chapter 16

36 9 0
                                    

Shiga yayi cikin toilet yayi wanka sannan ya daura alwala yayi sallah , Bayan yagama ne ya dauki wayar yakira raqeeb , hello raqeeb yakk lpia qlau Dan Iskan gari , yah kake , Bilal yace nine Dan iska , eh Kaine raqeeb yafada , hmmm Allah yashirya ka Ni  ba wannan ba nakira ka ne sbd inaso  kamin wata alfarma Bilal yafada , Kai Bilal dama kana neman alfarma to inajinka raqeeb fada , ohk dama sonake ka kula min da company Dina dake kano da kaduna , it will take me year or even more than year before I will be back , what Bilal u are not serious wlh , raqeeb ba hk bane inaso ne mudawo tare da feenerh , raqeeb yace if u lyk ku dawo da mutanen India gaba daya , Kuma wlh Bilal kajini da kyau next week idan bk dawo ba xan shirya naje har gida nafadawa baba halin da ake ciki , Wai Kai angaya mk Hala Amana sauki gareta , why are u always Taking things for Granted , raqeeb is saurare Ni Mana Fatima Bata buqata na Kuma da ta damu da ko Kirana ne xatayi ko? mutuwa nayi ai baxai dameta ba talk less of tafiya beside she don't even love me , raqeeb mamaki yacika she which kind of friend did I have , Wai Kai Bilal da kana da hankali yanxu Naga kamar karasa shi , are claiming that am mad Bilal yatambaya  , yes of course , Bilal minene Dan Fatima Bata kiraka ba hakkinka ne ka sauke shi , kuma ma miyasa xt damu sonta kakeyi be ko kula ta kakeyi ,kana kyauta ta Mata ne , Kai Wai ma na tambaye ka mgnr Mai kyau micece , aje bk sani ba to magana Mai kyau jarice , kataba was Fatima mgn Mai kyau , lkcn da ka auri summy kai da ita wayafi Kiran wani , sau tari muna tare xanji kana mita Wai bt kiraka ba to shine xaka xo kawani Dame Ni , raqeeb ya Isa hk , ni banason wannan fatimar ,tana xama ne albarkacin baba idan ba hk ba I will have send her out of my house , but yanxu she's  living in my house for d sake of baba , Ni Fatima Amad nake so , as soon as I get back home xanje gidan su neman auren ta , Bilal Kar ka ba Kanka wahala hakin mata biyu ya kamaka , ita kanta fatimar da kake mgn ai basonta kake ba xaka aureta ne sbd feenerh , wae feenerh yanxu fa badole bane ta xauna da Kai sbd ko ta xauna raba Mata hankali xakayi yau tana kaduna gobe Abuja hk xai taba Mata lpiar ta , Kai ba ma wannan ba Fatima Amad tayi aure , Kama dai na batawa kanka lkc , whatever nidai baxan so fatimar gidana ba ita Kuma Fatima Amad zaid Allah yh Bata xaman lpia , yasa mijinta yasota Bilal yafada , raqeeb yace kafin Kama wasu addua kafara yiwa Kanka , Bilal yace baxaa Yi din ba Ina ruwanka , Ni dai yanxu xaka min tsaron company din ko kuwa , Bilal baxance baxanyiba ko ba komai Kai dain abokina ne xanyi Amma kasan me yadace da Kai tun wuri ,ohk toh shikenan ngd sai anjima Bilal yah kashe. Wayar sannan ya tashi daga kan kujerar dake dakin yadawo Kan gado ya kwanta , tunowa yayi da Fatima lkcn da xai taho sanye take da kayan barci she look stunning kamar yajawota tafado Mai kirji hk yaji ,Amma ba tana da kyau komai na jikinta stand perfect and ko mai tasaka kwana hudun da mukayi tare da ita na lura it fit her body , her face is beautiful and her lips are awesome  , Anya baxan karbi shawarar raqeeb ba , what are trying to do Bilal wata xuciyar tafada no ai basonta nakeyi ba I just love her body not her , he then put a wide smile on his face , tashi yayi yace let me see my daughter , tashi yayi ya tafi dakin su.

