chapter 23: realization

50 6 0
                                    

Cikin mota tafiya sukeyi , Amma ba Wanda yayi wa wani mgn , sai yanxu yayi realizing cewa Fatima Amad ce matar shi , indai hk ne yumna tasan hk , Kuma tabbas raqeeb yasan hk , sbd raqeeb ya halarce gurin daurin auren , but what on Earth would make raqeeb do this to me  , is it that he hate me or what, wait !,beside  yumna is my blood sister and she choose to let me go as I choose , wait ! Now what will I do to make things go right, apologize ? No I can't. , Why would I even do that , beside I have done it in Baba's parlor ,and k really feel embarrassed , hk bilal ya dinga mgn shi kadai acikin xuciyar shi , Fatima Kam was just thinking of her late parents , juyo wa yayi , hawaye yagane a fuskarta , what is she even crying for , hannun shi yakai xai goge Mata hawayen sai ya fasa kallon ta yakeyi , she's so cute Masha Allah , tunawa da driving yakeyi ya saka shi juya yacigaba da driving dinshi .
Suna Shiga cikin garin Abuja , wani babban shopping mall ya tsaya , cake yasiyo da ice cream , da Kuma chocolate , sannan suka wuce , juyo wa yayi ya kalle ta , aranshi yace ita wannan barci kamar gawa , ita Kuma Fatima aranta tace shi wannan baya gajiya da kallon mutane , ji tayi yace Tana barci kamar gawa , murmushi tayi tace waya ce mk barci nakeyi , Bilal was shocked so dama idon biyu , kawae tayi likimone , juyar da fuskarshi yayi kamar bashi yayi mgn ba  , suna xuwa gida dakin da nanny take tashiga da gudu nanny ta rungume ta , Fatima kin dawo kenan ya kaduna , alhmdllh nanny Bilal ne ya dawo , oh Masha Allah Fatima hk Yana da kyau sai ayi hkr afara sabuwar rayuwa , shi xaman aure sai da hkr , baxaki taba cigaba in dai har Baki bi mijinki ba , musamman yanxu da shikadae ya rage Miki , Fatima Amma yakamata ki tashi tsaye wajen jawo ra'ayin mijinki , kibi duk wata hanya indai Bata sabon Allah bace , Abu Mai mahimmanci shine Bilal yasoki fiye da kowace mace aduniya , Fatima karki manta kingama da mammy da pappy lpia mutane na ysbonki Dan hk ki Bari kisamu yabo gurin mijinki , abun kadan ke Bata lahirar ka , so dayawa xaka kasance kana aikin Alkhairi ,watarana Abu kanqani ya ruguxa Alkhairin da kadade kana yi , Dan hk karki Bari bijirewa mijinki ya Bata Miki lahirar yi , kina da damar gyarawa ki gyara Kar guri ya kure Miki , nasan Kinayi ki Kara , sannan Kuma karki ba mutumin da bayasonki jikinki harsae ya soki , badan jikinki ba , to nanny ngd sosae , Baki da matsala Fatima ki tashi kije kici abinci , tashi tayi ta Shiga lifter , dakin da tabawa Khadija ta Shiga , har tayi barci Dan hk ta Kara gyara Mata kwanciya sannan tashige nata dakin , wanka tayi sannan ta saka  wata riga white tayi kyau sosae , tafito da duka surar jikinta , barin dakin tayi , downstairs ta sauka abinci taci sannan ta kwashe kwanonin ta wanke , fitowarta kenan sai gashi ya fito , kallonta yatsaya yi and before he know it , ya lula duniyar shauqi , wuce shi tayi ta wuce daki , how dare her xata bi gabana ta wuce batare da ta min mgn ba , ko dai ta gane ina kallon ta , fucking bitch kawae , wucewa yayi abunshi , shima abinci yaci , aranshi yace kenan baxata tambayeni ice cream din ta ba , lallaekam tana da taurin Kai xan sauke Mata shi ( 🤔 malam bilal kenan kai da Fatima waye Mai taurin Kai? Masu karatu help me see) , Ice cream din ya dauko da cake da chocolate ya saka acikin fridge , sannan ya koma daki wanna yayi yashirya cikin pijamas din shi , kwanciya yayi but Amma ya kasa yin barci , hk yayi ta juyi har aka Kira assalatu , Bilal what's going on with you , are in love ? What no , never , I will never love that witch  ya fada , wata xuciyar ta ce , is she not the fatima amad you always say u love , yes really she's the one but actually I want to marry her for one reason , that reason is nothing but feenerh , but after that there's nothing else, tashi yayi yayi sallar asuba , dawo wa yayi yace , what on Earth is stopping me from sleeping , why would I even keep thinking of Fatima after all fatima is not even the type of wife I want , xuciyar shi tace are u sure she's not the type , oh god of Mercy actually fatima the truth is that fatima have all what I need but what's the reason of me hating her hk ya dinga mgn shi kadai , ita kums Fatima , barcinta tayi hankali kwance , da asuba nanny taxo ta tashe ta , tashi tayi Sannan ta Shiga toilet alwala tayi sannan ta roqi Allah dai dai tuwa tsakanin ta da bilal , gyara dakinta tayi sannan tashiga toilet tayi wanka , ta dawo daki ta shirya sauka tayi downstairs , khadija ta xo ta rungume ta I miss u sister , jiya kawae ne fa khadija , Fatima ta fada , eh but I still miss u khadija tace , rungume ta tayi tight , I love you khadija , love u aunty fatima , nanny Kam sai kallon su takeyi , tabbas Khadija da Fatima sun shaqu Allah ya bar su tare , Bilal ma da saukowar shi kenan yaji sun burge shi , wucewa yayi dinning Suma tashi sukayi suka xauna a dinning ,nanny Kuma ta koma kitchen, Fatima ce ta xuba musu abinci , suka fara ci , gurin shiru , sai chan khadija tace , uncle Bilal ina wuni , lpia qlau Khadija ya hkr , hkr angode Allah , to khadija Allah ya bada ikon hkr , acigaba da hkr hk rayuwa take , dole karasa dole arasa ka muma Nan da Kika gan mu jiran lkc mukeyi , eh kuma hk ne uncle ngd sosae , yace aa bakomai Allah dai yasa mudace ni xan wuce to adawo lpia , Bayan yatashi yatafi ne , khadija tace aunty Kinga mijinki Yana da saukin Kai baxaki Sha wahala gurin Jan ra'ayin shi ba , karki gaji ki cigaba da hkr , to khadija ni dai yanxu fada min wani Abu yaushe xaki koma mkrnt , Friday xan wuce kinga Monday xamu fara exams xakije ni , in d next 3 months , ohk Khadija Allah ya Taimaka , idan kinje ki kula sosae , tohm aunty xanyi .
             ❣️❣️❣️❣️❣️❣️
Tnq u all for reading
Love u all

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now