AUREN SIRRI EPISODE 80

301 15 5
                                    

AUREN SIRRI



AYSHA A BAGUDO




Page 80


Ahankali ya soma Daga kyawawan Zara zaran yatsun kafafunsa zuwa Inda take Yayinda nablah dake tsaye kirjinta  ya cigaba da bugawa da sauri da sauri .
hankalinta yayi matukar mugun tashi da ganin yanayinsa , ta  kalleshi da shanyayun idanunta da suke a tsorace domin  son tabbatar da abinda yake shirin aikata mata.

ganin da gaske yake, sbd sake motsawa da yake yi gareta,  Yasa muryarta a dake km atsorace tace "Dan malam dakata .....wlh  karka sake ka motso inda nake ko ance maka Nima Yar iskar ce irin ku?

" uhm Yan iska muke  har ke ma ...domin kema kina yin naki iskanci a boye ...   shiyasa kema yau kawai nake son  nayi iskancin dake a bayyane  so that kema zaki karar wata rana  ,yana gama fadar hk ya soma balballe boturar gaban rigashi da hannuwanshi duka.. faffadan kirjinsa mai cike da yalwan gashi suka  bayyana.

aiko tana ganin haka hankalinta ya sake tashi matuka, tayi  saurin runtse shanyayun idanunta , sannan ahankali ta bude su fess bisa kirjinshi .

take  ta sake aro wata  jarumta  ta sanyawa gangar jikinta kana ta bude bakinta da kyar tana jan tsaki tare da zabga masa wata uwar harara....  tace "Dan wulakanci kawai   kake kokarin son keta min haddina ta hanyar yin iskanci dani Ni matarka ce? ta fadi hk tana nuna kirjinta .

Ya dage mata girarsa daya tare da kashe mata idonsa daya ,Alamun "eh .

A tsorace ta soma   girgirza masa kanta "wlh A,a karya kake bazan taba kasance hk a gareka ba ,garama ka koma wajen matarka amman wlh bazan bari ka aikata wani abu dani ba.
  tasoma wage wage a dakin Dan neman tsira Daga maseefar dake son kusantota   "tayi wuf ta sake nufar bathroom ganin ya kusan isowa gareta yasa hannusa daya ya  riko hijab dinta  'cikin zafin nama,
tayi luuuuuuuu zata fadi Allah Ya kiyaye bata Kai ga kasa ba  ta tsaya cak  da  kafafunta .

ya fixge hijabi din dake sanye a jikinta  tare da yin filinging dashi yana aiko mata da wani irin kallo mai tattare da tsabar sha'awarta .

Ta kwalla wata irin  razananniyar kara...wanda har ya fargar da safeena dake kwance a dakin ummi tana chatting a wayarta .

hatta zeenat dake kwance a parlour,n kasa  sai data jiyo sautin  karar nablah ,dadi yakamata sosai , ta saki Murmushin mugunta ,
tare da cewa" yau yarinya kashinki ya bushi a gidan nan, tunda kika shiga track din deeni "Allah Yasa ya miki mugun duka daga karshe ya  koraki   gidanku gaba daya Na huta  .


Safeena dake   zaune a d'akin ummi , ta Mike tsaye tana duban shashin da ummi  ke  kwance , baccinta take sosai har da munshari  wanda hakan ya tabbatarwa safeena bataji   karar sautin nablah  ba .

Dan  ko  motsawa ummi ba tayi ba  Dan hk itama bata wani tasheta  ba ,
Ta barta ta samu   wadataccen   bacci
Ta fice daga dakin .

Allah sarki nablah...
rasa yadda zatayi da rayuwarta  yasa ta koma  da baya da baya ta sake  manne jikinta da  bago dakin ,  Tana masa wani irin  duba cike da tsansar  tashin hankali da matsanancin tsoro,
  jiran kawai take taga  yadda zaiyi daita .

rikitattun idanunshi ya tsurawa surar jikinta  ganin komai na jikinta a bayyane
Yar yololuwur Riga baccin dake  jikinta ta manne mata sosai...  wanda hatta kan nipply dinta Bai tsira ba yana hango  tsukakun kan nonuwanta.

