chapter :50

43 8 0
                                    

Kabeer ne ya shigo dasafe lkcn Fatima na kwance akan cinyar Bilal , khadija Kuma Tana xaune  tana Shan kunnun tsamiya Wanda nanny ta hada mata , xuwa yayi ya xauna kusa da khaduija , maman Muhammad ya yau kabeer yafada , alhmdllh baban Muhammad khadija ta amsa Mishi , nanny ce ta shigo da Muhammad miqa Mishi tayi sannan suka gaisa fita tayi , gaisawa sukayi da su fatima , sannan suka fara planning yadda sunan xai kasance , kabeer bai bar gidan ba sai 5:30 pm , aunty Fatima can't wait ki Haifar Mana baby , ke timing shiru kiji da Muhammad , hmmm aunty Fatima naso ace su mammy na Raye yau suga jikan su , ke dae Bari khadija Amma karki Damu Baga niba , aini kamar su mammy nake , yes of course hk ne ke kamar su mammy kike shiyasa ngd Allah da yasa nake alfahari da ke.
Yau ya kasance ranar sunan yarinyar yumna , Wanda yarinyar taci sunan Fatima , gurin xuwa sunan Bilal da Fatima sai da suka kusan fada , Bilal xanje suna , aa Fatima ki xauna ki kula da lafiyar cikin ki , nace mk xanje , mace Miki aa ko BK ji bane , aa Bilal bxt ji Dadi ba idan banje ba yh kmt naje , kaga xta ga Kamar Dan ita ba blood sisternka bace shiyasa banje ba , eh Kuma kinyi gaskiya Amma lfyr abunda ke cikin ki fa , he will understand this Insha Allah Fatima tafada tana saka ta kalmin ta , mota suka Shiga driver ya tada mota , rungume matarsa yayi , kallon shi tayi sannan tace gaban mutane BK Jin kunya , eh Mana Fatima kunyar wa xanji ,ai gaban mutane aka bani auren ki , kallon shi tayi tace Amma ai BK je daurin auren ba Dan hk Basu San Kaine mijin ba , oh dai what ever yafada sbd ya halbo jirgin ta, Wai nikam husby ban tambayeka ba Ina raqeeb  , Yana Dubai gurin wani aiki Amma soon xai dawo , Kuma lkcn dawowar da yayi dai - dai da lkcn haihuwarki , ohk Allah ya kaimu Fatima tafada sannan ta rufe idon ta , barci kuma xakiyi , eh Mana ta fada .
Anyi suna angama lfya , Amma Fatima sai da suka je assibiti sbd ta jigata , Fatima next time don't tell me ai bxt ji Dadi ba , Nima baxan ji Dadi ba idan wani Abu yasami lfyr ki ko ta jariri na , toh my Jann ayi hkr , gobe Kuma Kar na ganki kitchen kibar su aunty hassana da mufeeda (matar uncle Hussain ) suyi aiki ga nanny ma , toh naji shikenan kayi hkr , har suka Isa gida Yana mita .
Washegari ranar sunan anci ansha angode wa Allah Bilal ko motsi kwakkwara Bai Bari Fatima tayi ba , da dare yayi kowa yawatse  , harsu aunty hassana .
Akwana Atashi bawahala agurin ubangiji yau su khadija kwanan ta arbain da haihuwa dam hk ne yau xasu koma , Fatima Kam cikinta yakara girma six months Amma kamar 8 month , yah girma sosae , khadija tashigo dakinta aunty Fatima nagama shiryawa abban Muhammad Yana jirana awake toh shikenan khadija , Akara hkr idan mace ta haihu sai anyi hkr , u may see some changes and u may not see , but no matter how try to understand , insha Allah aunty Fatima , turare da kuma wasu kayan gyaran jiki ta Bata sannan suka wuce , ko rakiya Bata masu ba sbd yau bt Jin dadin jikin ta , fita tayi Bilal ta sama xaune shida kabeer wuce sukayi , shi ne Nan ya musu rakiya har mota , sannan yadawo gida , biyawa suka gidan su baba kaduna yumna na gida Bata wuce ba Wai sai next week mijin ta yayi tafiya da tun jiya xt koma , sannan suka wuce gida , baba yanata samusu albarka 🌹.
Tnx for reading . Sorry masu krt am  sick so I won't be able to write long chapter , ina Dan fama da mura , tnx for reading.

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now