AUREN SIRRI
AYSHA A bagudo
Page 66
Tsananin tashin hankali ne ya bayyana akan fuskasa ,zuciyarsa ta tsananta bugawa da sauri yayinda duk wata gaba dake jikinsa ta dauki circulating , tsawon lokacin ya dauka a gurin batare da yasan takamaiman abinda yakamata yayi ba.
da kyar yake iya fidda numfashi ahankali zuciyarsa ke raya masa abubuwa da yawa akan yarinyar gabadaya kwalkwaluwarsa ta kasa daukar abinda ya gani ahalin yanzu .
Ya runtse rikitattun idanunsa yana sake jin yadda gangar jikinsa ke sauyawa.
ya kasa cigaba da kallonta idanunshi dake rufe ya budesu fess akan CCTV camera tana nan dai tsaye kmr yadda ya.ganta tun farko sai dai yanzu hannuta rike yake da towel 'tana goge santsar jikinta .
Da sauri yasa hannunsa ya kashe CCTV dan bazai iya cigaba da kallon Surar yarinyar, da a haife ya haifeta .
Sannu ahankali ya dinga sauke ajiyar zuciya tare da fidda numfashi sama sama,jikinsa a sanyaye ya Mike tsaye yana kallon yadda ilahirin jikinsa ya koma , yayinda joystick dinsa ke sake mikewa tsaye sambal....
Take jikinsa ya dauki kirrrrrrma rasa yadda zai yi control din kansa ne Yasa shi kamo lip's dinshi na kasa gabadaya ya datsesu da hakoransa, ya dinga tsotsarsu yana daya sanin kallon abinda ya tada masa hankali yana zaman zamansa .
cikin sanyin jiki ya karasa ya bude wardrobe dinsa ya zaro jallabiya ya zira ajikinsa "sannan ya bar dakin zuwa na zeenat duk da Bai shirya zuwa gareta ba a yau amman ba yadda zai yi da maseefar da tasameshi dolensa yaje gareta .
ahankali yasa hannu ya murda kofar dakinta yashiga ,Byn yayi sallama iya lebensa.
zaune ya sameta gaban mirrow daure da towel tana kwaliyar da ta zame mata jiki " dan ko bacci zatayi sai tayi kwaliya kmr maseefa .
Kallo daya tayi masa tayi murmushi dan tasan tabbas akwai abinda yakawo shi , tunda ta ganshi a irin wannan lokacin ,tasan abinda yake so domin jiya ba yau ba .
Ahankali ta mike tsaye Cike da shaukin soyayyarsa zuciyarta taf da farincikin ganinsa tare da sake kallon yanayinsa.
waje ya samu ya zauna a gefen gadonta hade da lumshe rikitattun idanunshi yana jin yadda giyar sha'awa ke dibarsa .
Takaraso inda yake zaune tare da zama a gefensa har cinyarta na gogartasa .
hannuta ta kai kan joystick dinsa jin yadda take a mike ne yasa ta sake tabbatar da zatonta dan haka bata wani tsaya westing time ba ta soma shafa jijiyar tana lumshe idanuwa, shr yayi kawai yana jinta
Sai dai kwata kwata bai motsa ba har sanda yaji ta daga jallabiyar jikinsa sama tana cigaba da fawa kan jijiyarsa zuwa cinyoyinsa tana shafa gashin dake kwance a cinyarsa.
gabadaya tasoma ruda masa jiki , sosai jikinsa ya yacigaba da kirma take ya sakar mata jiki
hade da cizan gefen lip's dinshi kadan ita kuma sai romancing dinsa take tana kokarin zare masa jallabiyar dake jikinsa shima zuwa lokacin gabadaya ya gama fita haiyacinsa , cikin rawar jiki ya soma tayata cire jallabiyar.
tayi flinging daita gefe har da towel din dake daure a jikinta sai alokaci ya daura hannusa jikinta ya soma juyata yadda ransa keso .
duk da ba wai yana jinta akasan ransa bane Amman hakan bai hana shi yin abinda ke ransa ba ,kusan three hours ya dauka yana abu daya daita batare daya koshi ba , Byn ya gama tara mata gajiya ne ya zare jikinsa daga gareta ya koma gefe yana fidda numfashi,
gabadaya gabobinta ciwo suke ,Dan murmushi yayi tare da runtse idanunshi.
tasoma kokarin mikewa tsaye Dan shiga bathroom ta tsaftacce jikinta , ganin Haka Yasa deeni saurin fizgota jikinsa ta zube akan bed ,Ina zaki nifa ban koshi ba ?
