AUREN SIRRI
AYSHA A BAGUDO
Page 65
Byn ta idar da sallah magariba tana cigaba da Zama tayi akan praymat , ta cigaba da yin lazimin daya zame mata jiki , har sanda taji kiran sallar isha,i daga masallaci dake cikin gidan sannan ta mike ta gabatar da isha'i tayi addu'a sosai .
abinda ke sake sa ummi jin kaunar yarinyar na shiga ranta kennan, ita din mai yawan ibada ce ko kad'an bata wasa da lokacin sallah,
ahankali nablah ta mike tsaye tana nade praymat, Gabanta ya sakamakon jiyo sautin muryasa yana shigowa hade da sallama
yayinda zeenat ke biye dashi tamkar wata bindi,
waje ya samu kusa da ummi ya zauna yana zuba mata shagwaba tamkar wani karamin yaro .
gabadaya kamshin turarensa yacika koina a dakin , ummi ta dago idanunta ta kalleshi da kyau tana harararsa wanda kallo daya zaka yiwa ummi " ka zagane Hararar soyayya ce irin ta tsakanin uwa da d'a .
Shima kallon umminsa yake yana murmushi tare da karyar da kai , ummi ta dubi Zeenat " kalli mijinki da kyau sai Naga kmr ya rami yau ko idanuna ne ?
Zeenat Tayi murmushi sannan tace" babu wata rama da yayi ,idanunki ne kawai ke ganin hakan.
DEENI ya zabgawa Zeenat harara tare da cewa ," rabu daita first love ai baza taga ramar danayi ba , sbd basanin yadda ake kula da miji Tayi ba , amman gabadaya yau a gajiye nike ,ya fadi Haka yaba narke fuska, abin ma har yaso bawa nablah dariya , Amman ta share kawai saboda ba muhalin yinta bane.
Ummi ta sake duban d'an nata da kyau tana murmushin " kai baka san ka girma ba wlh , kullum shagwaba shagwaba tamkar yau aka haifeka ,ba zama ka dan rage, ka barwa ya'yanka ba .
anhakali ya d'an d'ago ya kalli ummi sannan yace "haba first love, nasan ko duk duniya nan zan haifa matsayina daban da nasu ,, sai dai kawai zan iya hakura na bar musu sbd mahimmanci su gareni , ya karasa fadar hakan ya na murmushi hade da kashewa umminsa idansa daya.
gabadaya sukayi dariya Amman banda nablah dake cigaba da nade abin sallarta, Cikin sanyi jikin nan nata kmr koda yaushe tabi gefen inda yake zaune wanda dole sai ta wajen zata bi , ta,ajiye abin sallah sannan ta juya da zumar basu guri , taku daya zuwa biyu Tayi taji muryar zeenat "ke.......kalmar da taji kennan cikin isa.. da takama da nunawa D'an adam shi din bakowa bane.
ahankali nablah ta juyo suna fuskartan juna da deeni , batare da ta kalli inda zeenat din take ba .
yadda take kallonsa ta kasan idanunta,
hakan ce takasance dashi domin Shima ta kasa idanunsa yake satar kallonta, wanda duk nacin mutun ba zai taba iya gane hakan ba .
zeenat tace" kin wani tsaya kina kallona ko nan zan biyoki hade da watsa mata harara sbd yadda taga tana karewa mijinta kallon tsab...cikin sanyi jiki nablah ta hadiye abinda ya tokare mata a kirji tare da karasowa har inda take , murya a dake tace" Gani .... yadda tayi maganar ce tasa zuciyarsa bugawa da sauri .
ba zuciyar DEENI kadai ce ta nemi tarwasewa ba har data ummi ,dan sai data tsorata da yadda yarinyar tayi , cike da isa da takama zeenat tayi kwafa tare da aiyana yadda zataci ubanta .tace" kije ki hadowa my hrt coffee yanzu ki kawo masa sauran ki bata lokaci da wannan banzar tafiyar take kmr tsutsa .
cikin sanyi murya ta amsa mata da " to..... kmr mai shirin zubda kwalla Sannan ta juya ranta a cunkushe ,
zuciyarta tamkar zata tarwatse saboda salon da zeenat din ke kokarin son nuna mata ,
ko baiwa ce ita iyakarta kenan, bata dai kaunar ta ganta 'tana hutawa sai ta kirkiro Mata aiki .
tafiya kawai take 'tana tunanin yan'uwanta da mamanta , batama san sanda hawaye ya wanke mata fuskarta ba ,
tasa bayan hannuta tana goge hawayen yayinda wasu ke sake silalowa.
minti biyar tsakani ta sake dawowa dakin hannuta dauke da tire Byn tayi sallama a sanyaye ta janyo wata yar karamar kujerar dake ajiye a gefen ummi gabansa ta ajiye masa wani irin kallon zeenat ke binta dashi mai hade da harara harara , yasa tayi saurin barin dakin zuwa falo .
