chapter :45-wedding vibes

48 7 0
                                    

After 3weeks

Fatima ce ta fito daga toilet , xaunawa tayi gaban dressing mirror , tunanin da me xata Fara takeyi , Bilal ne ya shigo , xuwa yayi gaban mirror , dago da kanta tayi ta kalle shi , my Jann  minene katsaya gaban mirror sai kace mace , eh mana Matana xantaya shiryawa , body lotion yashafa mats , sannan ya dauko mata kaya tasaka  , wow wifeey u look so sexy kamar ...... , Kamar me ta tambaya tana fesa turare , jawo tayi kusa dashi so. Sai and they can all listen to their ❤️ heart beat 💓 jefata yayi kangado shima din sai ya fado mata , kissing. Dinta yakeyi , ko Ina , tashi tayi tace haba Mana feenerh fa na jiran mu , eh ai Kika tambaya Kamar me shine nake so na fada Miki kamar nayi ajiya anan yataba cikinta , kallon shi tayi sannan tayi murmushi tace kayi duk abun da xakayi Amma baxaka taba yin ajiya cikin cikina ba , hmmmm haba Fatima Wai yaushe xaki Yi hkr , har abada baxayi ba , aa Fatima Dan Allah inaso Naga jinina , toh wait in tambayeka , feenerh Hala ba yarka bace , a a fah ba hk nake nufi ba Fatima , I mean jinina daga gareki , aa Bilal baxanyi ba , bawai banason hada Jini da Kai ba kawae dai Ina tsorone abunda yafaru Baya faru , Amma........  !  Bilal  yayi ko. Karin mgn  but Fatima ta katse shi Amma me um kaga xo. Muje , fita sukayi daga dakin , Bilal ranshi abace , da duk lkcn da sukayi mgnr haihuwa mood dinshi sai ya canxa suna saukowa suka hango feenerh daga nesa xaune , juyowa tayi ta kalle shi , Kai Kama gode Allah kana da Yar da xaka kalla kace taka ce nifa nace me , feenerh ce ta xo dagude , daddy, mummie , mutafi Mana , tafiya xasuyi xuwa maiduguri gurin auren uncle husaini , dama khadija tun ana sauran one week ta wuce Maiduguri tare da aunty hassana .
Da misalin karfe biyar Jirgin su yasauka a daya daga filin jirgin dake maiduguri , waya sukayiwa khadija taxo daukar su , suna xaune a airport khadija taxo tana xuwa ta rungume bilal , oyoyo uncle Bilal ,  xuwa tayi xata rungume Fatima tace Ni matsamin saida Kika gama da Bilal sannan xaki wani xo kina min oyoyo , wayyo aunty Fatima  are u jealous , yes of course am jealous , why would u even hug my husband , because he's my brother  , blood and flesh , Fatima tace Koh ba blood and flesh ba , nikuma his my husband vein and blood , my cousin blood and flesh , blood and liver so now tell which bond is d most strongest one , mine or URS , Bilal ne yayi hugging fatima ta bayanta yace urs is d strongest one , lallae ma uncle u choose her against me Koh khadija ta fada tana tura Baki , yes of course I choose her , u know what u are still a kid , from d day u get married u will realize why I choose Fatima against u , oya let's get going Fatima ta fada , khadija ce ta Kama hannun feenerh suka Shiga Bayan mota , mukullin ta miqawa Bilal , shi yake driving with one hand while the other hand Kuma he intertwined his had with fatima's own. Bayan mota koma feenerh was busy sleeping on Khadija's laps , tafiyar 30 minutes sukayi daga airport xuwa gidan ,.
Alhmdllh , biki yayi biki , anyi wushe wushe , dinner dakuma walima , yau ta Kama Ranar daurin aure. Andaura auren Hussain Musa shuwa da matarsa mufeeda muhmud gusami Akan sadaki dubu hamsin lakadan ba ajalan ba . dare yaye ankai amarya dakinta , Fatima , aunty hassana da uncle Hussaini cikin dakin , aunty hassana ta Mishi huduba sosae , yayi kuka itama hk harma da Fatima tunawa sukayi da mammy na Nan da ita xata Mishi wannan abokanan ango ne suka xo suka tafi da ango.
