chapter:46-47

39 8 0
                                    

Feenerh kiyi sauri ki fito daddynki xai ajeki school , ohk mummie 3more minutes , ke feenerh yaushe Kika fito har Kika shirya , yarinya sai iyayi sai kace fata xa'a canxa Miki. , Bude kofar feenerh tayi mummie gani na fito , oya xo na Taya ki shirya wa, tare suka shirya sannan ta , muka fito parlor already Bilal is done with his breakfast , amana hkr Bari taci abinci Fatima ta fada , idan kun iya ku kwana anan Kuna cin abinci da 8 tayi wucewa xanyi inada meeting 8:30 u better make it snappy , toh naji muje feenerh , xaunar da ita tayi ta Bata abinci , 7:40 suka gama , to gashi Kai me cewa xuwa 8 mu kam min gama , rakiya ta musu har bakin kofa , sannan Bilal yace feenerh taje mota ta jira shi , Bayan ta tafi ne , Bilal yace hk ake rakiya , eh Mana na na bashi amsa , jawoni yayi jikinshi Sannan yayi kissing forehead Dina , Baki na yakama Yana socking kamar ya samu sweet , oh god all my body part ya Yi sanyi , feeling somehow , danaga abun yayi yawa gamu waji , matsawa nayi baya , Aiko matso ban Ankara ba sai dai na jini Dan da bango , haba my Jann feenerh tana jiranka fah , oh god sorry duk laifin ki ne ai , baxan iya jurewa ba indai Ina ganinki , eh duk da hk ka tafi , tohm shikenan take care kiss juna sukayi for d last time sannan ya wuce rufe kofa tayi , ta xauna tana Jin son Bilal Yana karuwa axuciyar ta , for now Bilal is my hayat { masu krt don't ask me what hayat : it means rayuwa ( life) wannan shine 😜 }, tashi tayi ta Shiga dakin nanny , kwanan Nan nanny Bata Jin Dadi tana da bawan jini ne , Fatima har kin shigo eh wlh nanny yajikin naki dasauki Fatima Alhmdllh , tashi tayi xaune , nanny me xakici na kawo Miki , a'a Fatima ki barshi basaikinyi dawainiya hk ba , aa nanny I have toh , tashi tayi ta fita , ba'a Yi 30 minutes ba sai gata ta dawo da plate din chips da kwai da kunun gyada , nanny karba tayi tace , Fatima ngd Allah ya Miki Albarka , ya dauka ka rayuwarki har abada ,Fatima Ina neman alfarma, nanny wace irin alfarma ce ,Ina so kiyi hkr ki juyo da mahaifarki dai-dai ,nanny amma ...... Amma me Fatima inaso kiyi wannan Dan ni ,inaso Naga danki ko yarki , inaso Naga wani jini naki aduniya Fatima ,miye ribar kinyi aure Amma BK haihu ba ,Baki so idan kin mutu kibar masu Miki addua ne ,ko kuwa Baki so ranar lahira ya kasance kema kina da yaran da xa'a Yi alfahari dasu ,ke kima gode wa Allah kina haihuwa sai kixama Mai butulcewa ,ko alahira Fatima kece Mai laife ya Baki kin Hana kanki ,ke da kanki Kika juyar da mahaifarki ,xaman ki likita Dan taimakon alumar Musulmi ce ba wai Hana yara xuwa duniya ba , nanny shikenan xanyi wannan danke ,amma bana so Bilal ya Sani , toh shikenan Fatima Nima xanyi wannan danke , toh shikenan ngd nanny . Bari na tashi na daura abinci ,toh Fatima Bari na Yi wanka xan fito na tayaki , a'a nanny basai ki Yi ba , fatima Nafa samu sauki , toilet ta shige Fatima Kuma fita tayi ta daura abincin Rana ,dakinta yashiga ta dauko allurar juyo da mahaifa tayi , sannan ta Shiga toilet tasake yin wanka , tun daga parlor take Jin kamshin abinci , nanny ce tafito daga kitchen ta jera su Kan dinning ,Kai haba nanny har kin gama ,eh nafito Naga ba Kya Nan so sai na xauna jiranki danaga alamun kin manta kin daura abinci sai nashiga na tayaki yi ,oh my goodness ngd sosae rugume nanny tayi .
❣️❣️❣️❣️❣️
Sorry for d short chapter , am so busy today .
Dedicated this page to saulis ,tnq for always supporting me and encouraging me , can't love u less ❣️
Readers love u all💓🌹

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now