AUREN SIRRI
AYSHA A BAGUDO
Page 72
Zaune yake a dakinsa ya tasa CCTV camera dinsa gaba bayan ya fito daga bathroom duk wani lungu da sako Na gangar jikinsa bbu inda bai fesheshi da turarensa Hamilton ba ,
rigar bacci ne sanye ajikinshi mai budadden gaba Wanda ya fito da ainihin siffarsa ta cikakken namiji .gashin kirjinsa Nan nasa na kwance luf luf dasu abin Sha,awar da bukatar kowace cikakkiyar mace data amsa sunanta .
Wanda kallo daya mace zata yiwa kirjinsa taji hankalinta yayi mugun tashi ,domin duk wata wacce may raunin Sha,awa ta kalleshi dole ne ta Mika kanta gareshi batare da ta shirya yin hakan ba.
kallon camerar yake batare da ganta ba
ko jin motsinta ko ganin wata alamar da zata Nuna masa tana dakin ba Gashi bai saita Na,urar daukar a bayi ba ballanantana yaga ko tana ciki 'Ahankali' ya kai hannushi kan system ya soma dubo part din kasa aiko daita ya soma cin karo zata shiga kitchen hannuta rike da wata karamar Leda fuskarta a dan daure jikinta sanye cikin hijab kmr koda yaushe,
'Ahankali' ya km shiga 'cikin system dinsa ya dawo part dinta..
tsawon lokaci ya dauka zaune a gurin tare da zance zuci iri iri har sanda yaga shigowarta dakin hannuta rike da wasu kaya ta maida kofar ta rufe tare da murda key..
Ta ajiye kayan hannuta a gefen bedside dinta tayi Mika mai tattare da gajiya sannan ta soma cire kayan jikinta tashige bathroom wanka .
ta Dade a 'cikin bayi kuma har lokaci yana zaune yana zaman jiran fitowarta har ranshi ya soma baci ahankali ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa Tare da cewa "ko me wannan Yar iskar yarinyar take a bathroom har yanzu data ki fitowa ?
'Cikin hk Wayarsa ta dauki karar sauti mai dadi Yasa hannushi yana kokarin janyowa wayar tare da ya dauke idanunsh daga camerar ba a hankali ya soma duba screen din wayar sunan fk yagani .
Ya dauki wayar cike da jin Haushi...
fk kuwa yana jin DEENI ya daga wayar yace" amincin Allah Ya tabbata a gareka abokina ......
Deeni ya amsa tare da cewa " ya,akayi ne fk ?
Fk yayi murmushi sannan yace "daman zance maka ne ka fito da wuri Gobe sbd sabbin ma,akanta da za'a dauka Dan zanfi son ace kai ne kazayi musu interview da kanka.
DEENI yaja tsaki Dan jin wani sabon Haushin daya caka zuciyarsa,
Dan Haka a fusace yace " idan ban fito da wuri ba sai bbu Wanda zai yi musu interview din ?
Fk yace " uhm akwai man sai dai zanfi son kai da kanka kayi musu .."
ran DEENI ya sake baci Dan hk hallasale yace" to ba'a za fito da wuri din ba kar Allah Yasa a dauki ma,akatan Dan rainin wayo kawai .."
" kai zaman uban me kake yi da zaka ce kafin son sai Nine zanyi ?
Fk ya sausauta murya sannan yace" haba aboki Yana ga duk ka dauki zafi ne daga yin mgn?
" meyyesa kake yin Haka ne ?
abi fushi da Wanda bana fushi ba duk yi kake wlh DEENI ka dinga saurarawa zuciyarka da yawan saurin fushin nan dakake yi ,
Dan wlh zai iya kai ka ya baro ...
Ya bude baki kennan da niyyar cabawa fk Magana cak ya tsaya ya kasa cewa komai sakamakon ganin fitowar nablah daga wanka daure da towel iya cinyarta tana gogge sansar jikinta xuwa manya nonuwanta...
jin shr DEENI yayi yawa ne Yasa fk cewa "hello ! hello !!deeni kana kan layi ?
"uhm DEENI ya fadi Haka a kasalance,
"yauwa.. yanzu dai abinda za'a yi kayi hakuri dan Allah ka fito goben da wuri sbd kaga kai ne kafi cancarta dayin duk wani abinda ya dace company ...
rike kawai DEENI yake da waya a hannunshi Amman gabadaya Hankalinsa da gangar jikinsa basa gurin fk .
