chapter :57

36 5 0
                                    

Akwana Atashi ba yawa gurin ubangiji , yau kimanin wata daya kenan da batan Mustapha , yau takama Ranar da xa'a Yi discharging din Fatima ne daga asibiti , Bilal ne yah dauki Amad while raqeeb ya dauki Aman , Fatima matar raqeeb ce ta takama Fatima suka Shiga mota , gida suka Kama hanyar xuwa dama already khadija da yumna suna can , aunty hassana da Amna da Kuma  aunty mufeeda uncle Hussaini ne yake driving motar sun xasu xo yiwa Fatima barka da arxiki da Kuma ja Jen batan Mustapha.
Su Fatima suna xaune a parlor su Aunty hassana suka shigo , khadija ce taje ta rungume ta , aunty hassana sannu da xuwa , yauwa autan mammy , rungume aunty mufeeda tayi sannan ta gaida ta , juyowa Tayi gurin uncle Hussaini , Ina wuni uncle Hussaini , da ban wuni ba ai baxaki ganni ba , lkcn da muka shigo ai kina ganina Amma sai da ki ka gama gaida kowa sannan xaki juyo da wani bakin ki agurin Wai Inawuni uncle Hussaini , ba uncle ba wlh uncoo , 😂😂dariya suka saka gaba dayansu., Xuwa sukayi suka xauna ,bayan sun gama gaisawa ne. Suka mata barka da arxiki sannan suka karbi yaran , uncle Hussaini ne ya karbi su, Wai wannan da ganin shi sai yayi rashin ji ya nuna aman , wannan Kuma sai yayi xuciya  ya nuna Amad , to waye xaiyi hkr may  be Mustapha ne ,aunty mufeeda tace mudai kada ka saka wa yaran mu Ido , lalalala baby  hk xaki ce ma uncle Hussaini ya fada , eh Mana me kakeso tace aunty hassana ta fada . Hk suka dinga lbr Banda Fatima da Hankalinta yake tashe jikinta yana Bata wani Abu xai same Mustapha yau , Fatima matar raqeeb ce ta kamata suka Shiga daki , yayin da Bilal da raqeeb da uncle Hussaini suka fita , feenerh ce ta shigo dawowar ta daga school kenan gaida su tayi sannan ta wuce  dakinta .
Samira
Hajiya me xa'a siyo Miki , kije ki so min wuka wadda xa'a iya yanka mutum da ita hajiya Ni Ina nasan inda ake saidawa , toh kije driver ya Kai ki , yau kwanan su Samira uku a Nigeria , taje gurin boka yace ta kashe Mustapha Kuma yankan rago , ita Kuma yar aikin da ke kula da Asad tun acan kasar ta haddace number Bilal saboda taga lkcn da ta turawa yaranta numbershi da xasu karbo mata kudi , Dan hk da ta Shiga mota ta  tambaye drivern Dan Allah Musa ka Dan ara min wayarka nayi Kira , wlh falmata Banda Kati awayana nashige su ni 'ya su yanxu ya xanyi ,xuwa sukayi siyen wukar ta dawo raceway Samira Bata samo wukar ba , baxan kawae xaki Bata min  aiki ,karbi yaron Nan ki jirani anan Bari na dawo , fita tayi siyen wuka, ita kuwa falmata ta dauki   Asad ta Goya taxo xata fita Mai gadi ya Hanata fita Bata wani ja mgnr ba ta bashi naira dari tace to ba kaba wani ya siyo min Madara kuka yakeyi toh shikenan , xagayawa tayi ta baya ta saka kata Koh ta daga wayar gurin sannan ta haura katangar garin sauka wayar ta yaga Bayan jaririn me xaki gani idan ba jini ba , jiririn ya hau kuka , dakyar tasamu ta diro , fadawa tayi kasa tafita tafarayi gudu da Dan sauri , Qusa ta ta ka ihu ta fasa , dakyar tasamu ta cire kusar ,Asad sai kuka yakeyi ,ta bangaren Fatima Kuma sai kuka takeyi , Bilal ne take ta lallashinta , Bilal ka kuwa San mafarkin da nayi yanxu ,  mafarki nayi wata xata kashe shi fa , karki damu mafarki ba gaskiya bane Fatima Insha Allahu xamuga Mustapha , to Allah yasa , ameen yah Allah Fatima hk nake son ji .
Samira tana xuwa gida ta neme falmata ta rasa maigadi ta tambaya ,yace mt ai Bata fita ba gama kudi Nan ta bashi yasiyo wa jariri Madara ,na aiki yaro ya siyo ,shine yanxu yaro ya kawo min kudin Wai ba'a samo ba , xagayawa tayi baya Nan ta gane Ashe ta haura wa tayi tafita , nashiga uka asirina ya tonu , driver ta Kira ya Kai ta airport ,sannan ta yanki tickets na xuwa Niger sbd tasan baxaa nemeta a can ba    , ita kuwa falmata napep ta hau tace ya kaita gidan Bilal Mustapha kasancewar Abuja ne bawanda Bai San shi ba ,. Tambaya tayi bawane kudin shi yace mata 500 , miqa Mishi tayi , Sannan tashiga wani soja ne cikin days daga cikin masu gadin ne ya tsaida ta ,yace wacece ke , sunana falmata Ina neman Bilal ne , a'a baa barin Shiga ki koma Idan taimako kike nema kije office  dinshi ,Dan Allah ku min mgn dashi wani Abu xan fada masa ,  xuwa sukayi suka  fada mishi sallama da harya ce baxaiyi Mt mgn ba sai Fatima tace Dan Allah ka saurareta , shigo wa tayi jikinta duk jini gashi tana Jan kafa , kafarta  ciwo take sosae sbd taka kusar da tayi , xaunawa tayi ta kwanto Asad ,miqawa Bilal tayi , ga Asad danku ne ,shine Mustapha danku   , Nan ta kwashe lbrn  komai ta bashi tundaga Ranar da hajiya ta dauke ta aiki , Ina Samira take Nan ta Gaya musu , sojoji aka tura su kamota ,sun bincika ko Ina Amma Basu sameta ,sai Mai gadi  ,,shi yake shaida musu ta bar garin tun daxu da Mai  aikinta ta gudu da jaririnta .

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Masu krt Mustapha is back 💃💃💃💃❣️💓💓tnq very much

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now