Zeenat ta saki baki tare zaro kananun idanunta Ta karyar da kai kawai alamun gajiya.
A shagwabe tace " wlh my hrt na gaji da dayawa km gabadaya jikina ciwo yake,
Yana jin haka ya hade rai "kefa matsalata dake kennan rakin maseefa.
" kinawa mutun irin Haka ne zai Hannani kara aure ?
Gabanta ya shiga faduwa "haba my hrt Ai duk abin Bai kai haka ba "ok shikennan zo kayi duk yadda kake so dani .
A zuciye yace " A'a bana so ,kije ki rike abinki amman ki sani ba zai yiwu Na zauna dake kadai ba tunda baki da juriyar da zaki iya daukata har yanzu, gara kawai naje na samu type dina inyaso ke km kije da gajiyarki , haba kullun sai kinwa mutun wulakancin akan halalinsa yaja tsaki ,
Tare da sake jin haushin nablah akasan ransa, domin ganinsa duk karfin sha,awartace ta maidashi haka da bai kalli surar jikinta ba may be da sha'awarsa bata motsa irin Haka ba ballanantana wannan Yar rainin wayon taga iyakarsa .
ahankali ta matso kusa dashi sosai tana sake manne masa ajiki "please my hrt karkayi fushi dani .
Yayi shr kawai tare da dan matsawa nisa kadan daita "ta sake matsowa sosai zata kai hannuta saman fadaden kirjinsa dake cike da yalwar gashi .
ya juyo a fusace yana watsa mata wata uwar harara mai hade da mugun kallo wanda yasa zeenat shan jinin jikinta.
muryarsa a kausashe yace "meyye haka ?
cikin dakiya tace" nima Bai isheni bane "
Yayi murmushin gafen baki sannan yace" ai nasan bai ishiki ba kema ,tsabar iskanci ne da iyayi ya saki cewa kin gaji .
"Na hakura dake Ai Kinsa halina Bana son yauki,
Ta narke murya tare cewa "please now I said am sorry,
ya katseta "Bana son damuwa please ya rigada ya fita a Raina .. ta tabe baki kawai hade da zubawa kirjinsa idanu gashin kirjinsa a kwance luf luf..dasu tamkar wani bby "ga nipply dinsa dake kewaye da gashi Wanda suka sake kawata fadadden kirjinsa .
yaja tsaki ganin yadda ta xuba masa ido ya Mike tsaye yasa hannu zai dauki short niker dinsa itama ta daura hannuta a kai ya kalleta a fusace yace" ke.. bansan iskanci fa ko sa'an wasanki ne?
" kinsa Allah bazan zauna ina karar da rayuwata akanki ba alhalin baki da wani amfani a wajena ya fadi hakan yana nuna kansa da yatsan hunnansa .
tasa hannu 'tana kokarin kamo tafin hannushi da sauri ya buge mata hannu ,ta matsar hannuta tana yarfewa saboda azabar zafin da taji ya ratsata. Tarasa yadda zata shawo kansa take hawayen ya soma xuba daga idanunta ya juya zai karasa inda tayi masa jifa da jallabiyarsa da sauri ta zube kasa takama kafafunsa duka tana kuka tana rokonsa "dan Allah my hrt kayi hakuri kayafemin kuskuren dana yi wlh ba zan sake ba.
ya juyo tare da daka mata tsawa yasa hannu ya tureta yace "ki sake ma ina ruwa ,abinda dai nasani ne duk lokacin dana so km n gadamar kara aure zanyi ,ko baki so .
ta hada hannayenta duka biyu tana mai bashi hakuri tana kuka tace " dan girman Allah kamin rai karka kara aure,duk abinda kakeso wlh zanyi maka km daga yau na daina nuna rakina .
harara ya sake watsa mata "me zakimin naji dadi a duniyar nan zeenat?
" ko cikina da kike yi yayin zubarwa ne zasu sani farinciki a rayuwarta?
ya girgiza kai kisan Allah" kanki kika cuta bani ba ya nuna kansa da yatsansa" domin ni zan iya kara aure km Na haihuwa a duk sanda naso, Maganar kin daina raki ,Shima bazance ki daina ba ,nima Allah zai hadani da daidai dani, ke gari zai waya.
