chapter :48

44 8 0
                                    

Akwana Atashi ba wahala agurin ubangiji , yau kima nin wata 10  kenan da auren su khadija , Fatima na xaune parlor , Bilal yashigo , wifeey yhkk , xuwan yayi kusa da ita , hugging din shi tayi , I miss u husby , albishirinki , goro , yumna ta haihu , Dan Allah fah, Allah Koh ta haifi baby girl , sake rungume syhi tayi , Fatima nima yaushe xa'a ban nawa babyn , no time no date , but why Fatima this is d right time , plssss kiyi tunani , ( masu karatu wani abun da Bilal Bai saniba shine , Fatima is five months pregnant ) nace mk a'a Bilal , ka dai Yi tunani , shin ya kamata na haifar ma da , Kai dai anytime chanxawa kakeyi , Fatima se me idan Ina canxawa Hala Niba mijinki ba , sai dai idan Baki so na , Bilal don't say that plsss , kawae ban shirya haihuwa ba , but Kai shaida ne ina sonka fiya da tunaninka, eh duk da hk Fatima , naji Bilal shikenan Allah ya bamu ikon gyarawa , toh shikenan , ki shirya xamuje kaduna gobe , ohk toh Amma beyi sauri ba , Wai Fatima me yake damunki Naga tun last 5 months da suka wuce ko fita bakyason Yi hk Kika min last week nace xaki rakani xaria Kika qi xuwa , kawae bana son yawo ne , toh ki shirya gobe dae sai munje kaduna , ohk toh shikenan tashi tayi ta wuce dakin ta , mgnin ta Tasha sannan ta Sha chocolate ice cream Wanda yanxu shi kadai take Sha ta ji Dadi , wanka tayi ta shirya cikin nighties dinta sannan ta wuce dakin shi kwance ta same shi kwantawa tayi ta bayanshi hannunta ta daura Kan cikinsa juyo wayayi suna facing juna , hannunshi ya daura kan cikinta , kallonta yayi , Fatima ya naji cikin ki ya Kara girma , tumbine fah Nima so nake nasha mgnin ragewa  , ohk yanxu fada min me yake damunki kinyi fari sosae kin Kara kyau Kuma kin Dan rame ba kamar da ba whyyy, Kar ace kina boye Mana wani ciwon plssss , kinga wancan  yadda Kika wahala , haba my jann miyasa xan  boye mk wani Abu da nasan xai cutar da Ni , ai yanxu I have love ones around unlike before , eh hk ne , Kara matso da ita yayi jikinshi , ta haka suna shaqar numfashin junansu , ahankali yafara kiss lips dinta slowly and ended up doing it fast , itama din kissing dinshi takeyi , hannunta suka biyu Tariqe wuyanshi , shi Kuma ya pressing  breast dinta yekeyi ahankali , dayan hannunkuma Yana yawa dashi Kan Bayan ta , ahankali yasamu nasarar rabata da kayan da ke jikinta , socking breast din yakeyi , a hankali ya Rada mata Fatima u are so sweet , Fatima Kam a kasale take batama iya cewa wani Abu , hk suka dinga romancing junansu , with that suka biyawa junan su buqata .
Washe Gari da safe , tare sukayi wanka sannan suka fito already nanny ta gama abinci , Bilal ne ya cire 500,000 naira ya ba nanny , wannan naki ne , a'a ranka ya Dade , Fatima tana bani 10,000 duk wata shima din yayi yawa Amma tasaka ni dole karba , Ni ba Dan kudi nake muku aiki ba , Fatima kamar yata ce ta cikina , eh hk ne nanny  Amma ki karbi wannan Dan Allah toh ngd sosae , karba tayi tana godiya , Bayan sungama Breakfast suka Kama hanyar xuwa kaduna ,tunda suka Shiga mota Fatima ke barci har suka isa, suna Isa ya bude Mata kofa tafito , suna Shiga tayiwa yumna barka da arxiki , ta karbi yarinya , Ina feenerh Fatima ta tambaya tana dakin mama toh Bari na duba su yarinyar so cute kamar babanta ,yumna ta ce Fatima me kike nufi ni banda kyau ne , a haba Nina Isa kawae Ina nufin tana Kama da babanta ,ohk toh shikenan Fatima muna godiya ,miqawa yumna babyntayi tace Allah yasa ayiwa yata takwara , wake Nan yumna ta tambaya , fatima tace wakika sani da ta wuce feenerh , hmmmm wannan karon ke xa'a yiwa ta kwara , hmmm Bari naje na duba mama fatima ta fada cikin nuna gajiya da surutun da yumna ke mata , yumna ta lura da hk , iyye su Fatima anyi nauyi Hala ya Kai five months Koh six ,shhhhhhh Fatima ta fada da alamar shiru , plss yumna Kar ki fadawa kowa, to naji Amma sai idan xaki fada min how many months ,5 Fatima ta fada , toh Allah ya raba lpia kinsan haihuwa yaqin Mata ne , eh kwarai kuwa hk ne , fita tayi Kai tsaye dakin mama ta tafi , feenerh ta xo ta rungume taz feenerh I miss u bad. , Miss u more mummie , gaida mama Fatima tayi , sannan ta kwanta , Bilal ne yashigo Bayan yagama wa da raqeeb ,( masu karatu ba Wanda ya tambaya Ina raqeeb  , to dalilin da yasa raqeeb yayi tafiya London gurin wani aiki ) Ina Fatima bilal ya ya tambaya , tana barci feenerh ta fada to kice mata taxo mu wuce wani aiki ya taso mun xanyi tafiya , tada ta tayi , suka wuce , Nan suka bar feenerh dama ita taxo hutu ne , suna Shiga mota Bilal yayi intertwining hannun su , barci yacigaba da Yi , suna kaewa gida ya tada ta Amma da mamakin shi tana bude ido ta sake rufewa , xagayowa yayi ya daga ta sama ,and he was surprise her body temperature is so high , maidata yayi cikin motar ya juya ta xuwa assibiti , Kar barta akayi direct to emergency room , aune sukayi sannan , likitan yakira Bilal , yace cikin da ke jikin matar ka Yana wahalar da ita sosae hk yasa ko abinci sosae Bata iya ci sannan Kuma Bata son wahala ko motsi na fiye da 10 minutes , dalilin hi yasa ko.yaushe ya kamata ta kasan ce a gidan har xuwa Ranar da xata haihu ,for now is just 5month pregnancy ,  5 months but doctor I wasn't aware of it how , may be is because she's a doctor , eh toh hk ne wayarshi ya dauka yayi wa likitan transfer kudi 500,000 naira , likita ya kalli wayar ranka ya Dade kudin minene , goron albishirin da Ka min ne , ngd sosae Allah ya raya mk ita Koh shi Akan sunnar manxo , Yanxu xaku iya tafiya gida idan drip din ,ya Kare , xuwa yayi ya rungume ta kallon ta yakeyi Fatima why don't u tell me since, because I want u to know it Ranar da na haifi yaron ,any way Allah ya raya Mana Fatima ngd sosae , I really love u , love u more my one, .
💝💝💝💝💝💝

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now