkcn hkr  shi yake karya mutum , kamar yadda ya karyani yanxu ,narasa abunda xan dinga kallo nayi farinciki har abada nakirashi nawa Amma hkr ya rabani dashi , to hell d patient , nanny kin ko San me nake ji , yumna ko taji Dadi ko a'a ni ko yaushe ai ba dadin nake Jin ba , shida yake yayanta beyi Dan ita ba sai ni , ohk toh Fatima ki kwanta Bari naje baba malam mudi yasiyo Miki , fita tayi  , rufe ido na nayi inajin ba Dadi , hawaye ne suka fara xubo min , ahankali barci ya dauke ni , Fatima kiyi hkr duk mu muka ruguxa Miki rayuwa gashi yanxu mun mutu ba Mai taimakonki , fight for u right , nayi supporting din ki mammy ta fada ta mafarkin Fatima , mammy kece tnq  very much , bacewa tayi ,daga mafarki , da misalin karfe 1:30 Fatima ta tashi daga barcin da tayi da addua a bakinta , kallon madubu tayi cikinta tashafa , tace indai nice to wannan cikin baxai sake daukar maka da ba Bilal , hawaye suka xubo mata sharewa tayi  sannan ta Shiga wanka tayi ta sake tsaftace jikin ta .

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now