"Yanzu ma killa kin cigaba dayin family planning dinki ko yasa baki samu ciki ba?
cikin kuka tace "wlh A'a banayi nima nemar haihuwar nake."
"Ok kima yi kece zaki kwana ciki ai ,tare da daga kafadarsa sannan ya dau jallabiyarsa ya zira ya bar dakin.
kuka ta fashe dashi mai tsananin ciwo da cin rai hade dayin danasanin mara misaltuwa .
Shi kuwa deeni yana fita daga dakin Zeenat dakinsa na downstairs ya shiga .
Washegari da safe
Nablah ta shiga dakin Zeenat domin gyara part din.
Byn ta gama gyara koina a tsanake ,ta dubi Zeenat dake shirin fita 'cikin wata haddaden less mai shegen kyau tamkar ba itace ta kwana kuka ba .
Thanks" aunty Zeenat nagama zan iya wucewa ko akwai sauran aikin da zan miki ta fadi haka ne sbd sanin halinta ? Zeenat Tayi banza daita tamkar bata san da ruwanta ba , ganin haka yasa nabla kama hanyar fita daga dakin .
A banzace ta juyo 'tana Kare mata kallon Cike wulakancin da , kaskancin sannan tace "ke...baiwa dawo nan nabla taki juyowa , ke Dan ubanki bada ke nake bane?
daidai nabla ta daura hannuta kan handle din kofar ta tsaya cak batare da juyo ba , sai yamutsewa da zuciya Tayi , da 'tana da halin rama abinda wannan banzar matar Tayi mata da ta mata zagin fitar arziki ,ahankali Zeenat ta Tako har inda nabla ke tsaye "Dan ubanki ba da ke nake magana ba ?
nablah ta hadiye wani abu daya tsaya mata a wuya sannan ta zubawa Zeenat ido kawai batare da tace mata komai ba .
Tasa hannu ta damki wuyan nabla " Dan ubanki wasa nakeyi dake ,duk fa wani take takenki da karewa mijina kallo da kikeyi Ina sane fa?
kallonki kawai nake sbd darajar ummi amman zaki gane kurenki duk randa ummi ta bar gidan ta jawota kiiiiii tare direta gaban wasu kaya ta watsar daita "natsaneki kwata kwata bana kaunar Na bude ido na ganki ,km kar Na sake ganin tsakanina ko inda nake ,dauki kayan nan ki kaimin bedroom dina Na kasa km ki gyara mishi Stupid kawai .
, nablah ta dinga kallonta tamkar tana kallon wata halitta ta daban ,Ahankali take fidda numfashi tare da tmbyr kanta "Anya Kuwa matar nan Na da hankali kuwa ?
" me take nufi dani ? Sai da Zeenat ta buga mata wata uwar ashar sannan Nablah ta Mike tsaye yayinda zuciyar ke mata zafi tamkar ta mutu ta huta haka ta dinga jin zafi a kirji.
jikinta a sanyaye ta dauki kayan ta rungume ajikinta ta bar dakin ,
Tana jan kafafunta bbu abinda takeyi sai kukan zuci Tare da jan tsaki a ranta ita kadai tasan halin kunci data tsinci kanta ciki lokaci da Zeenat ke xuba mata ruwan rashin mutunci
Wacce irin mata ce wannan?
Ita komai zata sa mutun sai tayi Na marasa hankali da tunani .
Tana tafi 'tana jan tsaki tare da zagin Zeenat a zuciyarta har ta shiga Bedroom din deeni batare da tasani ba.
tana shiga dakin Tayi jefa da kayan hannuta dayake akwai duhu Sam bata lura da deeni dake kwance ba tawani yuyi tana sake zagin Zeenat din a ranta , tare da cire hijab din jikinta tayi jefa dashi kan bed suka fada akan fuskarsa daga bisani ta nufi swich light ta kunna wutan dakin haske ya gauraye dakin gabadaya karaf idanunta suka sauka akan bed .
