chapter -28

52 9 0
                                    

Da misalin karfe 10:30 Fatima ta bude idonta , ganin ta tayi  kwance akan kirjin Bilal , sai yanxu ta fara tuna abunda yafaru , hannunta ta daura Kan kirjinsa sa , sai Kuma ta   tashi ta fita tana Shiga dakinta ta sakeyin wanka tashirya ,  cikin wando da riga , she look so cute   , tana tsaye gaban mirror nanny tashigo lkcn after 11:00 Fatima yakika tashi lpia qlau nanny , ohk tohm ya Mai jiki nanny ta tambaya, jikin dasauki Fatima tafada , nanny tace   Fatima daxu naxo ba kyanan kina dakin mijinki angama abinci , to nanny ganinan xuwa Fatima ta fada da muryar Jin kunya , Bayan nanny ta fita ne Fatima , ta je dakin Bilal xaune ta ganshi  Yana shiryawa , yauwa fateemah na , xo ki rungume mijinki , miji ko oga fatima ta fada, Bilal ne  ya tashi tsaye ya rungume ta , ya matseta sosae , oya Fatima banbance dakanki , minene banbanci tsakanin oga da miji , ni dai yanxu muje nanny tagama abinci , ohk toh , fita sukayi , dinning room area suka nufa , xaunawa sukayi suka fara cin abinci .
Bayan 2 months
Fatima ce kwance kwanan Nan Bata wani jin dadin jikin ta , xaxxabi mai nauyi take fama da shi , Kuma yanxu tana aiki a asibitin da su mammy suka bude Mata , fatima Wai me yake damunki ne ,me Kake gani , Bilal yace Naga kin rame kinyi fari  , bana Gaya mk xaxxabi nakeyi ba , oh eh hk ne gaskiya ya kamata ki kula gurin duba  kanki , ohk tohm xanyi ni Bari kigani naje nashirya kayana tunda Baki da lpia , a a xan iya hada mk Fatima tafada , ohk tohm ngd fatima   , tashi tayi ta shirya Mishi Kaya kasancewar yau Bilal xai bar kasar xai je London gurin wani aiki sannan xai Yi signing ma wasu ta kaddu baxai dinga tafiya ko yaushe Ya rika dadewa bae dawo ba , Fatima gaskiya xanyi miss dinki , nima xanyi missing dinka , rungume ta yayi ta baya , I love u fatima , love u too my happiness ,  Fatima yah kamata nayi ajiya kafin natafi  , ajiya Kuma a Ina Fatima ta tambaya , a cikin cikin ki mana , murmushi tayi ji tayi  sun fada Kan gado , hk ya dinga tabata Yana romancing din  har ta fara amsawa hk suka dingayi harya Kai ga stage din da yake so , and  finally    they realize ,.  Toilet suka  Shiga wanka sukayi sannan , suka shirya atare , fita sukayi.  , Rakiya ta mashi har airport yatafi , wata daya  bilal xai yi a can ( albashirinku masu karatu , Fatima na da ciki ) a hanyarta ta komawa gida ta ga ana sai da kwakwa , siye tayi sannan ta  wuce gida , tana xuwa parlor ta xauna  , nanny ce ta ce fatima kwanannan na lura Baki da lpia , eh nanny xaxxabi nakeyi , hmmm fatima kenan  Allah dai ya saukeki lpia , ameen yah Allah nanny ku tsofaffin Nan Kuna bani mamaki ace Wai  ace Kuna ganewa idan mutum na da juna biyu , hhhh eh Mana  Fatima ai ikon Allah ne  , ohk nanny ni yunwa ma nakeji  , me jikana yake son ci , hmmm nanny kenan jikanki ba abunda yake so irin shawarma , ohk Bari naje na hada Mishi , Amma kafin Nan yaushe khadija xata dawo, next month insha Allah may be ma Bilal ya dawo da ita fatima tafada , ohk toh Fatima Allah ya dawo dasu lpia. Tashi nanny tayi tashiga kitchen Bata wani dauki lkc ba ta gama , kawo Mata tayi sannan tafara ci.
After one month

England
Khadija ce da kabeer xaune a wani danqareren gurin cin abinci , Wanda yanxu kabeer da khadija sun shaqu sosae Kuma akwae soyayya tsakanin su , kabeer doctor ne , wane siki yake kawo shi England , ita kuma khadija law take Karanta , khadija kin San gobe ne Ranar gama mkrntar ku Koh , yah kamata ace munyi organizing wani party yau to night ,eh kuma hk ne sweetheart , ohk yanxu me xa'a yi abunda xai faru mushirya muje muga yadda xa'a yi ,ohk tohm shikenan .

London
Yau watan shi daya a londan , Dan hk xai wuce cikin garin England , kasancewar gobe ne gama mkrntar su khadija , Kaya na shirya , can't wait gobe tayi sbd gobe xamu dawo Nigeria but I don't know why gabana yake faduwa , koma minene Alkhairi ne insha Allah sbd Ina missing matar shi  , shirya kayan shi yayi , dama feenerh tana gidan shi kusan yanxu satin ta daya gurin Fatima.

Nigeria
Samira ce gurin boka , gafara dai boka , yauwa tsinannan Mike tafe dake , naxo ne akan mgnr bilal , yanxu so nake kasaka Mishi tsanar matar shi , ohk tohm Samira , Amma aikin yana da sauki , buga kasa yayi , yace idan Bilal ya daura kafar shi a Nigeria to xai tsaneta , ohk toh boka so nakeyi na aure shi , Samira aurenki  da shi baxai taba haduwa ba , Amma xaki xama karuwarsa xai maida ki gidan sa da zama , xai dauka ka ki agidan , boka hk ma yayi aini Abu Mai mahimmanci kawae shine mukasance tare ohk toh shikenan kibar aikin guri na , ohk boka godiya nakeyi, tashi tayi ta tafi abunta.

Feenerh xo Nan Dan Allah , kina wahalar da mummy ( mummi ) Fatima ta fada , sbd ta gaji da gudun da sukeyi , xaunawa tayi tace idan kin gaji xaki xo ki same ni , Kinga xamana , xuwa tayi ta Fado jikina , mummy feenerh tafada tare da fadowa jikin ta , feenerh kinyi nauyi fa sosae  , ai ke kike bani abincin da nake kiba idan daddy ya dawo gobe baxai gane niba , ke waya fada Miki daddy Yana manta yarsa , tashi kigani muci abinci , toh mummie tashi sukayi suka ci abinci sannan suka dawo parlor , suna  xaune parlor yumna tashigo kasancewar ta dawo tun last week , da gudu feenerh ta rungume ta i miss u aunty na , I miss you too diya ta , kin dawo gidan daddynki kin bar su mama , fatima ce tace yumna yhkk lpia qlau matar Yayan mu , hmmm yumna ke koh  , feenerh je daki kiyi Wasa mummie xatayi mgn da aunty yumna , toh , xauna sukayi fatima ya Naga kin Kara kyau ,kinyi fari , cikine da ke koh , a a bashi bane fatima tafa , yumna ta Harare ta Sannan tace yimin karya kinsa ba likita bace , dariya Fatima tayi tace shine to , yumna tace kice munkusa Shan suna, hhhh eh kun kusa Amma fa bilal Bai sani ba  ,miyasa toh yumna ta tambaya , so nake sai ya dawo na fada mishi, ohk toh , ai ni yau Nan xan kwana sai muyi aiki tare gobe sai muje tarbar shi , ohk toh yumna Allah ya Kai mu .
                     🌹🌹🌹🌹

Mrs Bilal❣️Where stories live. Discover now