chapter 21-22: eternal rest

46 7 0
                                    

Eternal rest is a final stage of death , mammy and pappy are all gone , Fatima and Khadija are left alone , but they still have people by their side, aunty hassana and also nanny , mgnr uncle husain abarta ,shi kanshi Yana bukatar Mai kula dashi Dan yafi hassana shaquwa da Yaya Maryam , ita. Kanta Yaya maryam din tafi sonshi .
Yau ake zaman qarshe , Amma haryanxu ba mijinta ba lvrnshi , tunda Fatima take duk abunda Bilal xai mata Bata taba tsanarsa ba Amma yanxu Kam ta tsaneshi , Anna xaune gurin sadakar uku sai ga familyn Bilal sun xo , baba mama da wasu family members , Fatima abunda yafaru kenan , eh wlh baba , to Allah ya gafarta musu , Bayan sun gama Mata gaisuwa ne maxan suka fita gurin da aka tanadar wa maxa , da su akayi addu'ar uku sannan kowa ya watse , raqeeb ma ya samu adduar uku , sannan kuma yayi wa Fatima gaisuwa , Tana ganinshi tagane shine Abokin Bilal Wanda tagani Ranar aurenta , Bayan ya tafine , baba ya Kira yace raqeeb kana ina , baba gani Nan kaduna naxo duba wani Abu ok to raqeeb idan kagana kaxo inaso muyi mgn dakai Dan Allah , ohk to baba , Bayan yagama ne yaje gidan.
Raqeeb Ina Bilal yake, ban ganshi gurin gaisuwa ba , baba mgnr gaskiya itace Bilal baya kasa har na tsawon shekara daya da watanni , tun Bayan aurenshi da kwana hudu , lallai Bilal Bai da hankali Amma raqeeb kafishi da baka Gaya Min ba , wlh baba nayi kokarin gaya Mishi gaskiya Amma yaki ji , to shikenan, kagaya Mishi  iyayen matarshi sun rasu?, Eh baba , to raqeeb ngd dama itace mgnr da nakeso muyi da Kai , to baba ni xan wuce .
India
Blood kasan iyayen matarka sun rasu , eh nasani yumna , me xanyi toh , Amma ai kasan Bai kamata ace ko Kiranta bakayi ba ka Mata gaisuwa ba , kasan kuwa har abada baxata taba mantawa ba , and so ni Ina ruwana Bilal yafada , Amma dai kayi tunanin idan Kaine ita ya xakayi , ni kikace , tohm shikenan baba yakira yace kakira shi da layin ka tunda bk so yasan kaxo Nan, what yumna ke Kika Gaya Mishi Ina Nan , tace a a fa ni Ina ruwana , Nima yakirani Yana ta min fada Wai Banda Hankali ban fada Mishi kana nan ba , ohk to Bari na Kira shi , wayar shi ya ciro aljihu ya kira shi , hello baba , Bilal tun yaushe kaxo India. , Sosa kanshi yayi yace tun last week , lallaekam Bilal banda rashin dauka ta da mahimmanci harda karya Kuma , baba ba hk bane ............ Yimin shiru bilal duk abunda kakeyi ka baro shi yau din Nan na dawo Nigeria kajini ai , eh baba , Kuma na dawo tare da feenerh , kashe wayar yayi , yumna yah kamata mutafi yau Bari na tada feenerh ki Mata wanka, feenerh tashi daddynki xai koma gida , tashi tayi daddy Nima xan bika , ohk toh tashi kiyi wanka tashi tayi tashiga toilet tayi wanka sannan taxo ta shirya , shima lkcn yabar dakin , Bayan sungama shiryawa yumna ta musu rakiya xuwa airport, ita tana da almost 4 month ta dawo , feenerh see u in d next 4 Month bye kissing forehead dinta tayi sannan suka wuce.
Nigeria
Fatima ta koma gidan ta , tare da khadija da nanny , xaune take yanxu Kam ta Dan fara Mai da jiki tayi kyau Masha Allah , Amma fa haryanxu akwai damuwa aranta sosai (1 : mutawar iyayenta 2: rashin gaisuwar da Bilal ya Mata , 3: yadda xata fara aiki a asibitin da pappy ya Gina Mata) nanny tashigo parlorn Fatima haryanxu baxaki cire damuwa aranki ba , nanny kenan Ina iya yi na Dan naga na rage , to yauwa ko kefa , ina Khadija nanny ta tambaya Khadija na daki Fatima ta amsa , ohk toh Bari na kirata mu xo muci abinci ,toh shikenan Fatima tafada, khadija da nanny da Fatima suka xauna Kan dinning sukayi breakfast sannan suka dawo parlor , aunty Fatima yau Naga kin Kara kyau , idan bilal ya ganki xai rikice khadija ta fada tana dariya , ke khadija kishiga hankalin ki banso shashanci kinjini Koh , ai gaskiya nafada ko nanny , nikam ba ruwana ku akeji ke da ita Bari ma natashi ki gani , nanny tashi tayi ta barsu gurin tashi sukayi suka dawo parlor , aunty Fatima xauna na gyara Miki Kai duk ya hargitse , xaunawa tayi ba musu sbd itama tasan kanta Yana bukatar gyara ,.
Feenerh tashi ki bamu guri baba xaiyi mgn da daddyn ki kinji , toh daddy , tashi tayi ta fita , bilal bansan baka da hankali ba sai Ranar da naje gaisuwa ake fadamin Wai BK xo ba , to Ina so kasani nida Kai ne , can hukuntaka ba feenerh kakeyi mawa ba to xan dauke ta daga Nan na kaita wata kasa for 3 years Kuma idan kaje ko kasa wani yaje to ban yafe mk ba , wayyo baba karka min hk wlh bansan anyiwa Fatima rasuwa ba , Kai Amma ka Raina min hnkl aje Akan raqeeb Bai fada mk ba , bk gani agidan tv ba ana mgnr rasuwar Prof Amad zaid da Maryam Musa shuwa ba , eh naji ba ai bansan sune iyayenta ba , to shikenan tunda bk sani ba xan saka taxo Nan gidan sai ka Bata hkr ka Kuma Yi Mata gaisuwa kajini ai , idan ba hk ba na dauke feenerh daga Nan, tohm baba na yadda .
Hello Fatima kixo gidana Ina son mgn da ke to baba xanxo , tashi tayi tashirya sannan suka fita ita da Khadija , da xuwansu Kai tsaye gurin Mama tafara xuwa gaisawa sukayi sannan ta wuce gurin baba , suna xuwa Khadija ta gaida su sannan ta tashi ta koma gurin Mama feenerh ta xo tace wannan tana Kama da matar daddy , eh feenerh kanwar ta ce , ina wuni aunty Mai kyau , lpia qlau baby Mai kyau , lbr suka farayi akan school din feenerh. Fatima kiyi hkr ban samu xuwa da wuri na Miki gaisuwa ba Allah ya jikan su mammy , ameen tafada aranta tace Amma Kai Dan Rainin hankali ne , idan bk xo ba akwai waya , mgnr baba ce ta katse ni daga mgnr xuciyar da nake yi , fada yayiwa bilal sosae , Sannan yajuyo ta kaina , Fatima kinyafe Mishi , eh baba , toh Dan Allah acigaba da hkr nasan Kinayi kai Kuma idan nasake ji ko nagani to nida Kai tashi ka ban guri , Fatima ngd sosai Allah ya Miki Albarka , xaki iya tafiya , toh baba ngd
             😍😍😍😍😍😍

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now