Nigeria
Fatuma
Fatima ce ciki wata shadda doguwar riga , duk Wanda yasan Fatima idan yaganta xai San cewa ta rame Kuma ta danyi Baki , ko wahalar da takesha gurin sojojin gidan abun kallo tausayi ne , yau satin Bilal daya da tafiya , but kwanan Nan tana ganin emty text message from Bilal , saukowa tayi ta xauna tana jira abincin marece yayi , ji tayi ana knocking kofar parlorn budewa tayi wa xt gani , tsalle tayi nanny oyoyo , dama Ashe xaki xo shine baki gaya min ba , Fatima yanaji duk rage nauyi kin rame kinyi Baki , hmmm nanny ba komai rashin lpia ce nayi sosae almost one week wayyo sannu Ina Bilal din ai baya Nan yayi tafiya , Fatima daga yin aure sai yafara tafiya , wani aiki ne yataso Mishi , Fatima da yini naxo Yi amma xan xauna Nan har sai mijinki yadawo ai baxai yuyu ki xauna Nan ke kadae ba , duk fa gidan maxa ne, aa nanny akwai mace cikin gidan , koma minene Fatima baxan barki Nan ba , to nanny me xaki cewa su Pappy ai sun bani hutu Suma xasuyi tafiya gobe , naji mammy na cewa xasu biyo Nan kafin su wuce , ohk toh nanny Bari na tashi kawo Miki Abun motsa Baki , tashi tayi ta kawo Mata ruwa da kuma lemu da cake tace gashi nanny kice kafin na gama abinci , wani sojane ya shigo , duka na yafara Yi Wai miyasa nayi lattin gama abinci , Bayan yagama dukana yafita tashi nayi naje naxuba Masu abinci na Kai sannan nadawo ba xuba wa nanny abinci , Fatima Dana wahala kikeyi gidan Nan , hmm Nanny minene ciki , ai biyayya nakeyi watarana xan ci riba , hk ne , yanxu fada min gaskiya wayasa su dukanki , Bilal ne , nanny tace Bilal Kuma shi ya daura Miki wannan aiki eh da shi da Kan shi yake dukana tun auren mu da kwana hudu ya bar Nigeria ya tafi India gurin feenerh Yar shi , ohk toh yaushe yace Miki xai dawo , nanny Bai fada min ba Amma maigadi yafada min sai nanda shekara , shekara Fatima fah kika ce Suma su mammy shekara xasuyi xan xauna dake harsu dawo , ohk toh Amma nanny plss karki fadawa kowa ko da mammy ce , insha Allah , fira muka canxa har tym din Dora wani abincin yayi nida nanny muka daura Yi abinci .
Washe gari da safe su mammy suka xo Allah yaso sauri suke Basu wani tsaya ba suka min bankwana suka wuce , hugging dinsu nayi ji nakeyi kamar idan suntafi baxan sake ganin su ba , mota suka Shiga suka wuce suma din badan sun so ba , mammy ce cikin mota , Pappy Wai ka lura Fatima tayi Baki , yace eh wlh nagani Amma koma minene idan mundawo xumuyi mgn kanshi , Kuma baxamu dawo ba sai tare da khadija , Amma baban Fatima kafa San cewa Khadija bayanxu xt gama krt ba   , eh kuma hk ne. Tafiya sukayi sannan suka he airport . .
       💖💖💖💖💖💖
Masu karatu Kar ku ce wacece Khadija , idan baku manta ba a first chapter nafada maku Khadija cousin din Fatima ce iyayen ta suka rasu , yanxu tana England tana karatu su Pappy xai je England ne gurin wani aiki shine ya tafi da mammy wannan kenan
Tnx for reading I really appreciate
Love u all🌹💝

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now