chapter 24

45 8 0
                                    

Am really sorry masu karatu , idan baku manta in my previous chapter I made mistake, I forget to tell u how khadija get back home before fatima , idan baku manta ba in chapter 21-22 khadija ce ta raka Fatima gidan mahaifin bilal lkcn da ya Kira Yana son mgn da ita ,and am sorry a chapter 23 yah kamata na fada muku cewa Khadija ta dawo sai na manta  , Mr and Mrs bilal suka dauke min hankali , abun shine khadija da suka gama lvrn school din su feenerh she decided to go back home Dan hk tagayawa Fatima ,sannan ta dawo gida.
       ******************

Kwana hudu da suka wuce , Bilal ya fara sauki , Yana xama parlor suyi fira tare da khadija , at times Yana kokarin ganin Fatima ta sake tashi Amma Fatima ta kasa yin hk , kamar kullum yau ma hk akayi , Fatima ce xaune Akan 3 seater ta daura kafarta daya Kan daya , Khadija na xaune agefenta nanny Kuma Tana kitchen , Bilal ne ya shigo , Ina wuni uncle , lpia qlau khadija ya shirye shiryen komawa school , wlh gashinan inatayi har na fara Missing din ku khadija ta fada , fatima ce ta katse xance ina wuni sannu da dawo wa , yauwa ya gidan alhmdllh ta fada sannan ta tashi tayi tafiyar ta , khadija what on Earth is wrong with u sister , ita ko firar Nan ba'ayi da ita , Kai uncle ko dai kadamu ne Khadija ta fada tana dariya , toh khadija ba dole ba , then uncle miyasa baxk gyara ta ba , ita dama hk take ba da kowa take sakin jiki ba most especially  those who treat her negative , e.g mammy , pappy da Kuma Kai , Khadija tell me something about ur sister , lyk what she like the most , hmmmm my sister is a person who doesn't choose something as the best or wrong , she always wait for something good to come , kasan me , watarana muna xaune , mammy da pappy suka xo suna Mata fada Wai Bata da amfani , kasan me? she smile  sannan sai hawaye suka biyo baya , it's very painful ur parents to call u useless, disable , deform but fatima is very much strong to stand against her pain , baxan manta ba last ten years da suka wuce Fatima was sick , she never let someone know that , lkcn da ciwo yayi tsanani , Nina fara sani , I ask her did she not inform us , kasan me tace , khadija ki gayawa su mammy xaki samu amsa ta , Dana fada musu hk suka ce Allah ya Bata lpia , xan iya ganin tashin Hankali a idon su , I don't know why but they always pretend they hate her but the truth is that they love her, nace mammy akaita asibiti and she told me to get out of her side , da naje na fadawa Fatima she told me " khadija this is d reason why I don't need to Inform u" kasan wani abun takaicin Fatima Bata taba gayawa kowa ciwo ba , tasamu likita ne Yana dubata after 5 months , anytime na tamvayeta xata ce don't worry khadija ko kinsani baxaki bani lpia ba ke dae kawae just pray for me that's it , tun Ina tambaya har na hkr , Bilal yace me Fatima ta Karanta , medicine khadija ta fada kasan me mammy da pappy sun Gina Mata asibiti sunce shine kadai burin su ko suna Raye ko a'a kawae dai yarsu tayi aiki  , taxama best doctor in d whole world , sai ga kaddara taxo tayi aure , yanxu damuwarta shine, yadda xatayi da asibitin da aka Bata , khadija indai. Wannan ne. Fatima xata yi aiki soon insha Allah , wannan alkawarin,Amma yasunan asibitin , Fatima specialist hospital Khadija tafada , ohk to ngd ni Bari nashiga ciki ( agaskiya Bilal ya tausayawa Fatima , ba kowane aduniya yake iya ba )
Tashi yayi ya shige dakin sa wanka yayi ya Sanya jallabiyya , kwanciya yayi Kan gado, Fatima this is d time to make u happy , to make u feel special , I admit it I made mistake so I have to settle this no matter how , all I need is Khadija's assistance , wayar shi yaciro Yakira  wani , hello a bude Fatima specialist hospital dake kaduna , Ina so a xuba ma aikata aciki sannan a sanar da ni , Ina bukatar duka wananan Nan da sati daya kaji me na fada , yes my boss , ohk afara aiki , kashe wayar yayi .
Fatima na kwance Kan gado sai kuka takeyi tunanin iyayenta kawae takeyi , na yadda hk kaddara ta take  , baxan taba farinciki ba , sister ya kamata ki rungume kaddara kuma kada ki cire Rai muryar khadija taji kamar daga sama , khadija ce da taxo Mata da albashir din yin aiki a asibitin da mammy da Pappy suka bude ,jitayi yayarta Fatima na cewa tasan baxata taba farinciki ba , xaunawa tayi kusa da ita haba aunty fatima Fatima idan tunaniki ya gushe hankalin ki fa? Tell me something , kece ta farko da tafara facing Abubuwa irin hk , a'a khadija , to kingani Suma sunyi tawakkali kuma sunci riba , kema xaki ci ribar hkr insha , rungume ta tayi khadija ngd da kike Nan Allah ya bar min ke , ameen aunty bawannan ba ma ,xuwa nayi na Miki albashir , khadija wani albashir xaki min , albashir din shine uncle ya yadda  kiyi aiki asibitin su Pappy , ohhhhh what a good story Fatima tafada tanq khadija , if not bcos of da baxai San Ma da asibitin ba , ba komai  aunty fatima idan ban Miki ba waxanyiwa , rungume ta tayi , I love u am really gonna miss u , already missing u khadija tafada  tana share hawayenta , lbr su hauyi har 2:30 na dare suna fira sbd gobe khadija xata tafi , tare ma suka kwana 
Washe gari gari da safe tun da asuba suke gyaran Kayanta , sannan suka sauko downstairs cin abinci , Fatima ce ta rungume nanny ta baya mrng nanny ya Daren jiya , alhmdllh Fatima yahkk , da godiya fatima ta fada tana kokarin xaunawa kusa da Bilal da yake ta faman kallonta tunda ta sauko , da ta rungume nanny sai yaji Dana shine , Ina kwana nanny khadija ta fada tana me rungume nanny , lpia qlau andijooh ya shirye shiryen tafiya , alhmdllh ai mungama , ina kwana Fatima ta gaida Bilal, Lpia qlau ya Daren jiya lpia Lau alhmdllh ,tafada sannan ta fara serving din su , khadija tafiya ta xo Koh , hmm uncle baa cewa komai , xanyi missing din ku , muma ai xamuyi , Fatima ce ta kalle shi , hannun shi ya dauka daura kanta matsawa yayi kadan , ko ba hk bane , gada Kai tayi sannan ta Jaye hannunta da sauri sbd abunda taji ajikin ta , Bayan sungama cin abinci ne suka je suyiwa khadija rakiya har airport , fatima tayi kuka har ta gaji , Bilal ne ya rungume ta , fatima tafiya kawae ce fa xata dawo kuma idan kina so ba sai ki je ki Kai Mata xiyara ba , shiru tayi , she's feeling comfortable with him around her , gida suka dawo.
             💓💓💓💓💓
I hope u all enjoy this chapter
Love you all

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now