AUREN SIRRI EPISODE 70

261 13 8
                                    

AUREN SIRRI
     



AYSHA A BAGUDO









Page 70




Mikewa Tayi 'cikin sanyi jiki taje tayo alwala tasoma gabatar da sallar magriba , baita ta  Mike daga kan praymat dinta   ba har sai da Tayi sallar isha'i.


  Kwance take lamo akan gadonta ita daya Tayi shr  hannuta rike da   karamin litattafin garkuwar muslinci, hisnul muslim. 'tana dubawa ahankali  Amadadin abin da take karantawa ya dinga shiga kwalkwaluwarta sai ma wani tunani ne yazo mata Sosai ta afka 'cikin damuwa yayinda  tunanin  duniya ya taru yayi  mata yawa .



Tunanin gida da mamanta da  mahaifinta har ma da ah'linta,  duk shi yafi damun xuciyarta ,ko a wani yanayi  yan gidansu suke cigaba da rayuwarsu ?


Ko  wani hali mahaifinta yashiga lokacin daya dawo gida ya  iske bata nan ?

Allah shine masani ...ta fadi hakan 'cikin zuciyarta 'tana may langwabar da kanta gefe .
  " take nadamar rashin bin umarnin mahaifnta yashigeta, gashi takawo kanta cikin tsaka may  inda ba,asan darajarta da mutuncinta ba" to meyye amfanin zuwanta  neman kudin shiga Jami,a alhalin mahaifinta Bai yarda da hakan ba.

Anya kuwa batayi kuskure   a rayuwarta ba ?
Anya kuwa   ko kudin tasamu zasu mata albarka da take son cigaba da karatunta dashi ?


Ta Dade kwance 'tana tunanin rayuwarta  ganin bbu sarki sai Allah Yasa tabawa zuciyarta hakuri ......Tare da  Mikewa  ahankali tayiwa kofar dakinta key sannan  tashige bathroom with that thinking tayi  wanka
shape shape Tare da dauro alwala gabadaya.

ta fito 'tana goge jikinta da dan karamin  towel din dake daure ajikinta Wanda Bai Ida gama rufe  mata jikinta  ba sosai. Dan kana kallon wasu surorin jikinta a bayyane .
,sai data gama gogge koina a jikinta  sannan  daga karshe taje ta maida towel din  jikin kofar bayi.
Ta dawo gaban mirrow ta tsaya 'tasoma kokarin tufke yalwantaccen sumar kanta gefe" Wanda tsabar yawansa   yasa da kyar take iya  tattarosu  ,Tare da tufkesu gefe daya  domin   tasamu damar  yin bacci Sosai ,dan wani lokacin idan ta tufke gashin a tsakiyar kanta bata tasamun natsuwar yin bacci Sosai.



A Ranar DEENI Bai samu damar sanar da umminsa komai a game da  aurensa da aka daura da nablah ba.
sbd haushin   yarinyar da yake tawainiyya da zuciyarsa km hakan ya samu nasaba ne  da ganin da yayi mata Tare da kabir mai wankinsu  .

Ko yanzu da yake zaune a dakinsa bbu komai ajikinsa facce  dan karamin wando short niker iya cinyarsa  .
  "koina ka kalla ajikinshi gashi ne kwance  sai sheki da daukar hankali suke Tare da  birgerwa  tsabar kyawun halitta da Allah (s.w.a) yayi masa , kwantaccen gashin jikinsa suna kwance luf.luf..ta koina abin  Sha,awa yayinda kan  nipply dinsa dake manne Dass da kirjinshi zagaye da gargasan  gashi , sai yazamo tamkar wani ado ne  akawa nipply din .

DEENI ba baya  wajen kyau da tsarin jiki  shi din cikakken nmj ne guda har da rabi ,wato first class saannan  unique man   abin so da bukatar kowace  macce gashi da mugun shiga rai .
  "kallo daya zaka yi masa kaji yatafi da hankalinka . document ne da file files zube agurin yana kokarin sa hannu acikin takardun dake gabansa , ganin da yayiwa yarinyar dazu da rana  ne  ya sake  fado masa, take yaji gabansa yayi wani irin mummunar faduwa yayinda zuciyarsa  tasoma bugawa da sauri  hankalinsa a tashe yake mamakin da al,ajabin abinda ya sashi jin haushin ganinta da kB dazu .

to meyyesa .... meyesa zanji haushin Dan kawai naganta tare da kB?
tmbyr daya jihowa kansa kennan wanda bashida may bashi amsar tmbyrsa ahalin yanzu .