sosai yake kallonta  tsirararta yayinda wutar  sha,awarta ke sake taso masa tana sake tunzurashi zuwa gareta .
  ahankali ya hadiye wani miyo  daya tsaya masa a makoshinsa  kana ya kamo lips dinsa Na kasa  ya turasu cikin bakinsa yana tsotsa ahankali .. yana cigaba da kusanto inda take.

gabadaya Atsorace take da ganin yanayinsa  ta kasa koda kwarkwar motsi ballanantana ta tsirar da kanta Daga gareshi  har ya karaso inda take tsaye aiko yana zuwa bai tsaya wata wata ba ya had'eta  da kirjinshi ta sake sakin wata  karar.... lokaci d'aya kwalkwaluwarsa  ta gama birkicewa jin tudun nonuwanta saman kirjinshi..
 
gabadaya ya rud'e ya susuce ya fita haiyacinsa babu abinda yake so da bukata  sama daya fara soma sarrafata 'cikin wani irin shauki ya sake matseta da jikin bago yana fidda wani irin numfashi mai gauraye da zafi  .....
daidai wannan lokacin safeena ta karaso bakin kofar tana Kiran sunan nabla ....

Agigice nablah ta kallo kofar da sauri   tana shirin amsawa kenan yayi saurin had'e bakinsu waje daya Cike da jarumta   ta soma kicin kicin kwace bakinta Daga nashi amman ta kasa saboda yadda  ya rike bakin nata gam...
cikin sa'a ya capko laulausar harshenta jikinsa har rawa rawa yake ,ya makaleta gam yana wa bakin nata  wani irin tsotsa na fitar hankali ...

Jin  motsi kicinniyar da safeena ke ji ta cikin dakin,yasa taki wucewa ta sake Kiran sunanta "nablah! nablah  !!!

" Uhmmmm uhmmmm tana kokari son fixge jikinta Daga gareshi  Amman Ina oga deeni babu sauki sai ma toshe mata hancinta yayi ganin ba zata bashi hadin Kai ba ,Take  nufashinta ya tsaya  cak yana shirin barin gangar jikinta,ai ba shiri ta bude  bakinta sosai  tana  fidda numfashi .
hakan ko yayi masa dadi ya cigaba da sararfa harshenta cikin nasa yana mata wani irin tsotsa Na fitar hankali tare da tattaro miyon bakinsa ya dinga  zirara  mata cikin bakinta...
Dole tasa nablah tashiga  hadiye miyonsa batare da tashirya wa hakan ba. yayinda  sakwanninsa  ke bin kowane loko da sako na gangar jikinta Shima kuma abinda yake so kennan ta amshi sakwaninsa ta yadda dole ta soma jin feelings a kansa.

"nabla meke faruwa dake ne ? Inji cewar safeena  Tana knocking din kofar... nablah na jinta kuma tana son yin magana amman bbu dama,  jin shirun Yayi yawa ne  yasa safeena  kama gabanta ta koma daki..

Ahankali ya sakar mata baki tare da sauke naunauyen ajiye zuciya
cikin mutuwar jiki ya juyo daita ya manneta da faffadan kirjinsa yana gogo mata gashin dake kwance a faffadan kirjinsa atare suke  jin wani irin shocking tamkar ana jona jininsu da electric  ..
take tsigar jikinsu gabad'aya ta Mike tsaye    shiru suka yi suna maida numfashi sama sama ....
cikin sanyi jiki ya d'aura laulausar tafin  hannushi saman mararta yana shafawa ahankali ahankali yana lumshe rikitattun idanunsa, k'ok'arin janye hannushi tayi amman sai taji ya rike hannuta gam da dayan hannushi,  yana cigaba da shafa kasan mararta, ya D'an matsa kasan mararta kad'an   yaji Alamun kamar Yayi tauri,ya sake matsewa ta saki Dan kara mara sauti kana  Yayi kasa da hannushi ya tura cikin pent dinta, ya soma  shafa gashin dake kwance a kasanta tare da  k'ok'arin zira  fingers dinsa cikin jikinta,
ta kamkame jikinta guri d'aya taki barinsa ya karasa inda yake son zuwa,  tare da fashewa da wani matsanancin kuka mai cin rai .

muryarta a razane ta soma magana" Dan girma Allah Na rokeka kada kayi iskanci dani kaga Ni yarinya ce karama da bata san komai ba please... please.

AUREN SIRRI Where stories live. Discover now