Hankalinsa gabadaya ya karkata ne Ga yarinyar dake 'cikin camerar gabansa tana feshe ilahirin jikinta da turaren kmr yadda ya saba ganin a duk sanda akaci sa'ar ya waiwayo gareta .
"Hello deeni kana jina kuwa?
" uhmmmm Ina jinka dan matsala kawai wlh fk ka cika damuwa wani lokacin.
" ka dinga abu tamkar Wanda Bai san darajar iyali ba mtssss yaja tsaki..
" fk ya zaro idanu waje kmr yana gaban DEENI.
" Amman dai Kai anyi dan banzar yaro wlh yanzu nine ma zaka cewa basan darajar iyali ba ?
"Ba laifika bane Ai yanzu kasan dadin mace dole kace hk Ka manta sanda ake binka da aure kana kin , auren da kafin kayi shi , sai da aka soma bar maka wasiyya ..shine dan tsabar iskanci da rainin hankali yau Ni zaka cewa bansa darajar iyali ba .
"Kar Allah Yasa ma ka fito gobe da wuri inda ka cika ..DEENI yayi shr kawai yana sauraron fk yana kallon nablah data ta nufi Dan karamin fridge din dake dakin ta bude .
A can bangaren nabla kuwa byn ta bude fridge taga drinks kala kala tayi murmushi jin dadi Dan tasan aikin safeena ne Dan tunda tazo gidan fridge din ya daina kasancewa bbu komai cikinsa cike da murna tasa hannun ta dauki hollandia yougoth ta bude tare da kafa bakinta Tasha Sosai sannan ta nufo gadonta rike da sauran tana lumshe shanyayun idanunta tare da ajiya kwalin hollandia din a gefen bedside..
ta kwanta ruf da ciki batare da sanyawa jikinta komai ba tana sake lumlumshe idanuwa.
zuciyar DEENI tayi Wani irin bugawa da sauri ,ya saki ajiyar zuciya ahankali har fk ya jishi....
Fk yace" wannan wani irin wulakancin ne kana jin mutane kayi musu shr sai fama wani sakin numfashi da ajiyar zuciya kakeyi .
" ko kana sex ne da matarka Na kiraka batare da saninaba?
" DEENI ya sake sakin numfashi tare da wata ajiyar zuciya yana jin yadda gabadaya jikinsa ya soma samun sauyin yanayi kafarshi kawai ya dinga motsawa yana jijigata a kasa ,karfin hali kawai yake gurin sauraron maganganu fk sai daya furzar da iska mai sanyi sannan yace" wannan ba damuwarka bane kuma bai zama lallai kasani ba.
"shiyasa nace maka bakasan darajar iyali ba.
kaji Haushi ,idan kasan darajar iyali look at the time you called me...? DEENI yakarasa fadar haka yana jan tsaki ....
fk ya daga Idanunshi yana kallon agogon dake parlour,nsa karfe shadaya daidai yanzu ta buga yace" kai dai anyi dan iska wlh idan iskancinka ya motsa hk kake .
Deeni ya Tari numfashinsa ,"ba hk nake ba ,
ka dai kiyaye dan gaba fk yaja tsaki tare da hanging din kiran gabadaya.
DEENI yayi killing smile sannan ya cigaba da kallonta har sanda ta kwanta batare da ta saka komai ajikinta ba yace very gud yarinya kinsa daidai hakan ma wata dama ce gareni .
tun daGa sanda yaga tasha hollandia nan yasan mgn ya kare sai yadda yayi daita.
" dan ita da farkawa sai yayi mata allurar dazata rage mata karfin maganin jikinta.
ahankali ya Mike tsaye hade da kamo lips dinsa na kasa yana cizawa ahankali ahankali tare da sa hannunsa ya kashe CCTV camera ,
sannan ya dauki ruwan allura da sirinji ya karasa jikin wata kofa ya bude Ya shiga sai Ga wani glass ya bayyana .
YOU ARE READING
AUREN SIRRI
FantasyMATARSA CE TAKE ZUBAR DA CIKI BISA WANI DALILI NATA WANDA SANADIYAR HAKA SURUKARTA TAYIWA MIJIN DATA FI QAUNA FIYYE DA KOMAI A DUNIYA AUREN SIRRI DA ME AIKINTA BATARE DA SANINRA BA..