AUREN SIRRI EPISODE 73

265 15 1
                                    

AUREN SIRRI
     



AYSHA A BAGUDO



Page 73



Duk yawan  ruwan da ummi ta dinga watsawa nablah bata farka ba asalima ko motsawa batayi ba .

hankalin ummi ya kai kololuwa gurin tashi batasan lokacin data isa Inda nablah ke kwance ba ta rugumota  gabadaya ajikinta tana jijigata tare da kiran sunanta.
" nablah.. !!nablah !!
"pleas nablah ki tashi still shr km  bubu wata alamar numfashi a tare daita ummi ta tsorata da ganin halin da yarinyar mutane take ciki .

"agigice ta dauki wayarta ta soma neman layin DEENI kira daya ya dauka yana cewa" first lov.....
ummi ta fashe da wani irin matsanancin kuka  sannan tace" kai wato kana can kana lamarinka kabar yarinyar mutune 'cikin halin ha,ulai to wlh kazo Dan ubanka dan ka kashe yarinyar mutane sannan ta ajiye wayar batare da  ta katse ba ta cigaba da jijiga nablah tana kuka da kiran sunanta  .

Ba'a yi cikakken min shabiyar ba sai Ga deeni ya iso tare da  doctor din dake duba maikanta gidan Allah Yasa  bbu kowa a gidan Zeenat ta tafi makaranta yayinda safeena suka fita tare da laraba zuwa just right .


  a rikece  ya karasa shigowa dakin   idanushi kyam...  akan nablah dake kwance ,sa da zuciyarsa ta buga ya juyo da sauri   yana tmbyr ummi wani halin take ciki .
ummi ta dubeshi tare da  watsa masa wata uwar  Harara  shi kansa  ba zai iya cewa ga  irin rudani daya shiga ba sanda ya shigo dakin  yaga  halin da yarinyar mutane take  ciki .

ban da ambaton sunan Allah bbu abinda yake a kasa  zuciyarsa  ya kasa  cewa komai Sai nuni da yayiwa likita  data soma yin abinda ya kawota.

domin  ji yake  Ina ma kasa ta tsage  ya shige ciki  ya huta da wannan abun kunya daya aikata
hakika bakaramin aika aika ya aikatawa yarinyar ba.
gyaran muryar da doctor  din Tayi ne  ya dawo dashi daga duniyar tunanin daya afka Na wuncin gadi .

"Dan Allah kataima kai kamin ita xuwa  dakin kasa na samu damar dubata inji cewar doctor .

deeni dake tsaye tamkar an dasashi  Sai lokacin ya dawo 'cikin natsuwarsa  Take suka sake  hada ido da ummi kallon kallo suke yiwa juna 'Ahankali' yayi nodding kanshi kasa tsabar kunyar data rufeshi  , da taimakon ummi doctor ta samu ta soma duba nablah ,
still idanun ummi Na kan DEENI ta kafeshi  da idanunta tana mamakin abinda yayi ...

doctor ta dago   Tana  duban  ummi tace "gsky madam wannan abu yayi tsanani da yawa gashi Ni yanzu banida kayan aiki a hannuna km Na duba nan  bansamu abubuwa da zan mata amfani dashi ba ,amman Mafi sauki Ku tafi hospital mafi kusa daku .

deeni ya tsareta da idanushi   yana mata wani irin duba Na tabin hankalin kana  a hassale yace " ke wace irin stupid doctor ce da bata san kan  aikinta ba?
" I think  doctors suna yawo da kayan aikinsu  ne shine ke zaki zowa mutane empty hands mtssss yaja tsaki ummi  na gama jin abinda doctor tace ,
ta kira direbanta tana kokarin daukar nablah , cak deeni Yasa hannushi  ya dauki nablah cike da sauri ya nufi motarsa daita daidai lokacin da  ummi ta karasa fitowa tana kira sunanshi deeni .... ya tsaya yana jiran jin abinda zatace.. "kai min ita bayan
motata, da hanzari ya kaita bayan motar ummi ya kwantar daita ummi ta shiga da sauri deeni ya ma zagayo ya bude gidan gaba zai shiga .

a fusace ummi ta dakatar dashi"  don't try to enter into this car  I don't want see you in it
,a rude deeni  ya kyame tamkar Wanda akayiwa wanka da ruwan sanyi  yana  kallon ummi jin kalmar data fito daga bakinta tuni jikinsa ya kama rawa rawa ya sauke   Idanunshi kan fuskar nablah dake kwance tamkar wata  matacciya .


cikin rawa murya yace" ummi... ummi ba tare zamu tafi  ba   deeni ya fadi hakan 'cike da tashin hankali yayinda idanunshi suka gama canza kala tamkar garwashi  ...
"Kule What are you wanting for   driver me to  bankole hospital inji cewar ummi deeni ya bude baki zai sake yin mgn kennan   Kule  ya figi motar  da gudu yana danna hon  da karfin gaske har securities din dake bakin get din estate  suka Mike tsaye cirko cirko ..


Da sauri deeni yashiga motarsa.. sule yaja suka bi bayan motarsu ummi lokaci daya ummi da deeni sukayi parking .

deeni ya bude motar da sauri ya fito batare da ya tsaya sule ya bude masa ba Ya shiga reption tare da wata doctor suka fito deeni ya sake daukar nablah yayi ciki daita ya direta a matanity .


Doctor tare da wasu nurse guda 2 suka soma bawa nablah   taimakon gwagwa doctor tace" deeni yayi musu excuse sannan ta bude kafafun nablah zaro idanun waje  Tayi sbd yadda taga gaban nablah yayi doctor ta dubi ummi da kallon tsoro "madam repy dinta akayi ne ?
Ummi ta bude baki da kyar tace "uhm mijinta ne yayi mata wannan aika aika..
doctor ta girgirza kai kawai tare da soma yi mata  treatment na musamman tace" Sai fa amata stitching a gurin inda haka ba zata iya samun matsala gaba .

AUREN SIRRI Where stories live. Discover now