AUREN SIRRI EPISODE 61

181 7 1
                                    

AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

(In the name  of Allah the beneficient the mercyful )

AYSHA A BAGUDO

Page 61

Ahankali ya  soma lumshe  rikitattun idanunshi Yana bude su sunnu Ahankali har ya rufesu luf... Sosai yayi zurfi cikin wata duniya ta daban ,yayinda zuciyarsa  ke bugawa da sauri Wanda yarasa dalilin jin hakan yana cikin wannan tunani ne ,bacci mai nauyi  yayi awon gaba dashi .

Sabanin bangaren Zeenat da" tunda ta kwanta akan makeken gadonta bacci ya kaurace daga idanunta, bbu abinda take tunani Sai mijinta,wanda tun tasowarta da tunaninsa take bacci take tashi
" taso a daidai wannan lokacin tana tare dashi rungume  a saman fadadden kirjinsa mai cike da yalwan gashi  amman kashiii... ..
son zuciyarta da km kaddara data gitto  tasanyata zama cikin kadaici .

Ahankali tasa hannu    ta rarumo pillow dake kusa daita "ta  rungume tsam akirjinta tare da fatan samun saukin abinda take ji ,a tunaninta ko hakan da tayi  zai ragewa zuciyarta damuwa akan rashin mijinta kusa daita. amman sam hakan yaki samuwa gareta domin pillow kad'ai bazai taba , maye mata gurbin dumin  jikin mijinta da tayi missing ba.

Dan  ya rigada yayiwa jikinta  mugun sabo da zazzafar soyayyarsa mai cike da dadi da kashe tsansar  jiki.

Uhm DEENI kennan daban yake   acikin maza Haka ma soyayyarsa
ganin bacci ya kauracewa idanunta ne yasa  ta Mike da kyar tashiga bathroom ta dauro alwala, nafilar dare ta fara 'da zumar samun sausauci a gurin ubgj  tare da rokon Allah Ya sake mallaka mata mijinta a tafin hannuta. ,

Hankalisa kwance yake shakar baccinsa tamkar Yana sama jannati,
Kyakkyawar budurwar ce take kusantoshi har inda yake kwance flat akan bed dinshi tare dasa hannu ta shafo kyakkyawar fuskarsa mai cike da suma da annuri.

ahankali ya soma  bude Idanunshi tare da sauke kwaryar idanushi acikin nata , tsaye take kyam . tana sakar masa kayataccen murmushin daya bayyana wushiryarta.
  ahankali ta Miko masa zarara yatsun hannuta masu matukar kyau da daukar hankali tamkar  jira yake ya damki hannunta tare da fizgota saman daddaden kirjinsa mai cike da yalwar gashi ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana sakin numfashi shima Ahankali ya kai bakinsa tsaitin wuyanta  Yana shinshina kamshin jikinta  .

cikin wani irin salo ya soma cire mata kayan jikinta, bata hanashi ba har ya gama cire mata kayan jikinta tsab .
  " ta saura daga ita sai pent da bra Shima ahankali ya zaresu yayi flinging dasu gefe  , breast dinta   masu matukar kyau da daukar hankali suka bayyana sai sheki suke tsabar baiwar da Allah yayi musu .

tamkar wani mayyunwacin
zaki  , a gigice yasa hannuwansa duka ya damki  dukiyar fulaninta ya soma murzawa Ahankali Yana lumlumshe idanu, itama  kmr Jira take ta dinga narke  masa ajiki tana cire masa kayan jikinsa,  Ai  gabadaya deeni ya susuce ya fara romancing dinta cikin zafi zafi tare da hade bakinsu waje daya Yana tsotsa tamkar yasamu loly pop .

Cike da shauki ya birkito daita ta koma kasa tare da zare mata  pent din da yayi saura ajikinta , sannan   yahaye saman   ruwan cikinta ya soma kokarin ware kafafuwanta kana ya   tsaita kan joystick dinsa cikin kofarta, Ahankali cikin wani irin salo   ya zira jijiyarsa ciki.

hankali kwance ya soma saduwa  daita Yana cikin kokarin yin  realize ne sautin " allahu Akbar lahu akbar .... kiran sallah da'ake kwallarawa daga masallaci dake cikin estate din ne ya farkar dashi  a , afrigice ya farka tare da wata mummunar faduwar gaba ya Mike zaune  hannushi dafe da kirjinsa Yana waige waige acikin dakinsa.

Numfashi sama sama kawai ya dinga saki " Tare da kallon ilahirin  jikinsa dake kirma... duk abinda ya farkar dashi daga baccinsa bai bashi mamaki ba facce  ganin  jijiyarsa' da yayi a mike sambal... da kuma  yadda take harbawa da sauri yasa hankalinsa mugun  tashi.
  Gabadaya gangar jikinsa rawa yake zuciyarsa ce ke harbawar da sauri ,take ya   Daura  hannuwanshi duka  kan joystick dinsa ya dafe  ,
wani irin azababen  shock yaji ajikinsa Wanda yasa jikinsa sake cigaba da kirma...

ahankali ya dinga furta kalmar inna lillahi wa inna lillahi rajiun   akasan ranshi, ya jima zaune  yana maimaitawa  sannan ya samu sauki da natsuwa zuciya iya tunaninsa Bai san meya sa yin irin wannan mafarkin ba" haka nan kuma Bai kwanta da Sha,awar wata diya macce  a ranshi  ba ,hasali ma zuciyarsa cunkushe take da abubuwa da yawa kafin ya kwanta ,Sai dai ko daga Allah ne ,
   Mikewa yayi Ahankali  yashige bathroom domin tsarkake kansa.

AUREN SIRRI Where stories live. Discover now