Bata fi yan mintina da fitowa daga dakin ba shima yafito a natsensa sai kamshin turaren mat Hamilton 27 ke tashi, gabadaya ya cika parlour da kamshi da sauri ta dago shanyayun idanunta suka sauka akan fuskarsa waya ce manne a kunnensa yana magana cikin sanyi muryar nan tasa tamkar ana busa sarewa
kallon da ya bita da shine yasa tasha jinin jikinta hade da dauke idanunta, ta sunkuyar da kanta kasa ta kamo yatsun hannuta tana wasa dasu , yayinda gafe daya gabanta ke wani irin faduwa har ya bar dakin idanunta na kasa batayi kokarin dagowa ba sai data kusan minti goma ta tabbatar wa kanta yabar gidan gabadaya sannan ahankali ta dago shanyayun idanunta tabi kofar da kallo .
zuciyarta na wani irin dokawa da sauri a sukwane ta lumshe shanyayun idanunta masu matukar daukar hankali tace "kai komai na mutumin nan mai kyau ne .Ummi daga inda take zaune ta kwallawa nablah Kira ,ta shigo batare da ta kalli inda Zeenat ke zaune ba ,itama Zeenat din runtse idanunta tayi tun lokacin da taji ummi takirata .
Nablah tace "ummi gani Cike da girmamawa ummi ta zuba mata ido sosai 'tana kallon fuskarta tamkar ba , fuskar dazu ba , Gani tayi yarinyar ta sake canza mata Anya Kuwa bazata fasa hadin nan ba ,karfa tazo tayi datasani ? tsawon lokaci nablah na jiran ummi kafin daga baya ummi ta numfasa tace "yauwa daman abinda zance miki zaki iya koma dakinki ,dan angama gyaran da za'a yi "
nablah tace "to ta wuce Tare da yiwa ummi sai da safe .'tana shiga dakin sai data frigita da ganin yadda ya koma tamkar bashi ba ,komai Na dakin an canza hatta kofar dakin bayi tayi saurin shiga Shima the same tsaki taja 'tana aiyana yadda ake barnar kudi a gidan zuwanta gidan an gyara ya kai Sau biyu Kenan,Zuciyarta ta kwabeta da Ina ruwanta ,dan Haka ta soma cire kayan jikinta .
11: pm
Zaune yake akan kujera dake dakinsa yayi zurfi cikin duniyar tunani ,
yayinda hankalinsa gabadaya ke sake tashi a duk sanda ya tuna da maganar first love
Sai ya dinga jin hankalinsa na sake tashi , a kullum ya daura idanunshi kan yarinyar sai ya dinga jin gabansa na tsanata faduwa wanda bai san dalilin jin hakan a tare dashi ba.
shi da kansa ya kasa sanin takamaimain dalilin dayasa yaji farat daya zuciyarsa ta amince da zaman yarinyar a tsakaninsu ,
a duk yan aikin da aka sha kawosu garesa .ahankali ya sauke naunauyen ajiyar zuciya ya sake gyara zamansa sosai akan kujerar dayake zaune ,cikin sanyi jikin nan nasa tamkar macce ya matso ya kunna CCTV camera .
idanunsa kawai ya zubawa camerar yana kallonta tsaye a gaban dress mirrow Byn ta fito daga bathroom daidai lokacin da ta yaye towel din dake daure da jikinta ,tana kallon jikinta as usual da sauri deeni ya dauke ,
idanunsa a tsorace da mamaki yace "subuhanallah.....dan kwata kwata ba abinda yayi tunanin ganin ba bane Yaci karo dashi.
tunda yake a rayuwarsa bai taba ganin jiki mai kyau da daukar hankali ba irin nata ,Take yaji yana samun special reaction da sauyin yanayi ajikinsa, 'ahankali yasa hannuwansa duka ya dafe joystick dinsa dasu tare da jingina bayansa da jikin kujerar, yana sake kallonta ,yarda towel din tayi tana sake kallon every part of her , ta juyawa mirrow din bayanta tana kallon bombom dinta ,ahankali ta sakarwa kanta murmushi dan yawanci ba ganin bayanta take ba sai dai gabanta kawai take Gani .
ahankali ta lumshe shanyayun idanunta ita kanta ,tasan tabbas yanayin jikinta ya sake sauyawa fiyye da da a dan wannan lokacin .
sannan ta sake juyowa 'ahankali tana kallon manyan Brest dinta wanda suke a cike kuma a tsaye suke kyam a kirjinta abin bukatar kowane namiji .
DEENI dake zaune duk ilahirin jikinsa bbu inda baya rawa saboda rudanin daya shiga . hannuwansa biyu dake dafe da joystick dinsa ke kirrrrrrmama.....yana sake dafe joystick dinsa dasu dan ya samu ya dawo normal ,
Domin kuwa
tunda yake bai taba samun kansa cikin jarabar sha'awa ba irin
na yau Na yau din ,km sha'awarsa ya bambanta da sauran kowani lokaci .
MMN SUDAIS CE
YOU ARE READING
AUREN SIRRI
FantasyMATARSA CE TAKE ZUBAR DA CIKI BISA WANI DALILI NATA WANDA SANADIYAR HAKA SURUKARTA TAYIWA MIJIN DATA FI QAUNA FIYYE DA KOMAI A DUNIYA AUREN SIRRI DA ME AIKINTA BATARE DA SANINRA BA..