chapter 4 - bilal

50 12 0
                                    

Kai tsaye Bai tsaya ko Ina ba sai gidan shi , fita yayi daga ciki motar  , masu krt xanso ku ga irin kyan gida  , gidan yatsaru , a parking lot ma gurin kallo ne motar da ke gurin idan ba Kai 60 ba to 50  , gate din gidan uku ne , sannan Kuma a baking kofar dakin da ake Shiga akwae sojoji 20 ,10 by the left side and 10 by the  oyther hand side , idan xai Shiga xasu yi saluting dinshi , sannan daga gurin kofar akwae mutane biyu da suke bude Mishi kofa , kofar tana da side biyu da Kuma handle biyu , bude Mishi kofar Shiga cikin gidan akayi ohhhhh my God , cikin gidan yafi waje haduwa , masu karatu tsara Muku irin kyan da gidan yayi bata lokaci , inaji sai mugama littafin Nan da bayanan shi , upstairs ya nufa kofar wani daki Naga ya xo bude waya yayi ahankali ya lumshe idon shi yanajin wani irin kamishi da Dadi Yana ratsa shi ga sanyi a. c Yana bugunshi ,kayan jikin shi yafara ragewa sannan ya kwanta kan gado Yana sake tuna muryar Fatima , tashi yayi yace oh god what's going into me Wai , toilet yashiga yayi wanka, he spend almost 50 minutes Bai fito ba sannan , ( I thought ko engine din  Chanxa fata yake amfani dashi , after that his skin is soft enough da basai yayi amfani da wani Abu ba , I think irin kyan da Bilal yake dashi he don't need anything for his skin ) gani nayi yafito gyarawa yayi cikin wando da riga yayi kyau  Masha Allah turare ya dinga fesawa kala-kala sannan ya Danna wani Abu sai ga wata Mata ta shigo , kayan da ke jikin ta suka Tabbar min ita din Mai mashi abinci ce  , sir ur food is ready since , Sannan ta juya tafita saukowa yayi ya xauna dinning room , abinci yaci sannan ya dawo parlor ya kunna kallo Yana tattaba waya, around 4:30 Bayan yayi sallah laasar , ya tashi ya fita Kai tsaye office ya nufa suna da meeting by 5:00 ,bayan sun gama ya tsaya signing ma wasu takaddu shine Bai bar office ba sai 10 after 7 , gida ya koma Kai tsaye , wanka sake Yi sannan yasaka jallabiyya ya dawo parlor yaxauna wani Abu Naga yadda na irin na dazu sai ka Alexandra ta fito , I need coffee naji ya fada , in few minutes sai gata yadawo da coffee Mika shi tayi sannan tace sir ur dinner is ready , kallonta yayi yace am ohk with d coffee u can pack the food , ok sir tafada , sannan ta juya ta fara kwashe abinci , shikuma Bayan yagama yasake dannan wani abun Anna na yanxu ba irin shi bane sai ga wani namiji ya shigo Jonathan have this cup , karba yayi sannan ya fita,  tashi yayi yakoma daki kayan jikin shi, sallar Isha yayi , sannan  ya rage xuwa kayan barci lkcn  karfe 8:30 waya yadauka yah Kira yumna , hello blood , naam blood Ina wuni lpia qlau yafada , yauwa Ina feenerh yasake tambaya , gata Nan xatayi barci ,tun daxu take fushi Wai daddy ya manta da ita , oh god bani ita yafada miqawa feenerh akayi , hello my baby wayace daddy ya manta da yarsa , turo Baki tayi tace to ba Kai bane tun daxu ina jiran ka ba Amma baka Kira ba , yace kiyi hkr daddynki aiki ne ya Mishi yawa duk ya gaji , yah kike tace lpia Lau daddy xaka xo gobe yace a a feenerh gobe xanyi tafiya xanje kano , to daddy me xakajeyi kano yace aiki xanje yi, yanxu ki kwanta dare nayi xakiyi lattin xuwa mkrnta , ohk daddy Allah tsare hanya ka siyo min ice cream da chocolate , yace karki damu my little daughter love u , kiyi barci ohk daddy tnq  love u , kashe wayar yayi , yace Allah sarki feenerh inason ki kusa Dani Amma baban ki baida Mata , Kuma shi Bai yadda da tarbiyar Yan aiki ba ballae idan yaje aiki ya barta , lkc yayi da zanyi aure ko Dan ki dawo gare ni, ke kadae ce jinina da nake da aduniya , system Dita na jawo dake gefen locker dake bedside Dina. , Budewa nayi Ina duba pictures din mu nida summayya tundaga na sure har lkcn da ta samu ciki , dukuma last picture da muka dauka Ranar da xt haihu dasafe , kafin ta fara labor  , pictures din feenerh nake kallo ita din photo copy Dina summayya ce sak , tun da aka haifeta mutane ke cewa hk ban taba ganin hk ba saida ta fara girma I think son da nayi was sumayya baxan taba yiwa wata mace Shiba that's why nake Jin son yarta sosae araina , Amma yanxu Kam xanyi sure ko Ina son matarsa ko bana. So kodan feenerh , tunanin nafara yi sai na tuna lkcn da naje kano , naje gurin wani contract na company Dina , she's the sectary of the CEO  in that company and the first time I set my eyes on her naji ta burgeni , da na Mata mgn Kuma I can see my love in her eyes ( love at first sight)  Bayan nagama abunda ya kawo ni company din sai na karbi number , and I ask her what's ur name , sumayya rabi'u ta fara , oh wow nice name I said , and I can see her blushing , hk muka kulla soyayya Kuma yanxu she's no more on Earth am really missing her , ban bancin ta da feenerh ita summayya she's black and she's short , ita Kuma feenerh she's fair and tall she also have point nose like mine so feenerh is more beautiful than her Mom but they still look alike , ahaka na dinga tunanani and before I know it , 11 :pm tayi so I turn off my light and on my bedside lamp , I pull my duvet and say my sleep Dua before I close my eyes , asuba ta gari Bilal.  As early as possible Bilal wake up he took his bath and clean up his body , he dress up and get ready for The trip , after taking his breakfast he get going , house workers clean up the house ko Ina sai da aka gyara.
💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓
Love you all
Thx for reading..............
            💓💓💓💓💓💓

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now