chapter 17

48 7 0
                                    

England
Khadija ce take ta shirye shiryen tarban su mammy , wato mgnr gaskiya itace she miss them , Bayan tagama ne ta xo ta shirya musu abinci naji da gani , parlor ta koma kasancewar yau  bt da lectures ,
Airport
Jirgin su mammy yayi landing successfully , gidan su dake England suka nufa inda Khadija ke xaune , gate aka bude musu suka shigo , dagudu Khadija ta fito zta rungume pappy sai Kuma tafara kuka , bayanta yake bugawa Yana hura Mata iska ahankali kar baby yace kiyi hkr Khadija gamu ai ba buqatar kuka , rungume mammy tayi I miss u mammy , miss u more dear , Shiga sukayi ciki , Khadija kice har yanxu tsafta na Nan , eh mana Khadija tafada da sigar shagwaba , shiyasa nake Kara sonki mammy tafada , kowa dakinshi ya wuce sukayi wanka suka shirya , sannan suka dawo parlor abinci sukayi sannan suka fara lbr Nan pappy yake Gaya wa Khadija ai Fatima tayi aure , what pappy aure fa kace , gaskiya bakumin adalci ba shine baku fada min ba ai sai na xo , ke Baki da Hankali fa mammy tafada , Pappy yace ai shiyasa bamu fada Miki ba , yanxu fa satin ta daya dayin aure , Kuma Kinga kina exams ko ba hk. Ba , eh haka ne Kuma , Allah yasa dai tana lpia Ina ji ajikina kamar hankalin sister Fatima baya kwance , mammy tace hmmmm Nima Khadija hk nakeji ni tsoro ma nake hakkin yarinyarnan yafada Kan mu , dakinga Fatima xaki ga alamun tana cikin damuwa Kuma ta rame, gaskiya mammy bakuyiwa sister Fatima adalci ba , d only daughter u have Amma kun hanata farinciki agidan ku yanxu ma anan din hk Khadija tafada tana Mai Jin tausayin Yar uwarta , Khadija kinyi gaskiya pappy yafada , sbd hk ne nayanke hukuncin mallaka Mata duka dukiyata da kaddarorina Amma Banda Nan gidan da Kuma dayan gidan da ke borno , Khadija tace Amma pappy miyasa banda su yace nariga na mallaka Miki su ki siyar ko ki aje duk daya ne , sannan Kuma I will credit u account with 5 billion  dollars sauran kudadena na barwa Fatima , pappy miyasa xakayi hk tun yanxu , kawae dai ai dama Dan ku na Tara dukiya Kuma yanxu kun mallaki Hankalin ku sai ku cigaba dayi , idan Allah yayi min tsawon Rai xan fara Dan Karamin kasuwanci , mammy na ta mallakawa Fatima komai da komai nata sannan Kuma ta ware 2 billion for u Pappy yafada , kuma munyi signing duka takardu Sannan Kuma kudina duka kafin nabar kasarnan xan tarasu na turawa Fatima account sauran Kuma xankira kotu nagaya musu duk kudina na yarinya tane abata Incase idan rai yayi halin sa , pappy Dan Allah kadaina ma mgnr Nan xakuyi  Rai har sai kunga jikokinku , Allah yasa mammy ta fada.

India
Bilal ne da feenerh suka fita gurin saka feenerh school akayi saa Kam baa rufe daukar sababbin dalibaiba aka dauketa , sannan aka Basu uniform din school din da komai da komai , sannan suka dawo gida , yumna tace blood har kun dawo , eh wlh school din tayi kyau so Masha  Allah , feenerh tace gaskiya daddy abarni na xauna Nan India tamin dadi sosae , to feenerh duk abunda kikeso shine , xuwa tayi ta rungume shi I love u dad , lurv to feenerh , yumna tace kudai kuka sani  , yarinya sai balain iyayi sai kace diyar turawa , Bilal yace kinga yumna kifa kiyaye ni to feenerh me Cece idan ba baturiya ba , yumna tace ummm☹️ ku xaku Kai su idan kayane ni Kam kunga kwanciya ta , blanket taja ta lullube abunta ., Feenerh kema ki kwanta , to daddy kaifa , aa feenerh daddy xai Kira kiyi barci sannan ya wuce , kwanciya tayi , da tayi barci yatashi yumna tashi ki rufe daki tashi tayi tace Kai blood saida nafara barci xk tada ni miyasa tun daxu bk tafi ba narufe, Bilal yace jimin ke , ya baxan tsare yata tayi barci ba , tace da can ai bakai kake tsareta ba , dariya yayi.sannan yace yau nayi raayi sai da safe ki shafa min kanta , rufe kofar tayi.
Nigeria

Nigeria

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now