chapter 13 - alone

40 9 0
                                    

Yadda taga dare hk taga safiya , gashi Bilal yafada Mata cewa Yana bukatar abinci by 6 sbd xai Yi tafiya Amma ya bada tsoronta idan dai batayi aikin ba to xaa Mata hukunci , barci Bai dauketa ba sai 5:00 am Koda ta bude idonta Kan agogon dakinta ya sauka karfe 5:55am , gosh 🤦 saurin saukowa nayi daga kan gado , brush nayi ko kayan dake jikina ban canxa ba riga dai guiwa duk abunda ke jikina tana nunawa musamman bobs Dina da almost half of them are out, fitowata daga toilet kenan aka buga kofar dasauri , keeee juyowa nayi kallo na ya tsayi kafin ya  daure fuska ya matso , Ina abinci na , sorry I wake up late , what are serious , what on Earth stop u from sleeping early , am sorry I ........   I wasn't able to utter a word before he slap me both left and right side of my face , u can even see his five finger print on my fair face , he kick me a fall down , he left the room , so I stood up and went down stairs feeling dizziness , I finish all my work lying on a three seater I close my eyes , I was left alone inside the house , so I decided to go to d garden , ranki ya Dade harkin fito baba maigadi , eh wlh na  fito malam mudi  yh kake, lpia Lau Dama bada ke yallabai yatafi ba ,naji yace xaiyi shekara Bai dawo ba Kuma kasar xai Bari , eh malam mudi kasan mace gida aka Santa , eh kuma hk ne , wucewa nayi cikin garden sbd nasan malam mudi dasurutu kwana hudun da nayi Nan nasan hk , xaunawa nayi jikina duk ya mutu kuma yayi  xafi sosai , sai karfe 11:00 na baro wurin abinci na dafa na Kare da madarar su na Basu suka Sha sannan nadawo nayi abincin Rana , Bayan nagama be na kawo wa mutanen waje abinci , Nan na tambayi malam mudi Akan Ina ake saida mgni , yace Nan kusa ne , rubuta Mishi mgnin da nakeso yasiyo min yayi tare da allurai Dan ko Agida nasaba Ni nake treating Kaina Kar ku manta masu karatu Fatima likitace  , dubu 5000 ta bashi  sbd tasan akalla kudin xasu Kai  hk , siyo Mata yayi ya kawo Mata 1k ta dauka ta bashi godiya ya dingayi , komawa tayi ciki allura ta hada tayi ma kanta sannan Tasha magani kwanciyatayi barci ya dauke , ji tayi cikin barci kamar Ana dukanta bude ido tayi sai yanxu ta tuna a parlor take , want katon soja tagani ya xabga Mata bulala , this is a permission from our boss any time u fail to finish ur work , am d one to punish u , tashi nayi Ina kallon shi wata bulalar ya watsa min ihu na watsa na Fadi kasa sumammiya , I don't know what happened but I opened my eyes and see me in d hospital , hannuna na nakalla Naga an daura min drip , shikuma sojan xaune , tashi nayi na fixge abun Karin ruwan , who d hell ask u to remove it sojan ya fada , kallon shi nayi nace I don't need all this pls take me back home , ohk let's go , tashi nayi Ina kokarin fita likita yace Ina xaku nace am going back home , why ur fever is too high u need to get some medication , I need nothing nafada sannan na wuce , gida muka koma. , Mai gadi yace hajiya sannu dajiki Allah yah kara sauki Ameen malam mudi ngd , cikin gidan nashiga wanka nayi na Chanxa Kaya xuwa atampha xani da riga , kitchen na sauko na dafa abinci Ina Jin jikina Yana min ciwo alamar xaxxabin Bai sauka ba , tuwon da miyar allaiyahu , sannan na Kai musu Dan Ni ko dafawa banyi da kaina ba sbd band appetite , it's already late almost to 11pm  , kwanciya nayi Kan gado Ina tunanin yadda xanyi nayi waya da mammy  , pappy, yumna da Kuma nanny I need to talk to them , tunawa nayi nanny tace I should always keep secrets of what is between me and my husband  with me I should not share it with anyone else , but I need to talk to them not even because bilal's issue but just to listen to their voice at least I will not be lonely juya kwanciya nayi waya nagani Sabuwa da Kuma letter paper nafara dauka na karanta this is URS u can use it for know , make sure no one no what's going on with with u daga kasa kumw Naga signature dinshi da sunan shi bilal
Daukar wayar nayi na na kunna already akwae sim , numbers din su mammy nayi saving dama numbern su kadai na hadda ce da Kuma ta yumna. , Number nanny Kam dama tana kwakwalwata tun Ina da 7years na haddace lkcn da akace kowa yabada number maman shi nafadawa mammy tace na bada ta nanny , hk nayi saving Ina cikin duba contact Naga my boss , wato ma yayi Saving number  .
      💓💓💓💓💓💓
Manage this .
Tnq all 😍😘
Love u all

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now