page 27

3.8K 324 24
                                    

*Haske writer's Asso (Home of expert and perfect writer's)*

*🗿WATA FUSKA🗿*

🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉

*Billy galadanchi*

*Sadaukarwa ga qawata Hafsatul Elham*

                        27
Ummul dai yau ta shirya zuwa yawon zaga garin dabatasan wane garin bane, dan haka ta fito da hijabin ta sanye tana neman hanyar daze sadata da gate d'in  gidan tayi hanyar waje abinta kan Ameen ya dawo.... Tana k'arasawa taga gate d'in a k'ulle ta ciki mamaki ya kamata ta shiga waige waige, idan har aciki aka rufe toko tabbas da akwai wanda ya rufe d'in tunda Ameen baya nan me hakan yake nufi kenan? Tasoma shiga ko kwanto game da al'arin Ameen, ga alama ma babu wani gida a kusa dasu bata hango roof ata saman gidan ganin tunanin ta baze k'areta da komai ba ya sanya ta juya kawai zuwa cikin gidan kanta yana matuk'ar sara mata tana cikin k'unci da bak'in ciki da takaicin kalar rayuwar datakeyi.....

***************
        Islam tanaso tace zataje gun Hafsat amma bataga fuska ba agun maheer, hasalima tun daga ranar bata k'ara ji yayi maganar hafsat ba, takula yaji haushin abinda ta masa......Haka ta daure ta kirasa a awaya

"Honey dama zancene dan Allah kozanje na duba hafsat?"

"Ok kamala yana zuwa nanda 30 mns" shine abinda ya fad'a tare da katse kiran... Bata wasu en damu ba dai tace "Nagode honey" Bece k'ala ba ya datse kiran...ranshi a matuk'ar b'ace yake dukkanin abinda Anty Nasara ta aikatawa Hafsat a kunnen sa yana ji, kasa tsayawa jin sauran yayi islam ma ya d'auki wayar tane  sabida ya kula rashin walwalarsa ya sanyata acikin damuwa, ita kuwa Anty wlhy dashi take zancen!!

*************

    Be nemi Hafsat ba yabar gidan gaba d'aya koda islam tazo shi yabar gidan, A d'aki ta samu Nanuwa tana kukan ta juyin duniya tayi amma tak'i sanar mata  me aka mata, sema daga baya takewa islam magana ta roki a karb'o mata kayanta daga kano gaba d'aya.....

****************

       Bayan isha ya shigo part d'in nasu,kai tsaye d'akinsu ya nufa su yaran su sophie, bayan sun gayar dashi ya kallesu fuska a had'e

"Zuwa nayi in gayamuku naji dukkanin abinda Nasara ta sakaku kukayi ina tsaye jikin k'ofar d'akin kuma ke shauty na tabbatar kin ganni ko? Toku sani wlhy dama  kunsan halina, kuskure daya naji kunwa yarinyar cen Allah ne kadai ze rabani daku, danjin zataje london tare daku bashi zesha a kitsa muku mugun abu kuma ku dauka ba, ina gargadin ku akan fita harkar ta idan ba hakaba zan muku mummunan hukunci kuma zan gayawa Abba ya miyar daku Bayero university duk a huta" Am batar za'a maidasu nan yafi komai d'aga musu hankali suka hau ban baki da ban hakuri....daganan d'akin Nancy ya wuce ya tarar islam na ciki suna tare, bayan sun gaisa yace da islam

"Zamuje gida ki sauka k'asa kiwa Umma sallama" Ba musu tawa hafsa sallama ta sauka ya fuskance ta sosai

"Na sanarwa Baba iro ya bayarda kayan ki dake kano duka, credentials dinki kadai nace ya turo a motan haya gobe, to ma driver daya kaishi ze dawo dasu,koda wani matsalar ne?

" Ni  a gaskiya da akwai sababbin kayana fa danakeso acikinsu, kayana na bikin ummu da komai fa yanacen, hijab dayane anan kuma babu Niqafi" kallon mamamki ya mata yace

"To Nancy ba anan sena siya miki wani kayan ba" mik'ewa tayi ta soma doddoka k'afanta a k'asa

"Wlhy Allah ni inason kayana, dan annbi kace a kawomun" shiru yayi nad'an lokaci kanya zaro waya ya kira Baba iro akan a hado da wasu daga cikin sababbin kayanta da kuma takardun sannan nikafanta amma banda hijabai.....Ba msu yace to ya kalleta

"Ya isa,hijaban ki shirya gobe zakuje da islam kasuwa seku siyo ko kuwa?" Shiru tayi secen tace

"Yaa Maheer inason inga ummana dake Niger kan in tafi inda kukace" Dariya ta bashi wai inda kukace😀 .....

WATA FUSKAWhere stories live. Discover now