AUREN SIRRI
AYSHA A BAGUDO
Page 79
Gyara hijab din jikinta tayi sosai tare da fito da Zara zaran yatsun hannuta sannan ta soma taka step biyu biyu cike da hanzarinta ta karasa bakin kofar ta bude .
Zeenat ce tsaye ummi da safeena suna tsaye a bayanta sai faman yatsina fuska zeenat din keyi ,domin ta tsani abinda zai had'ata da ganin fuskar yarinya ko a da,ballanantana kuma yanzu da take jin tsanarta ta nunkuwa a zuciyarta fiyye da duk wani abu data tsana a rayuwarta sakamakon ganin da ta yiwa yarinyar da kabeer ,sai faman cika take tana sake batsewa .ganin irin kallon da zeenat din ke aiko mata da shine Yasa gaban nablah faduwa da sauri wanda kusan itama akaron kanta bata son abinda zai dinga had'ata da madam din ..
amman babu yadda ta iya da rayuwarta dole sai haduwarsu takasance as far as tana zaune gidan , da yake Allah yayi nablah da karfin hali sai ta dake tamkar bataji komai ba a jikinta muryarta a sanyaye tace" sannuku da zuwa tare da karbar bakar ledar dake rike a hannu zeenat din ,zata kar'bi handbag din hannuta ne, ta hana ta soma kokarin sanyo kai ciki parlour'n , nablah ta yi saurin koma Daga ciki da baya Dan basu hanyar wucewa .
Daya bayan daya suka shigo suka zauna da kyar suna sauke numfashn gajiyar dake tattare dasu,A natse nablah ta sake cewa " sannuku da zuwa"
ummi ce kawai ta amsa mata da "yauwa nabla sai safeena.. amman ita zeenat kwata kwata ko kallon inda take batayi ba ballanantana ta sakawa ranta zata amsa wanda itama hakan Bai dameta ba .
Nablah na gama fad'ar haka ta juya ta nufi kitchen Dan shirya musu dinning wanda olready tari gada tagama girka musu abinda zasu ci .
sai data shirya dinning sannan ta dawo inda suke tace" ummi abinci yayi ready.
" yauwa nablah sannu da kokari kinji har cikin ranta take jin dadin yadda ummi din ke mata .
ta juya zata koma kitchen taji sautin muryar zeenat" ke.....nabalah ta juyo taja ta tsaya tare da bata dukkan wani attention dinta batare da ta amsa mata ba ,
tunda tasan sunan da take kiranta dashi kennan ko baiwa .
"take this key go and park my logiest in side my car ,ahankali jikinta a sanyaye tasa hannuta ta amsa key din motar ,
ta nufi kofar fita waje ummi dake zaune tana hutawa tace" maza safeena tashi Ki bita ki tayata shigowa da kayan Dan bazata iya shigo da kayan ita kad'ai ba .
cike da natsuwa da nishadi suna hirarsu da safeena suka dinga shigowa da kayan wanda duk kayan da zasu tafi India dasu ne .
yayinda zuwa lokacin tuni zeenat da ummi suna kan dining ummi kadai ke cin abinci sai safeena data zo Daga baya Amman zeenat Zaune kawai take akan dining table Ga abinci gabanta taki ci sai faman yatsina fuska take Dan ji tayi bata ra'ayin abinci .
ummi ta dago idanunta tana dubanta dasu sannan tace " ya baki ci abincin ba ko duk gajiyar ce hk ?
sai data kuma yatsina fuska kana tace" ko daya ummi ,bana dai jin ci ne kawai.
" to a dafo miki wani abun mana ?
ta girgirza kanta ummi ta kada Kai kawai sannan ta cigaba da cin abincinta..
*******
Nablah tsaye a kitchen hannuta rike da plet wanda tuwan shikafa ne gayarta sai mai da yajin data ranbata ciki da magi, ta yanyanka albasa kanana, ta kwashi kayan makulashen da safeena tazo mata dasu , ta fito daga ta kitchen ta nufi dakinta , duk wannan lokacin oga deeni Na nan hakimce kan kujerarsa ya tsura mata idanunshi ta cikin camera'rsa, har tashigo dakinta ta zauna tare da ajiye plet din hannuta da ledar kayan makulashenta ta cire zunbulalen hijab dinta tayi flinging dashi gefe , Tana fidda numfashi Dan gabadaya hankalinta a tashe yake da son cin tuwan daya zame mata jiki yanzu, wanda duk randa ba'a yi tuwan ba ji take tamkar zatayi hauka .
Tana gama ta ajiye tuwon zabura ta Mike tsaye kamar an tsikareta ahankali ta soma Mika da jijiga ilahirin jikinta alamun gajiya sannan ta soma bada step cikin takunta na d'aukar hankali yayinda koina ajikinta ke motsawa .fridge yaga ta nufa ta bude ta dauki maltina da holandia yogurt da zuma ta juye tana cigaba da girgirza jiki tamkar tasan wani na kallonta .
deeni Na nan zaune yana kallonta da rikitattun idanunshi ya tsura ma surar jikinta mai daukar hankali da dagula lissafi ido,
domin duk motsin da zatayi komai Na jikinta rawa yake yi most especial nonuwanta dake cike bamm da kirjinta wani irin zirrrrrrrr yaji tun daga tsakiyar kanshi har zuwa kan joystick dinsa ya Kai hannusa kan joystick dinsa ya dafe yana gyara mata zama da kyau .
ita kam Ina tasan yana gidan ma har yana kallonta sha'anin gabanta kawai take hankali kwance, ta zauna kan bedside ta bude maltinarta ta juye duka cikin cup da zuma sannan ta bude kwalin hollandia Shima ta juye rabi a ciki.
idanunshi kyam akanta har bai son abinda zai masa shamaki da kallonta ba ,shi kam dariya ma abun nata yaso bashi ,
ganin yadda ta tara abubuwa a gabanta tana kokarin turawa cikinta .
YOU ARE READING
AUREN SIRRI
FantasyMATARSA CE TAKE ZUBAR DA CIKI BISA WANI DALILI NATA WANDA SANADIYAR HAKA SURUKARTA TAYIWA MIJIN DATA FI QAUNA FIYYE DA KOMAI A DUNIYA AUREN SIRRI DA ME AIKINTA BATARE DA SANINRA BA..