Ya Dade zaune a dakinsa hade da zubawa takardun dake zube gabansa idanun kawai  so yake  ya gano takamaiman  dalilin da Yasa yake  tunanin  yarinyar da yake ikirarin Bai son aurenta  asalima ya tsani ya bude idanunshi ya ganta near him  .
rasa gano dalilin daya sa yaji haushin ganin yarinyar da kB ne ya sashi sakin numfashi Tare da ajiyar zuciya alokaci guda , tsaki yaja Tare daukar  wayarsa yasoma neman layin Zeenat ,nan ma wani sabon Haushi yakamashi  yaja tsaki ganin kiran na shiga sai dai abinda network din ke Nuna  masa ana amfani da wayar cal waiting .

Haka kawai yaji zuciyarsa Na umartarsa daya kunna CCTV camera dinsa yaga halin da gidansa yake ciki .
Dan ya kwana biyu rabonshi da dubawa.
  dan  Haka bbu wani  bata lokaci ya kunna CCTV camera dinsa Tare da  cizan lip's dinshi kadan yana kallon duk wani   abinda ke faruwa a gidan da mutane dake shige da fice har zuwan sanda  nablah ta kulle dakinta Tare da  tashigewa bathroom.

ta fito ,jikinta daure da towel ta nufi gaban dress mirrow tana gogge jikinta da towel din dake daure ajikinta Wanda ya bashi damar kallon wasu daga cikin sansar jikinta . ahankali yaga ta bude man shafawarta ta lakato ta soma shafawa fuskarta zuwa saman kirjinta dake 'cike bamm....da dukiyar Fulani .
cak yaga ta tsaya tana kallon abinda yafi daukar hankalinsa
, Shima tsayawa kawai yayi  cak..yana kallon manyan bobbo dinta Tare da mamakin  yadda suka sake yin  kyau da sheki ..ba kmr ranar farko da yasoma ganinsu ba .

  cigaba da kallon yadda nonuwanta  ke   sheki da  cikowa  kullun tamkar ana hurasu  take,
Ta Dade tsaye tana karewa  kirjinta kallo Tare da mulkesu da cream km duk sanda ta daura hannuta kan Brest dinta sai deeni yaji wani irin mugun shock from no where ajikinshi .
lokaci guda  zuciyarsa tayi wani irin baguwa da sauri Wanda har joystick   dinsa Bai tsira ba jikinsa ya soma shaking Amman yaki dauke idanunshi akanta sai ma sake kurawa camerar idanunshi da yayi yana sake  kallon yadda take bin sansar jikinta tana mulke koina ahankali .


Bomshort yaga ta dauko ta saka daidai cinyarta da wata yar karamar rigar hamles ko breezy bbu ajikinta hakan yabawa deeni damar hango  kan nipply dinta dake 'cikin rigar suna tsukonoshi , idanunshi kyam akan kirjinta ko kiftawa bayason yi   ta feshe ilahirin jikinta da turaren five eleven tayi tsab daita,
ainihin sihirtaccen kyawun surar jikinta ya sake fitowa muraran  DEENI dake zaune yana kallonta duk  ilahirin jikinsa bbu inda baya rawa yayinda jikinsa ya soma mutuwa yana samun special reaction ajikinsa most especially joystick dinsa dake harbawa da sauri  ya dinga ji tamkar ana watsa masa ruwan tsanyi ne ajikinsa.

Ahankali ya lumshe rikitattun idanunshi ya sake bude fess... akanta  har lokacin tana nan  tsaye gaban mirrow wannan karon ba komai take ba
Sai dai tayi shr alamun tunani 'cikin mutuwar jiki  ya kamo lip's dinshi Na kasa ya soma tsotsa ahankali ahankali   yana ji tamkar ya fixgota ta   'cikin camera  ya soma ganar daita kuranta Nayi wannan shigar datayi .

    bashi dake zaune yana kallon jikinta ba hatta  ita karan  kanta kallon kanta take, tsarin yanayin  jikinta yana matukar birgeta ballanantana cikakken nmj irin DEENI
inda kaga yadda tayi maseefar kyau zaka dauka mai shirin zuwa turakar ma gida ce .

AUREN SIRRI Where stories live. Discover now