page 5

4.8K 302 11
                                    

*Haske writer's Asso (Home of expert and perfect writer's)*

*🗿WATA FUSKA🗿*

🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉

*Billy galadanchi*

*Sadaukarwa ga qawata Hafsatul Elham*

         05

Tsaki Ummul ta saka ganin me kiran wayarta ta mike zuwa waje batare data dauki wayar ba, tasani Mahal ne kuma yana waje dama ya mata saqon texy message nacewar zezo, a tsaye qiqam ta tsaya masa aka tace

"Menene na damuna ina karatu ne wai Mahal? Nafa rigada na sanar maka nidakai sekuma wani ikon Allah" qura mata kyawawan idanuwan sa yae cikin kasala ya furta

"Yanzu ummul duk girman soyayyar nan damuke wa juna haka kike shirin tarwa tsashi? Kina ganin cewar soyayyar damukewa juna ta cancanci ai fatali da ita lokaci d'aya?/ anya na cancanci haka a wurin ki kuwa ummul? Idan ke baki dauki tawa soyayyar da muhimmanci ba nina d'auki taki fiye da hakan bazan rayu ba idan baki" tsaki taja masa

"Ban yarda akwai soyayyar da kud'i basa siyaba  yallab'ai, naga kud'i na siyar da taka soyayyar ma waninka! Bana qaunar koda ganinka ne wlhy nadai rayu dakai   ada sabida banida na sama yanzu kuwa na samu wanda yae maka zarra sabida haka kowa ya kame  gabansa" kasa koda qiftawa yae sanda ya qura mata ido, duk yanda yaso karya yae qwallah seda ta silalo masa sosai yake son ummul, cikin takaici ya furta

"Ki taimakeni ummul, zan baki dukkanin abinda kikeso a rayuwa, zan wadataki dajin dad'i me d'orewa shekaru uku ina tare dake bazan rayu ba idan bake ummul"

"Wane jin dad'in zaka bani Mahal? Bayan tun ina gidan mu kyauta tsakanina dakai be tab'a wuce dubu hamsin ba, idan naje gidanka me zanci? Anan kuwa inada me bani har dubu d'ari biyar  kyauta be girgiza ba, kaga Mahal nifa banso na yaudari mutum dan Allah kai ta kanka, ka mance dani a rayuwar ka kurun" tashi tsaye yae daga zaman dayake acikin mota ya fuskance ta sosai

"Ina sonki sosai ummul ina matuqar qaunarki amma ki sani koda baki gujeniba bazan iya aurar mace irin kiba yanzu danasan halinki, ke makwad'aiciya ce kuma had'amammiya ke karyace mebin abincn qasa kinaci, ki sani a yanda rayuwarki take u can easly kill a being for money, irin kune masu zama en yankan kai sabida kud'i....nagode Allah daya nunamun halayenki munana tunkan naje ga auren jaka irin ki, kije keda Allah kuma yaudarana da kika jima kinayi Allahu ya sakamun Allah ya isa ban yafe ba" tsaki tae ta juya tae shigewarta cikin har tana wurgo zagi

"Dama akwai uban daya sanya ka kyautar ne dan iskan kawai" bece komai ya shige motar sa ya mata key😭😭😭😭.

**********

A class se ihu akeyi ana gaddama akan wani wani topic dasuke na chimp's da gorilla's, Maheer ne ke d'aukar course me suna psycholinguistic's......sosai ake fafatawa da class rep da kuma Nancy yana gadda akan lallai dabbobi ma suna magana irin ta mutane, ita kuwa ta kafe akan ba haka bane....sosai  ta burge Maheer  yau kawai a rayuwarsa ya dakatar dasu yace class rep d'in

"Menene hujjar ka na cewa hakan? Since ya zama debat" murmushi yae yace

"Sir dia was a chimpanze that was raised  in human and thought only human language for 5 yrs her name was Nala and  was able to pronounce few human word's that is papa,mama, cup, up and down.....so with this nake ganin ganin cewar suma suna magana and not only Nala akwai gorilla's dayawa da akai renon su acikin mutane and were   all able to speak human language even though it was'nt fluint" class d'in ne ya d'auki tafi raf raf raf!!!!! Maheer ya jinjina kai dukda yasani cewar hujjar sa tayi qaranchi...mayarda dubansa yae zuwaga Hafsat yace

"Ke kuma meye hujjar ki?"

"Sir hujjoji da yawa kawo inada ja akansu, Nala da yike magan shekaru 5 tae acikin human amma kalmomi biyar kacal ta iya kuma after that data koma nahiyarsu ai kuma shikenan seta manta sam da abubuwan because Animal's also do have their own language  dasuke amfani dashi, wanda zasu fahimta dukkansu, haka human's ma, mu wer not born with language but with the ability to acqure any language we come across....for example a child that is born in England bT brought up and raised in china the child may ofcourse speak chinese language though its not his/her mother's tongue.....because as i said ealier human beings are born not with language but with the ability to acquire any language......human can learn and speak more than 10 language's  unlike animal's that has only 1 language to comunicate with 1 another....

WATA FUSKAWhere stories live. Discover now