chapter :29

48 9 0
                                    

Washe gari da safe
Fatima ce kwance a Kan kujera ,yumna tashigo amaryamu ango fa yau xai dawo me Kika shirya Masa , hmm wlh yumna ba komai nifa Nan Ina Gaya Miki gabana faduwa yakeyi  , ahaba Fatima tashi muje ki shirya so nake yayana ya rikice , ke nifa yumna baxani airport ba sai dai mu hade gida , wlh jikina Yana bani ba dai dai ba Fatima ta fada , hmmm ko ma minene kixo muje na shirya ki idan ya dawo yaganki , tohm naji shikenan kibari a kara jimawa tunda bayanxu xai dawo ba , toh shikenan ni Bari na Shiga kitchen yumna tafada , fatima tace yoo ai ke hajiya nagama komai , what Amma Fatima wlh biki kyauta ba ke Mai miji shine xaki wani tashi kiyi komai koh , eh din anje anyi din Fatima ta fada sannan ta tashi ta wuce daki , kwanannan ita kadai tasan me take ji , tana ji ajikinta wani. Abu Mara kyau xai faru da ita da Kuma Bilal .
Ta bangaren khadija kuwa till down sukayi ana party , washe gari aka fara taron gama wa , Wanda student sukayi organizing , alhmdllh anci ansha , mutanen gurin musamman yammata xai xuwa sukeyi suna mishi mgn wasu suna karkade karkade , wasu Kuma suna so suyi pictures dashi, shikam yayi kamar bai San suna yi ba , khadija ce taxo tare da friend dinta Uncle  ta fada hannu ya bata congrats sister , finally barista khadija , dariya tayi sannan tace nafsa yimana pictures , karba tayi taba tafara musu , Bayan ta gama ne ta Bata wayar , uncle ni xan wuce khadija Allah ya hada mu da Alkhairi ni xan wuce gombe , ohk tohm rungume juna sukayi suna kuka , Bilal ne yaxo ya lallashe su sannan suka wuce , airport Suma suka nufa direct , cikin jirgi nace uncle kasan me aunty tayi missing Dinka nasan kaima kayi missing dinta , ke dae Bari khadija can't wait to see my beautiful wife , hhhhh kajika Wai beautiful kace dai ugly , hmmmm ai Ina gaya Miki khadija duk duniya bawanda ya kaita kyau , Wai koh ka dai ce agurin ka Amma ni bata fini kyau ba , ke ko kunya ma bikiji ba Wai kinfita kyau a Ina , agurin kab..........  Sai kuma tayi shiru, Bilal yace ke Ida fada kawae kabeer ko ai dama na lura wannan yaron ya siye xuciyar ki , eh din kamar yadda ka siye xuciyar yayata ba , ummm ke dai ake ji mummuna kawae , naji ni mummuna ce Naga dai nida matarka muna Kama , sai Kuma sukayi shiru , khadija Kam daga nan tayi barci, jirginsu karfe biyar na yamma ya sauka, feenerh da yumna suna tsaye har jirgin ya sauka , khadija tashi mufita , tashi tayi , khadija kinsan me ? Aa. Sai ka fada , wlh gaba na ne yake ta faduwa , hmmm Kar kaji komai xumudin ganin aunty Fatima ne , to muje, suna sakafarsu suka sauko daga jirgin kanshi yayi wani irin muguwar Sara wa jiyayi kamar ana boye wani Abu da karfi ajikinshi , ana kokarin saka Mishi wani Abu , in 5 second Bilal ya chanxa son ganin Fatima da yakeyi ya fita , da gudu yaji an rungume shi, daddy sannu da dawo wa , yauwa my feenerh dagata yayi , ita ko khadija wani Abu yake tsorata ta , lkcn da taga bilal ya dafe Kai Anya ba wani Abu yasameshiba , feenerh ta je ta rungume khadija , aunty Mai kyau sannun da dawo wa , yauwa feenerh ya muka same ku , alhmdllh , yumnace ta rungume  bilal sannun da dawo wa blood , yauwa yumna , rungume khadija tayi , congrats barista khadija , tnq Dr yumna tafada tana dariya , muje toh yumna ta fada , motarshi daban feenerh ma ciki ta Shiga , yumna da khadija a mota daya. Khadija ta back door xamu shiga , Bilal xai Shiga ta front door sbd  Fatima xatayi wa bilal Abu ,okh toh shikenan aunty yumna , aranta kuwa tsoron abunda xai biyo baya takeyi , she's really scared because Bilal changed as early as they step their legs out of the flight , suna Shiga cikin gida , su yumna suka bi ta back door Yana bude kofa wasu red rose flowers suka diga xubar Mai , ji yayi anyi hugging dinshi ta baya , welcome back my husband. , Wow masu karatu xanso kuga irin kyan da Fatima tayi , sanye take cikin wata doguwar riga blue saman rigar ya matse kasa Kuma ya bude , kayan sunyi fitting dinta , hannun shi yasa ya ture ta , faduwa tayi kasa , tashi tayi ta dawo gaban shi , bilal fadamin miye hk ta tambaya , oh so kike kisan minene to na tsaneki bana sonki , ki daina kusanta ta idan ba hk ba xan karyaki , to ka karya ni din , kafar shi yasa ya tura ta bugi bango dukanta ya hau yi kamar me , feenah kuka ta fara Yi , da gudu ta fita takira su yumna , mummie daddy xai kashe ta , what da gudu suka shigo , lkcn nanny na ta fito ,nanny xuwa tayi takama Fatima suka Shiga ciki , khadija ma binta tayi , feenerh ma hi saura yumna da shi , blood baxaka iya ragawa Fatima ba ko Dan ni , ko ka manta Wai itace best friend Dita , aje baxakayi Dan ni ba feenerh fa , wait keep. All that aside ko dan amanar da ke Kanka , da Kuma abunda ke cikinta , to ni Ina ruwana da abubuwan da Kika xayyano , abunda nasani shine na tsaneta , . Yumna tace to shikenan ngd , dakin da su fatima suke ta Shiga , tabangaren Fatima kuwa tana kwance , nanny tace me kike Mishi wlh nanny ban Mishi komai ba ga feenerh ask her xata fada maku , tambayar feenerh akayi ta Basu lvr , yumna ce da tashigo yanxu tace Fatima kiyi hkr banso Kika aure Bilal ba sbd banso ace wanine cikin yanuwana ke Miki hk ba , nasan biki cancanci wannan sakamakon daga gare. Ni ba  , amma fatima ki fahimce ni am helpless , bakomai yumna kinyi iya kokarin ki , yes na yadda I love bilal now but I will not let his love defect me , yumna , khadija , nanny , tnq always being with me , feenerh tanq also , for saying d truth , and khadija am sorry I was not able to congratulate u on ur grad , wani katon box ta dauka , ta Mika Mata congrats  barista khadija Aman xaid  , I love u , tasowa tayi ta rungume ta , tnq very much sister , tashi kowa yayi suka wuce dakin su , khadija na Shiga dakin ta bude wannan box din , wani katon enlargement ne na picture na an rubuta congrats my lovely barista , from. Your mammy , hawaye  naji suna xuba , aunty fatima tayi min hk Dan Kar naji ba Dadi da su mammy basa Nan , wani abun na dauko wata takarda nagani ur pappy , bude abun nayi wani tsadadde xoben axurfa ne Wanda kudinshi xasu Kai kusan 100k , sai Kuma wani Karamin box from ur sis , wani agogone Mai kyau da tsada da Kuma wani Karamin frame an rubuta congrats my one and only sister , and that melt my heart , nayi kuka sosae , sannan natashi na yi wanka nashirya , saukowa nayi naci abinci.
         ❣️❣️❣️❣️🌹

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now