AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗AYSHA A BAGUDO
Page 82
Itama kallonshi take da shanyayun idanunta da suka gama canza kala ,cikin wani irin yanayi ta maida idanunta ta lumshesu Ruf tana mai fizgoshi zuwa jikinta ta rungume shi tsammmm tamkar za'a kwace mata shi.
A cikin mayen bacci tace "where are you going to?
... please kada ka tafi ka barni cikin wannan halin ka zauna tare dani har abada, yayi shiru kawai yana dubanta batare da yace komai ba, sai ma tsurawa dan k'aramin bakinta ido da yayi,gabadaya a frigice yake da ganin yanayinta
" kayi shiru kace min wani Abu mana ""ko baka mgn ne ?
Ya girgirza mata kansa kawai tamkar wani kadangare ko irin tana kallonshi din nan,cikin wani irin sanyi jiki da Sha'awarsa ta shige cikin jikinsa sosai tana goga masa nipples dinta a kirjinshi.
muryarta can kasa ta sake bude bakinta ahankali "please talk to me now ...tana girgirza kirjinsa da hannuwanta , kullun kana zuwa min cikin baccina, ka sadu dani ka wuce ka barni cikin tarin damuwa,
yau kawai ka kasance tare dani to spend the only night wit me please .deeni na gama jin abinda tace yasan bata cikin sense dinta giyar bacci ne kawai ke yawo daita,
Dan hk ya rukunkumeta sosai ajikinsa shima ,
yana sakin numfashi tare da kai Bakinsa tsaitin wuyanta ya sumbata Sannan da kyar ya iya bude bakinsa "what should I do to you now?
Ta sake mannewa ajikinsa sosai tana sake goga masa nipply dinta" stay with me till the only night that's what I won't from you, idan km bazaka kasance tare dani ba ka fada min sunanka kawai ......"meyasa kike son sanin sunana ?
Ta dan bude shanyayun idanunta da suke a rikice tsabar shauki hade da mayen bacci ta zuba masa tana dubansa dasu kana ta maidasu ta lumshe.
" saboda Ina sonka...." bana son abinda zai nisantani da kai ,wanda hakan zai iya zamowa sanadiyar yankewar jin dadin dake gudana a tsakaninmu.
ya sauke naunauyen ajiyar zuciya bai San sanda murmushi ya kufce masa ba , ya matseta tsam tsam ajikinshi ya samu kanshi da jin dadin abinda tace." oh nablah why did you fall in love with me ....? please kada zuciyarki takamu da soyayyata course am not ready for ....sai kuma yayi shr ya kasa karasa mgnr shi. ya zarce da kaiwa jikinta gabadaya kiss yana sake ruda mata jiki da salonsa..
" wayyohhhyyy stop doing this to me please kace min kaima kana sona that's the only thing I won't from you.
Murmushi ya sake yi yana mai sake kamkameta a kirjinshi. "Ok let's be friend's nablah..
yana fadar Haka ya cigaba da ruda mata sansar jiki da sarrafa harshensa ajikinta ta hanyar lasar duk inda harshensa yaci karo dashi.
Tasoma kokarin rabashi da jikinta tana mai juya masa baya ala,mun tayi fushi dashi .
Ahankali cikin mutuwar jiki yabi bayanta da kallo ya dinga ji aranshi tamkar ya barta ya kama gabansa kawai , amman kuma sai yaji ba zai iya aikata hkn ba ,sai ma ji da Yayi zuciyarsa Na wani iri dokawa da sauri ,
Dan ganin abinda tayi.jikinsa a sanyaye ya kai hannushi jikinta yana lalubarta da son juyo daita gareshi amman taki juyowa sai ma janyo pillow dake gefenta tayi ta rungume tsam ajikinta tana fizgar numfashi da kyar .
gabanta ya komo ya janye pillow da karfi ya maye gurbin pillow yana kokarin hadeta da jikinshi taki yarda "uhmmmm ni ka barni tunda you don't have interest on me , please live me alone kuma as from today karka sake zuwa inda nake ,Ta sake runtse shanyayun idanunta gam tana mai kawar da fuskarta gefe yayinda zuciyarta tashiga kai kawo wajen sarrafa kanta, Daga baya ta dawo tana bugawa da sauri, azahirance deeni ke hango yadda kirjinta keyin sama da kasa tsabar tashiga damuwa .
rikota yayi sosai ajikinshi, suka shiga kokuwa dashi, "wlh baki isa hanani zuwa inda kike ba kina matsayin matata ta sunna , dole zan zo miki a duk sanda nake so kuma na gadama sosai suke kokuwa daita.
YOU ARE READING
AUREN SIRRI
FantasyMATARSA CE TAKE ZUBAR DA CIKI BISA WANI DALILI NATA WANDA SANADIYAR HAKA SURUKARTA TAYIWA MIJIN DATA FI QAUNA FIYYE DA KOMAI A DUNIYA AUREN SIRRI DA ME AIKINTA BATARE DA SANINRA BA..