chapter 5 - fatima

50 6 0
                                    

Akwana Atashi ba wahala , Fatima is earn her degree 4 years, she intense training at medical school 4 years ,recidency  3 years , she is now on the final step that's the fellowship for 2 years she's done with the first year , Wanda yumna batayi fellowship ba , sbd , after completing residency ,a doctor ,which is what u will be at the point , may finally choose to begin his/ her practice . other doctors who are in rush might want to expand their education and skill. Yumna Bata bukatar expanding , Bilal ya bude Mata asibiti , Fatima na shirye shorten gama training Wanda iyayenta suke ganin kamar ba krt takeyi ba , su gani sukeyi da na miji suka Haifa da yanxu yazama doctor , su Basu yadda diya mace zata iya xama doctor , wannan ne dalilin da lilin da yasa suka tsani tilon yarsu , and beside I see no reason da uwaye xasu saka yaran su dole yin krtn da Basu iyawa , Fatima mace ce da ba na Miji kamarta. Brain dinta is very sharp , she's very hard-working , dawo wata kenan tana Shiga ciki taji pappy yace keeh xo Nan, xuwa nayi na durkusa kasa , pappy Ina wuni na fada , da ban wuni ba xaki ganni , shiru nayi bance komai ba , mammy ce taxo ta xauna kusa da pappy , dagowa nayi xan gaidata ,kawae ta katseni , bana bukatar gaisuwar rike abunki inda sabo na Saba yanxu shekara 25 kenan ana hantarata , Pappy ya gyara murya sannan ya fara mgn , asibiti na Nan na Gina Miki daga Ranar da Kika kawo cigaba da dauka ka acikin wannan asibitin Kuma kikasa tayi suna to xan yarda ke ba me rauni bace Kuma xan karbe ki a matsayin yata , sannan Kuma Ina shaida Miki cewa xan aurar da ke Nan ba Dade wa da mutumen da kowa yasani Wanda yayi suna a fadin Nigeria dama wasu saura kasashe , ya kusa dawo wa Nigeria sai ki shirya da yadawo xai kawo Miki xiyara , sannan Kar ki Mishi rashin kunya ko rawar Kai ,ji tayi kanta nasarawa yanxu ya xatayi da asad , sun fara soyayya ne last 3 years da suka wuce oh my God , kallon Pappy ta tayi , yace eh ai kin jini , eh pappy naji ka , ohk tashi ki wuce ok pappy Allah ya huce gajiya tashi nayi na wuce dakin , Ina Shiga daki waya na Naji tana ringing ASAD nagani gabana ne yayi wata irin faduwa muryata na gyara sannan na dai-daita natsuwa ta , hello pretty , hello asad yahkk alhmdllh , yace hope kin Isa lpia , nace eh ohk to dama nskiraki ne naji lpiar ki , murmushi nayi Wanda har Asad yanajin sautin shi , tnq asad na fada sannan na kashe wayar , xaunawa nayi Ina tuna nin Asad , munyi spend almost 3 years tare Muna dating Amma banta Jin Koda sonshi axuciya ta ba I just take him as a friend he know that but he never give up thinking one day I will love him  but yanxu gashi pappy ya Shiga tsanin mu , Ina tausawa Asad sbd duk pappy yayi notice Asad by my side to he will shoot his head , I have go far away from him am afraid someone will loose his life just because of me, and with that I stand up and fresh up my body , already is time for salat so I say my prayers and pick up my phone , I go through my contact and dial yumna's number , hello Fatima yhkk am fine ya gidan , alhmdllh , gobe xanxo Naga feenerh insha Allah I miss her , ohk toh ba dumuwa da yaushe xaki xo , xan zo bye 5 pm ohk badumawa xamuje taro daddynta ne by 3 na Rana ai nasan by 5 muna gida can't wait to see u , I don't know why but my heart randomly beat twice at d same time da tafada min daddyn feenerh xai xo , surutun yumna ne ta dawo da ni daga duniyar tunanin ta na tafi ohk yumna bye sai na xo ohk bye love u , love you  too , I switch off my phone , sannan na kwanta , sbd as early as possible gobe Ina da aiki sosae , . Mammy ce xaune tare da pappy , nikam Alhaji inajin tausayin Fatima kwanannan , kallon tayi yayi yace , am doing this just because I love her , banaso ta sangance infact ma ni na fiso mace aka da namiji , ni wani lkcn kina ban mamaki idan kina Mata wasu Abubuwan sai kace kema ba mace ba, eh wlh shiyasa nakeso nasamo Mata mijin da xata ji Dadi gurinshi , that's the reason why  I choose Bilal  as her husband kuma nawa baban shi mgn har ya yadda , ohk Alhaji Allah ya taimaka , yace ohk to yanxu dai ki tashi kije ki kwanta ni xan tsaya kallon wani program a wata Tasha , instead of ta wuce dakinta sai tasamu kanta da Shiga dakin Fatima , dakin pink and black ne , labulan dakin black carpet ma da closet din dakin duka black gadonta pink ne dakuma fentin dakin duka pink ne kwance take cikin nighties dinta pink , gashi kanta ma ta daure shi da pink hair band sannan ta nade shi guri daya , barci takeyi hankalin ta Kwance fuskarta dauke da murmushi sleeping beauty kenan , matso was tayi Tasha kanta sannan tayi kissing forehead dinta , I love u Fatima tafada sannan ta ja Mata bargo.sbd sanyi da ya sauka , rufe Mata daki.tayi sannan ta wuce dakin ta , kwanciyarta ta gyara tace Allah sarki Fatima I love u , son kaina yasa ban nuna Miki so ba gashi ana Shirin aurar dake ahk tana tunani har pappy yaxo sannan suka kwanta .
Asuba ta gari mammy da Pappy

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now