Deeni ta hango kwance yayi matashi da hannuwansa duka fuskarsa na lullube da hijab dinta datayi jifa dashi akan gadon.
take ta zaro idanunta waje 'tana rufe bakinta da hannuwanta duka jikinta ya dauki rawa tasoma ja da baya 'tana neman hanyar gudu .
ahankali yasa hannu ya cire hijab din dake kan fuskarsa ya jefa mata batare da ya bude idanunshi ba ya fara magana cikin sanyi murya sai kace mai koyon magana.
" hey what' are you doing in this room ?
in low voice ,da in ina tace" I'm ... I'm sorry sir.. I made a mistake is aunty zeenat send me......
"common short up ur stupid month there I don't won't here any excuse from you just parks ur stupid things and leave the room .. ..
atsorace ta soma tattara kayan jikinta ta bude kofar ta fice dan tsananin rudewa da tayi yasa ta manta Inda zata dosa tabi wata hanya da daban wanda tunda tazo gidan bata taba sanin ba .
anan tasamu waje ta zauna tana fidda numfashi sama sama sai daga bisani ta Mike tsaye ahankali ta soma tafiya ashe hanya ce mai bullewa BQ can ta hango laraba tana aikin shanyan kayanta taji dadin ganinta Sosai.
ta karasa har inda take 'tana murmushin ganinta dan gaskiya bazata iya maida kanta ainihin main falon din gidan ba .
Laraba ta bar abinda take ta zubawa nablah idanu kawai tace "ke kuma daga ina haka na ganki wujiga wujiga ?
nablah ta sake yin murmushi tana mai boye tsoro dake tattare daita ,tace 'wlh aunt zeenat ce ta aikeni dakinta so gabadaya ta rudar dani shiyasa ma narasa takamaiman dakin nata shine na biyo tana nan amman bata sanar daita ta shigar dakin deeni ba .
Laraba tayi dariya "kai nablah yanzu dakin aunty zeenat din ne baki sani ba?
Nablah ta girgiza mata kai "ok to muje na nuna miki tare suka jero laraba nata tsokanar nablah doguwar tafiya sukayi sannan taga sun shigo main parlour laraba ta nuna mata dakin aunty zeenat na kasa
sannan ta juya.atsorace ta shiga dakin taga komai tsab sai kamshin ke tashi ta koina ta lallaba ta ajiye kayan akan bed dinta da sauri ta gyra abinda abinda baza'a rasa ba Dan dakin bawani dirty yayi ba , tabar dakin ta haura sama ta shiga dakin ta, dan can ne zai fi mata saukin shiga akan takoma parlour
tana shiga dakinta tayi jifa da hijab dinta kan gado tasoma zance zuci "wai garin ya'ya naje wannan room din ahankali ta soma cewa gaskiya na gaji da zaman gidan nan dama area estate din gabadaya
ya fitar mata arai.
gashin tun zuwanta gidan sau daya suka yi waya da auntynta ,tun daga lokacin basu sake yin magana daita ba.
taja tsaki tace "kai bazai ma yiwu ba wlh yakamata zuwa yanzu nasan iya adadin kwanakin dazan rinka kai ziyara gida domin bazan iya daukar tsawon lokacin batare dana sanya yan gidanmu ba a idona ba .
" inda munayin waya akai akai ne ma da sauki ,
muddin ba zan dinga commincating da yan gidanmu ba ba zan iya cigaba da zama dasu ba wlh .
Ta bangaren deeni kuwa nablah na fita yaja tsaki "ko uban me yarinyar nan tashigo yi a wannan part din nawa "oho" bana jin natsani mutun kmr yadda na tsani yarinyar nan Sam bana son ganinta a inda nake duk lokacin danayi arba daita sai naji gabana yana faduwa ,take yaji zuciyarsa na wani irin dokawa da sauri.
ya tashi zaune tare da jingina bayansa da jikin gadon ya runtse idanunshi yana jin yadda zuciyarsa ke dokawa da sauri yayi shr kawai yana son yasan dalilin dayasa yake jin faduwar gaba a duk sanda yaganta ko ya tunata ..
MMN SUDAIS CE
YOU ARE READING
AUREN SIRRI
FantasyMATARSA CE TAKE ZUBAR DA CIKI BISA WANI DALILI NATA WANDA SANADIYAR HAKA SURUKARTA TAYIWA MIJIN DATA FI QAUNA FIYYE DA KOMAI A DUNIYA AUREN SIRRI DA ME AIKINTA BATARE DA SANINRA BA..