AUREN SIRRI EPISODE 85

285 12 0
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 85

Cikin wani irin shauki Na fitar hankali ya fixgota 
ta fad'o saman fad'ad'd'en qirjinsa mai cike da yalwar gashi , hancinta ya sauka daidai inda yafi jin  kamshin turarensa  , Wanda tun sanda ta kabbarta sallah ya cire rigarsa da single dinsa.

  lumshe shanyayyun idanunta tayi  saboda dadin  kamshin turarensa data Shaka mai sanyi  da tada  sha'awar diya mace.

     Yawo ya shigayi da laulausar hannunshi a sansar jikinta yana aika mata da sakoanni salonsa masu gigita mutun ,sosai ya shiga  romancing dinta ba tayi yunkurin dakatar dashi ba saboda zuwa lokaci itama tana so  kuma tana  jin dadin irin abinda yake mata.

fuskarta ya hayde da nashi ,idanunshi Na cikin kwaryar idanunta , hancinsa Na gogan nata, bakinsa daf da nata suna fuskantar juna, sosai yake busa mata hucin numfashinsa a fuskarta tare da cire mata hijab din dake sanye a  jikinta ya ajiye gefe.

Gurin cire hijab din ma sai daya ta'ba wasu wuraren da yasan tana jin dadi a duk sanda yayi hkn ,Taja ajiye zuciya da kyar ta sauke , yawo  Ya shigayi da harshensa kan lips dinta Na sama dana  kasa kafin Daga baya ya had'e bakinsu guri d'aya ya shiga tsotar bakinta, sai daya Sha bakinta son ranshi sannan ya sakarmata lips yana sake fesa mata huci numfashinsa mai zafi da kyar  ya iya   bud'e bakinsa Ya fizgo mgn" gida kike son ?

Jikinta a mace ta lumshe masa shanyayyun idanunta alamun eh .

baki son gidan nan ?

Nan ma idanunta ta sake lumshe masa Wanda suka gama canza launi tsabar fellings din dake dawainiyya  a jikinta

Yayi shiru kawai tare da tsura mata rikitattun idanunsa  batare da yasan abinda zai sake ce mata ba.

a hankali ya birkito daita upside down suna fuskantar junansu, wani irin naunauyen ajiyar zuciya ya sauke sakamakon tudun nonuwanta daya tukare da  kirjinsa , wani irin yanayi ya tsinci kanshi mara misaltuwa,bai sanda ya rungumeta tare da manneta da kirjinshi ba  , tudun nonuwanta ajikinshi ya qara rikitashi da rudashi 'cikin mutuwar jiki  ya kai bakinsa Yayi kissing din saman dukiyar fulaninta .

wani irin shock ta dinga ji  ajikinta, ta kauda fuskarta gefe   tsabar kunyarsa data ji ya saukar mata cikin lokaci guda ,ya dinga kallon jikin  yarinyar da a haife zai iya haifarta ,cike da natsuwa yake shashshafa mata jiki da rud'a mata   sansar jikinta.

so yake ya mantar daita komai dake 'cikin duniya gabadaya tare  da dasa tunaninsa 'cikin Brain dinta  , duk inda ya taba ajikinta taushi  da santsin yake ji Wanda hkn ke sake birkita masa tunanisa akanta .

Taushin fatar  jikinta kwata kwata ya bambamta da jikin ya'ya talakawa ,talakan ma  kamar malam salisu ......

  ciki wata irin kasalliyar murya me tattare da shauki , ya kira complete name dinta "na..bee..lah..........
Wanda bai sanda sunan ya fito Daga bakinsa..

yadda taji ya kira complete name dinta ne ya sake   kashe mata jiki ahankali ta juyo da fuskarta tare da maida shanyayyun idanunta cikin nasa tana kallon cikin kwaryar idanunshi da suke a rikice  tare da jin wani irin shock a sansar jikinta .

da mamaki da dinga kallonsa duk da tasan haka sunan nata yake Amman bata ta'ba jin Wanda ya iya sarrafa harshensa gurin iya Kiran sunan ba tamkar yadda ya kira din ba .

Abinda ya shiga bata mamaki da al'ajabi daman yasan complete name dinta Amman kullun yake kiranta da ke......

"me yasa .....
sai kuma yayi shiru yana cigaba da kallonta tare son yin nazarin abinda zai ce ,dan baya son Yayi abinda zai kwabsawa kanshi .

AUREN SIRRI Where stories live. Discover now