chapter: 41-lifesaving

49 7 0
                                    

Bilal a dakin ya kwana , feenerh da nanny da yumna ma duk sun wuce , khadija ma tana asibitin gani takeyi idan ta motsa daga asibitin Fatima rasuwa xatayi ,. Likita ne ya turo kofar dakin tare da wasu maaikata , wani gadon suka turo suka shigo dashi , likitan ne ya ba Bilal hannu sukayi musabaha , xamu wuce da ita surgery room , ohk toh likita xan biku , aa Bilal binmu baxai Taimaka ba Abu Mai mahimmanci shine kayi mata addua , maxan Nan ne da likita yashigo dasu suka je xasu dauke ta bilal ya dakatar dasu , shine dakansa ya daura ta Kan gadon suka fita khadija dake barci bude ido tayi , Yana ga xaku fita da yayata , Ina xaku kaita , bilal yace calm down khadija , xasu fara aikin su ne , yanxu dai kawae muyi mata addua , yumna ce da nanny suka shigo , Ina kwanan ku nanny tafada Ina kwana nanny Bilal amsa , lpia qlau ya Mai jikin Ina take , tana surgery room , yumna ce ta gaida shi , sannan ta xauna , Bilal ne yatambaya Ina feenerh , yanxu muka aje ta school , ohk toh kawae yafada sannan yakoma yaxauna , thinking he may loose fatima. , Idan har narasa Fatima wannan alqawari ne baxan sakeyin aure ba ( to masu krt kunji da Bilal abunda yace Kar ku manta sunan littafin Mrs bilal , dole kenan Bilal ya kasance da aure , Amma Bari mugani ) .
Surgery room
Stem cell transplant collection

Surgery room Stem cell transplant collection

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Duk jikin Fatima , na'ura ce , aiki kawae akeyi , and I forget to tell u this

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Duk jikin Fatima , na'ura ce , aiki kawae akeyi , and I forget to tell u this. , It going to take 1-10 days , anfara .
Ta bangaren su Bilal kuwa kowa hankalinshi a tashe yake , .
Su baba me suka shigo assibitin an kawo musu abinci Amma Bilal yaqi ci ,su nan har marece yayi sannan suka tafi , Bilal Yana tsaye likitan yafito , Ina mamata tana ciki , likita ko xan iya ganin ta kwarai ma kuwa Amma Banda hayaniya , muna Kan aikine , shiga yayi ,wasu xafafan hawaye yaji suna xubo Mishi fuska musamman ta yatuna abubuwan da suka faru abaya ,Fatima Baki can can ci irin rayuwar Nan ba , xuwa yayi Yana shafa kanta a hankali kissing forehead dinta yayi , Fatima I love u , can't imagine my whole without you , for now u are d reason why am breathing , my hrt is beating only for u , save my life and get well soon , I promise to show u all love u loose , I promise to give u all happiness ta varnish from u , u promise to give u all need , fatima pls get well soon, hk yadinga surutunshi har doctorn yadawo ,xamu tafi malam bilal ka kula da ita sai gobe I Dan mun dawo xamu cigaba .
Fita likitan ,yayi , khadija ,nanny ,yumna da feenerh ne suka shigo , tsayawa sukayi suna kallonta. , Yanayin da Fatima tashiga idan ka v
Ganta komin rashin Imanin ka sai ka ji mata ba Dadi , she's in d situation that dying is d most easiest way for her , her life is under probability 😢 , feenerh ce ta matso kusa da daddynta , daddy yaushe mummie xata tashi , feenerh soon insha Allah ,in d next 10 days kinji , toh Dadi Amma ta Dade tana barci , eh Bata da lpia ne yanxu tana buqatar hutu , ohk daddy Allah ya Bata lpia , ammen ya yarabbi arsh 🤲🙏, yumna ce ta matso kusa tace , fatima  Dan Allah Kar ki tafi kibarni  kinji , khadija ma kuka takeyi nanny ce ta ja su suka bar asibitin yau Bilal kadai aka baro .
Idan kikaga bilal xaki rantse shine yake ciwon ,ya rame yashiga damuwa sosae , he is afraid of loosing Fatima , he no he can never find someone lyk her .
❣️❣️❣️❣️❣️❣️
Masu krt sorry for d short chapter. , Xakujini anjima plsss , my phone is running out of charge byeed

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now