chapter 18- nightmare

44 7 0
                                    

One year after

Kiyi hkr fatima muntafi kenan baxan mu dawo ba , muntafi ke Nan ba dawo wa , ki kula da kanki da kanwarki Khadija ke kadae Kika rage Mata aduniya kada juya Mata baya akowane yanayi , kunana mata hanyar daidai a duk lkcn da ta kauce , pls Fatima ki nuna wannan , nasan xaki iya , Ina Miki fatan Alkhairi ni xantafi , aa mammy ki tsaya mutafi  tare xan biki , aa Fatima ki tsaya tare da Khadija nida pappy kawae xamu tafi , yayan Pappyn ku na jiran mu ( yayan Pappy shine mahaifin Khadija Prof Aman xaid , Aman da Amad tweens ne , Aman ne yarasu , shida matarsa bilkis wato mahaifiyar Khadija , sun rasu ne tun Bayan haihuwar Khadija , Wanda Prof Aman ne yayi hatsarin mota ana gobe sunan Khadija ,ita kuma bilkis ta yanke jiki ta Fadi wannan ke)   mammy ki jirani, Ina kallo ta bace min , mammy nasake kwalla Mata Kira , ihu nasaka wadda ba cikin barci ba har a xahiri ana ji, nanny ce tashigo dakin danake tace Fatima Fatima ihun me kikeyi , tashi nayi firgigit nace innalillahi wainna ilaihirraju'un , nanny mummanan mafaeki nayi, Fatima na mi , Wai mammy tanacewaa baxata dawo ba , Fatima mafarki ba gaskiya bane xaki iya yin mafarki and kinsa wa ranki haka Amma Fatima bagaskiya bane kinsan dai gobe su mammy xasu dawo koh , eh nasani nanny , to ki musu addua , ohk toh nanny ngd , fita tayi addua nasake Yi sannan na kwanta .
Fatima , mammy ce da Pappy suka sake dawo wa a mafarkin ,Fatima ki yafe Mana , Pappy na yafe muku har abada , kutafi tare Dani , aa Fatima baxamu iyaba sbd tafiyar ba tamu bace Kiran Allah ce , Amma pappy ............ Ke dae kawae ki Mana addua yanxu ba lokacin musu bane mammy tafada hannu suka fara min , Ina gurin xaune Naga wani haske ya dauke su sun wuce , Nan ma sake farkawa nayi da addua abakina , tashi na Yi na dauro  alwala nayi nafila sbd Naga barci baxai wani taimaka ba Ina xaune Kan sallayata har akayi Kiran assalatu tashi nayi nasake daura wata alwalar sannan na dawo jiran adhan yata da sallah , Bayan nagama sallah be na koma barci , Ina cikin barci Naga Khadija taxo , sister Fatima sun tafi , sun tafi Ina Khadija ? Na tamvayeta , suntafi Kiran papa  ( wato mahaifin Khadija ) waye ya fada Miki na tamvayeta , mammy ce tace Papa yakira su baxasu sake dawo ba. , Rungume ta nayi Ina kuka itama tana kuka , jinayi nanny tace Fatima kitashi kishirya  har 12:30 Baki tashi ba Kuma kinsan jirgin su 2:00 xai sauka, ohk toh na fada , Fatima kamar kuka Naga kinayi , sai yanxu na lura da Ina hawaye , nace nanny ba kuka  nakeyi ba cikin barci nayi kuka ohk toh Yi sauri kiyi wanka , wanka nayi nashirya dama nanny ta gyara ko Ina komai tayi alhmdllh xaman nanny Nan gidan Yana rage min damuwa .

Mammy ce tashirya , Khadija yaushe xaki dawo mammy karki damu Nanda one month can dawo , ohk toh Khadija kula mu xamu wuce , xuwa tayi ta ta rungume Pappy , pappy tnq for always making me ur daughter I can't imagine life without u Pappy , I love u to d sqaure of infinity , I love but to Khadija , take care see u soon , ohk bye , rungume mammy tayi , mammy tnq for always protecting , u always take me like ur onw daughter , u never treat me negative , u show me motherly love I lost , I have not to say but to pray for u , may jannatul firdausii be ur final destination , I love u all , shikenan Khadija mu xamu wuce Pappy ya fada , mammy ce tayi kissing forehead dinan sannan ta wuce , I don't know why but deep inside me am feeling something bad will happen , and I really don't want them to leave , but I have no option but rather to let them go , hk na musu rakiya har na juya xan koma wata xuciyar tace Khadija yimusu rakiya , kawae nashiga mota nabisu airport Ina tsaye jirgin su ya tashi , wuce nayi gida na kwanta , sbd sun min alqawari da sun Isa xasu Kira ni , Kuma jirgin su 2:00 xai sauka .
Mammy ce ta dauki waya takira Fatima Amma switch off, Suma kashe wayar su sukayi. , Mammy tace baban Fatima bakajin wani yanayi , Maryam inaji wlh , gani nakeyi kamar baxamu koma ba , koma minene khairan insha Allah Pappy ya fada . 
Suna cikin tafiya wannan jirgin su ya nuna saura awa daya su sauka , mammy Hankalin ta yafara kwantawa , ji sukayi anan mgn , assalamu alaikum , our flight is on danger , pray please from captain Ahmad , what kafin kice me kowa yafara addua , ko minti biyar baayi ba jirgin yafado ya Kama dawuta jirgin ya kone harda gidajen da suka Fado ma , Fatima ki Kira Mijinki kiji Idan xai barki ki tafi , aa nanny jikina baya bani daidai , tv ta kunna tace Bari na kalli labarai , dama fatima tasa kallon labarai da akeyi life  , lkcn da Abu je faruwa , tana kalloh taji ance lbrai mu bayau sune hatsarin da yafaru yanxu , wani jirgi yayi hatsari Wanda yau shi kadai ne ya baro England Kuma jirgin ya kone kurmus , arahoton sunayen wadanda suka bi jirgin Wanda muka samu daga England , sune Prof Amad xaid , Maryam Musa shuwa , hk suka cigaba fadar sauran sunayen  inafatan Yan uwan su su yi hkr da rashin da sukayi , wannan gidan tvn na muku gaisuwa Allah yajikan su , tashi tayi tsaye what Ina mammy da pappy Basu mutu ba miyasa ma xasu mutu wannan duk karyace , wata Tasha ta kunnan inda lbrn su baya karya Kuma , suna saka lbrn pappy koyaushe , innalillahi wainna ilaihirraju'un Allah yayiwa pro amad xaid rasuwa tare da matarsa barista Maryam Musa shuwa , wanda suka mutu suka bar yarinya daya Fatima dakuma diyar riqon su Khadija wato diyar Dan uwan haihuwarsa marigayiya Aman , tashi nayi na riqe kaina Ina kokarin faduwa nanny ta riqe ni , kwacewa nayi daga gareta na bude kofar gidan xan fita , sojojin suka tare ni , daya daga cikin su na riqe wa kwala nace kabude min kofa hannu yasa xai mare ni , nanny tace kul Kar ka fara , dami xataji rashin iyayen ta ko Mari mahaifiyar ta da mahaifinta suka rasu yanxun Nan aka fada agidan lbrai sunyi hatsari , sauke hannunshi yayi duk wurin saida suka ji tausayi yinta , bude gate taje yi , nanny ta hanata Amma Ina taking.
( Kullu nafsin xaikatul maut 😫😫)

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now