chapter :49

40 7 0
                                    

Dagata Yayi sama yace daga yanxu ko tafiya ban yarda kiyi da Kanki ba, kallonshi tayi , hmmm waya ce mk baxan iya tafiya ba Fatima ta fada , ai basai xaki iya ba , I ba sai an fada min ba Ni nasani ya fada Yana kokarin saka ta ciki mota , xa gayowa yayi cikin motar , hannunta yah Kama ya riqe , sannan ya Fara driving , Fatima tace bilal abubuwa da yawa sunfaru Dani wadanda suka fi wannan cikin , Kuma na iya tafiya da kaina batare da kowa ya daukeni ba , Ni dama nasaba basai an daukeni ba tun Ina karama , ballantana yanxu da nake da girma har ma Ina kokarin kawo wani yaro duniya na kula da shi shine xk ce basai an fada mk ba kasan baxan iya ba , juyo wa yayi ya kalleta Fatima wannan daban be yanxu kina dauka Abu Rai ne cikin jikinki , xaki iya rasa rayuwar ki Koh Ta jirin iDan baki kula ba , Dan hannunta da yake gafe ta daura Kan na Bilal da yake riqe da hannunta tun daxu , parking motar yayi gefen titi ,kallon shi tayi irin lafiya ,Fatima xan iya jure wa iDan Ni na riqe ki Amma baxan iya jure feelings Dina ba iDan ke Kika riqe Ni , xamu iya yayi hatsari sbd yanayin da nake ji, kallon shi tayi sannan tayi murmushi sai Kuma ta canxa fuska kamar ba ita tayi murmushin ba , u better get use to it , sannan kana mgnr rasa Raina ko na jariri , me and my baby were just given second chance to live, tun kafin muyi aure my life was in danger , I my self was under probability , so now am given second chance , and my  baby too, this is her second chance , I did miscarriage before , hk da tace yasa Bilal ya ji duk ba Dadi iDan Bai manta ba he was d reason for d miscarriage , Fatima plsssssss don't say that that was then , we have to face d present not past , ohk Bilal am sorry if I feel offended , daganan sukayi shiru , suna cikin tafiya tace husbeey kifi nake so , kifi Kuma Fatima ,eh kifi , yawo suka dinga Yi dakyar suka samu kifi sbd dare yariga yafarayi , suna shigowa cikin gida ,yadagata sama ,kallonshi tayi she thought ma baxai dauke ta ba , shigowa yayi da ita gida dakin ta ya kaita , sannan yayi kissing dinta take care let me fresh up ,ohk husby bye , fita yayi , tashi tayi tayi wanka ta shirya cikin riga purple gabanta anyi mashi rubutu da stones  pink ( I need u close to me) wando ta saka black , she look sexy ,masu karatu abun ba'a cewa komai , fitowa tayi daga dakin , wucewa tayi 2nd floor gurin duba Bilal tana bude dakin fitila duhu tagani sosae cikin dakin , ahankali ta Fara bin bango , jitayi an dagata sama kawae sai ga fitalar wasu flowers suka Fara xubowa a jikin su , surprise tafada in an excitement tune , I love u mummie were all written on d wall in a stylish way ,with lot of love symbols , Fatima was so happy , Fatima tnq I for been a wife to me , soon to be mummie to my children , can't wait to see that day , daura ta yayi Kan gadon , I know u are   hungry , abinci ya dauko  ya Bata taci sannan tashiga toilet wanke   bakinta, xuwa suka suka kwanta , .
Khadija kwance take tana juyi , cikinta ciwo kawae  takeyi mararta kamar xata fashe miqewa tayi Amma Ina ta ma kasa Koda mota kafarta , kuka tafarayi , mijinta da yake kwance gefenta ne ya tashi ,me yafaru khadija. , Cikina ta fada tana kuka, mukullin mota ya dauka da sauri ya daga ta cak ,xuwa asibiti , direct labour room aka Shiga da ita , khadija Allah ya saukeki lpia ya fada sannan ya tsaya bakin Kofa , yanxu cikin dare ne was xai Kira , addua ya riqa Yi Allah yasauuke ta  lpia. , Yana tsaye likitan ya fito yace Mishi congrats u have a new born boy , shaking hands sukayi sannan yace tnq doctor , Shiga yayi ,ya rungume ta khadija congrats , tnq kabeer , karbar jaririn da aka gama Yi wa wanka yayi rungume shi yayi sannan ya mishu huduba da Muhammad Bayan ya Mishi Kiran sallah cikin kunne ,miqa Mata shi yayi sannan yafita dama daxu  da suka dawo daga gurin su yumna ya siya was jaririn kamar yasani Bai ma da su ba duba agogo yayi yaga yanxu hudu 30:00 , that mean 4:00 am na safe ta haihu , bude boot din yayi ya dauko kayan ya Kai aka sakawa jaririn , fita yayi yajira akayi Kiran sallah ,sannan ya Kira Bilal ya sanar Masa kanwarsa ta haihu , xuwa Bilal yayi dama shima fitowar sa kenan daga masallaci , Koda yaje anyi discharging din su , daukar khadija yayi da yaran xuwa gidan shi shikuma kabeer yaje Kai dauko musu kaya , Bilal yace haihuwa yaqin Mata , Kai da Bari uncle wlh I thought baxan tashi ba Kai kaji Wai , Ina fa xanji tunda ba Fatima bace yafada Yana shafa fuskar jinjirin , Muhammad Allah yara Mana Kai .
Fatima kuwa Bayan angama sallah wanka tayi tashirya , parlor ta dawo tana jiran Bilal Amma bai dawo ba , wayar shi ta Kira amma Bai daga ba wani abun da Bata saniba Bilal ya saka wayar silent , karar mota taji wato Bilal fitama yayi , shigowa yayi dasallama ta kyale shi ,haba my wife yada fushi ke da na kawo wa abun Alkhairi , dai dai lkcn khadija ta shigo riqe da baby a hannunta , kallonta takeyi ,har ta xo kusa da ita miqa mata jaririn tayi tace 3rd son dinki (meaning feenerh ce first one , sae babyn yumna Mai suna Fatima ,da Kuma Muhammad wannan kenan ) karbarshi tayi Bata San lkcn da hawaye suka fara xubo mata ba , shafa Kan yaron tayi albarka ta samishi sannan nanny ta fito ,Nan dai suka dinga lbr nanny ta karbi Muhammad ta sake Mishi wanka.

.            💓💓🌹🌹
Sorry for not updating yesterday I was so busy that's why.

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now