Washe Gari da safe Fatima  ta shirya kayanta da na mijinta da khadija duk suka koma gida , yanxu na jirgi suka hau .
Suna komawa gida suka fara shirye -shiryen bikin su yumna maigyaran jiki takanas daga maiduguri suka dauko , anfara gyara amare , sunyi kyau sosae ba'a cewa komai ,.Akwana Atashi ba yawa gurin Allah yau akayi kamu. , Kamun yayi kyau Masha Allah anci ansha alhmdllh, washe Gari sukayi dinner sai walima , washe Gari aka daura auren Kabir Muhammad Isha da khadija Aman xaid Akan sadaki dubu hamsin da Kuma auren mudassir mukhtar mahir da yumna Mustapha  akan sadaki dubu hamsin , Alhmdllh andaura auren , Fatima ce ta Shiga dakin yumna ta rungume , alhmdllh finally Mrs mudassir , congrats yumna Allah ya bada xaman lpia ameen yah Allah , gurin khadija ta tafi congrats Mrs Kabir  , dagowa tayi idonta ne duk sukayi ja alamun kuka takeyi, haba khadija keda xakiyi farinciki kinyi  aure da Wanda kike so  shine kuka , fadowa tayi jikinta tana kuka aunty fatima kukan rabuwa dake nakeyi mun Saba sosai Amma gashi yanxu xan barku , xan je zaman aure har kano , sannan Kuma Ina kukan rashin su. Mammy da pappy dasunan natabbata  xasuyi farinciki , Alkhairin Allah ya kaimusu har qabarinsu , ameen khadija Amma ba kuka xakiyi ba dama duk mace xai taji wannan abun idan xatayi aure rabuwa da Wanda ta Sabu da shi , khadija yanxu xaki fara sabuwar rayuwa , daga lkcn da aka daura aurenki. Kin dawo. Kar kashin mijinki dole ki Mishi biyayya Kuma ki koyi kula da shi , sannan mgnr su mammyyyyy addua xaki musu shine kawae hi Allah yaso baxasu ga auren ki ba , share Mara hawaye tayi duk da itama kwallan takeyi aunty hassana ce tashigo , iyye amarsu da ango kukan dadin ne akeyi , Fatima tashi tayi ta koma gurin yumna tana Bata shawara da sauran abubuwan xaman aure dole sai da hkr take a good example with me yumna , I know Fatima , hk sukai tayi , ta bangaren khadija da aunty hassana mgn sukeyi. Tana Bata shawara , aunty hassana nagode sosae , ban hada komai da ke kawae Renona Mammy tayi Amma kin daukeni kamar yarda ta Haifa , kin riqe ni da xuciya daya har Bayan Raina baxan manta halarcin da kuka min ba keda mammy , Ni kawae Yar kanin mijintane , Wanda ba kowane xai iya hk. Ba , by d way tnq very much I can't love u less , murmushi aunty hassana tayi , karki damu khadija ai Dan wani naka ne , xanso. Ace watarana Nima idan bana duniya ku kula min da yarana , hk dai sai kayi ta lbr . Da laasar Bilal tashigo ya tarasu ya musu huduba sosae sannan ya rungume su mota daya suka Shiga sai kuka sukeyi , gurin baba suka je mamace ta musu huduba sannan ta rungume yumna sai kuka sukeyi na rabuwa da auta , baba dayaxo sai da yayi hawaye , sannan ya musu hudu aka Kama hanya ita yumna anan cikin  kaduna ne Dan hk aka fara kaita sannan suka Kama hanyar kano.
Alhmdllh ankai. Amarya lpia  8;00 pm suka Isa ,  dama already Bilal ya musu booking flights xae tashi 9:00 pm dama feenerh tana kaduna an barota gidan baba , daga Bilal , Fatima da aunty hassana , karfe Tara jirgin su yatashi and bye 10:00 suna gida.
Alhmdllh anti biki angama lpia.
              💖💖💖
Sai kunji gobe
Tnx for reading
I dedicated this page to xee masanawa 💝
Love u all

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now