chapter 8- bilal

46 8 0
                                    

Hk Bilal ya dinga damuwa , yau akalla kwanan shi shida bai fita ko Ina ba , yanxu tunanin shi shine , Wai ma miye dalilin cewa Yana son matar da ko ganin ta Bai taba yi ba , muryar ta kadai yataba ji shima so daya , xuciyarshi ce ta bashi amsa da kana sonta ne sbd tana son feenerh masu karatu Kar kuce xuciyar Bilal tayi karya hk ka duk Wanda yake uwa ko uba xaka ga akasari Mai kyauta wa dansu suna son shi , Wanda Kuma baya son dansu ko da matarshi ce bata son yayan mijinta to xaki ga suna rashin jituwa wannan kenan, hk dai Bilal ya xauna Yana tuna agogonshi yaduba yaga karfe Sha daya tashi yayi , yashiga toilet wanka yayi sannan yayi alwala ya shirya cikin wata blue shadda dinkin ya karbe shi sosae , yayi kyau , agogo ya daura ha hannunshi sannan yasaka xoben axurfa , karfe 12:30 yagama shiri , fita yayi yawuce masallaci kasancewar yau Friday , Wanda hk yayi dai dai da gobe daurin auren shi da wata da bai sani ba infact ma ko sunan ta bai sani ba Bayan an tashi daga masallaci ne yaje gida , raqeeb ne ya kirashi yace ganinan cikin gidan ka ka fito ka Shiga da ni. , raqeeb banso shashanci kashigo idan xaka shigo ai gidana ba baqon ka bane , ohk toh shikenan xan juya raqeeb ya fada , Bilal yace ka fi ruwa gudu sannan ya kashe wayar Yana mita , I wonder why raqeeb is always acting mad  Jin yayi raqeeb yace because my friend is always stupid , kut Amma ka rai nani , rabe yace Kai wait ango kasha Mai  , what are planning for , nothing actually Bilal yafada in a serious tune , any way gobe xaka angonce raqeeb yasake fada ta sigar tsokana , bilal yace ni matsa min can Banda lkcn ka , raqeeb yace Wai Kai me yake damunka an mk. Gata xaa mk aure Amma kaki yadda, ni fa banason wadda xaa aura min , inada wadda nake so , raqeeb yace wacece, Fatima Amad zaid yafada a takaice , raqeeb kallon shi yakeyi Yana dariya , yace to Kai a Ina kasanta , Bilal yace ban Santa ba kawar yumna ce infact ma banta ganin ta ba , Amma Kai ka haukace raqeeb ya fada , Taya xaayi kace kanason Abu Taya kayi ma ka gane kanasonta , Kai Anya ma bk bukatar ganin likita , Wai Kai kakuwa San minene so kake wannan abun raqeeb ya fara Yana mai mamakin irin wannan abun , a a raqeeb kawae dai tanason feenerh ne , ai nagaya mk ni baxan sake son wata mace ba Bayan summy , kawae Inason auren Fatima ne sbd feenerh , beside ma feenerh na bukatar uwa wadda xata kula da ita , and I can't marry someone I don't know Bilal ya fada yana Mai nuna gajiya da xance , raqeeb yace ita fatimar da kake mgn Kai kasan ta ne, raqeeb fatima kawar yumna ce na yadda da yumna baxata yi kawar banxa ba kagane , Kai idan bxk iya supporting Dina ba give me way , tashi yayi , raqeeb yace ya can go as far as u want but Kar ka manta watarana xaka so wadda ka aura , good forbid over my dead body , who d hell is she da har xan so ta , I don't think xata kai summy Bilal yafada yana Mai xauna wa Kan gado ,. Raqeeb yace time shall tell , one day one time xaka Kira ni kace kana so na taimaka maka ,. Any way lkcn sallar asr yayi , tashi sukayi suka nufi masallaci ce sallah sukayi sannan suka dawo , mota suka Shiga suka nufi gidan uwayen ango , gidan yacika sosai mutane duk sun cika gidan , Yana Shiga aka fara Mishi guda , ango yaxo ango yaxo , makada suna yi maroqa ma suna , mawaka ma hk har yashiga cikin gida fuskarnan daure take ba yabo ba fallasa , gurin Mama suka fara Shiga gaida ta yayi tace mama Ina yumna plsss , mama tace ta tafi aiki India , mama Kash yaushe ta tafi , tunsafe ta wuce Wai xata Dade , ohk toh  tashi yayi yafita yawo suka danyi sannan ta wuce gida ko ganin feenerh ma baiyi ba , .
Samira( Sammy)
Ta bangaren. Samira kuwa taji lbrn Bilal xai yi aure so she promise to  stop that marriage , xuwatayi gurun kawarta , ke Yar gari yane fauxana tafada wlh qlau Samira tafada tana mai cire gyalen kanta , fauxana tace yar iska daga xuwa sai cire gyale mi ke tafe da ke , wlh kawata gurin mutumen Nan nake so ki Kai ni yanxu , ohhhhh ho kice min gurin boka namoroko xan kaiki , eh Samira ta fada , hi ko akayi gurin boka taje , suna xuwa yace barka da xuwa shegu 'ya'yan arna me ke tafe da ku , shege boka fauxana tafada Wanda dama shi bokan yafison hk , kawata ce take son taimako , to Fadi meke tafi dake yanxu kiga aiki da cikawa , nantake gurin ya hau Kara hhhhhhhhhhhhhhhhhh dari daban daban da Kuma kukan dabbobi kala kala , nantake gurin yayi Baki sai ga hayaki ya baje gurin in 30 minutes komai ya dai-daita Sannan Samira ta gyara murya tace , dama wanine nakeso sunanshi Bilal Mustapha , kuma sai ya auri yayata , alokacin na hkr to yanxu ta rasu wani auren xai sakeyi Dan hk nakeso a Hana auren , hannunshi gida biyu yayi crossing sai ga wata kwarya da ruwa ciki , kallo yayi sai ga fuskarsu  Bilal ta fito , Samira ya umurta da ta leko ta kalla idan sune , eh sune boka , yace to auren su baxai taba rubuwa yaxama dole ne , shi kanshi mijin bason matar  yake ba itama hk auren dole ne , boka ngd kudi ta aje Mishi sannan  suka wuce , tace yanzu hankalina ya kwanta tunda basa son junansu , Bari naje na cigaba da aikin gabana daga Baya sai na Wai waye su, gida suka wuce.

Bilal
Bilal Kam hk suka wuni suna  yawo Sannan suka koma gida , kwanciya sukayi Amma shi Bilal Yama kasa yin. Barci da safe Bayan sunyi wanka suka shirya , raqeeb yace shi xai je asibiti Yana Jin xaxxabi daga chan xai wuce shikuma bilal yace to xai wuce Dan kada yayi latti karfe 1:40. Xaa daura kowa ya Shiga motar shi Bilal Kama chanxa hanya yayi ya tafi dayan gidan shi na hutawa Dama yayi qudurin baxaije daurin auren ba shikuma raqeeb Yana xu karfe 1:35 Yana Shiga baba yace Ina angon raqeeb yace ai yaxo tun 12:00 ni sai da na biya asibiti , yace shikenan kyaleshi muje a daura aure , aka fara shela an daura auren Bilal Mustapha da Kuma Fatima Amad zaid  akan sadaki dubu dari  , raqeeb was shocked ai wannan ce Bilal yake son aure Amma Yana ta hauka I know what to do baxan fada Mai ba Amma xan fada  Mishi sunanta Fatima , shi da kanshi yakamata ya gane itace wadda yake soh .
           💝💝💝💝💝💝💝💝

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now